😭 HINDU 😭 page 30

15 1 0
                                    

😭
      HINDU
                  😭


    ✍🏻
         By
             *Tooraee*
                                🥰🥰🥰.



*My people.....Hauwa dahir,Amina Danjuma, Hauwa Muhammad kashinge,Hafsat Hassan,Aisha Abdulmumeen,Maryam Ibrahim,Maman Anwar,Dimond Girl, Rukayyah inuwa, Dream girl(zee),and ol members of TOORAEE NOVELLA'S LODGE📚📚,I really appreciate your comments💖💞💖💞💖💞💖💞💗*




     Page 30




Haris ne yakirata awaya.....

"Assalamualaikum"

"Wa'alaikumuslam"

"Albishirinka?"

"Goro"

"Ashe ya Hafeez zaiyi aure?"

"Eh wlhy dis Friday za'a daura"

"Allah sarki,ya'akayi kasani?"

"Hydar hud"

"Oh hakane,na tayashi murna"

"Murna ma sosai,karuwa Biyu a lokaci D'aya"

"Kamarya karuwa Biyu?"

"Ga Amarya ga haihuwa za'a Mai Nanda wasu Yan kwanaki...."

"Kai wlhy kacika sharri kaima"

"Koh k'arya nayi?"

"A'ah"

"Kinga Koh yazama Dan baiwa......."

"Wai yaushe zaka dawo ne Nigeria?"

"Cab Babu Rana Dan Daddy fushi yake Dani"

"Innalillahi😨 wa inna ilaihirraji'un,meyafaru?"

"Saboda Wai nace Nina Miki ciki"

"Daddy nada gaskiya,kaso kasa kanka amatasala,Amma hafeez bazai daure kaba ai?"

"Gaskiya bazaiyi ba,Dan cemun yayi bayan angama shari'a....

Ka iya soyayya my man...."

"Mekace Mai?"

"Ni lokacin raina a bace yake shuru nayi, ban tsaya bashi amsaba....."

"Allah sarki haris Allah ya maka Albarka...."

"Ameen,kema Allah yamiki Albarka?"

"Ameen"

"Bazakimin yau ba?"

"Ni nakasa rike nayau"

"Ok,Bari nina mikiii"

"Dagaske😁?aikoh naji Dadi😀"

" *zuciya sirrin Mai shitake.....*

    *Koh ka kassa kunnuwa...*

      *Bazaka jiyo komai bah....*

*Shi koh so kamar iska yake....*

   *Koh katara hannuwa.........*

     *Bazaka tabo komai ba....*

*Ni dake kamar Laila majnun muke...*

  *Koh da mutuwa tazoo.........*

     *Bazata dau 1 tabar 1 ba.....*

*Haka nafada ke kamar Raina kike. ...*

   *In har babuke,bazanyi numfashi ba......*

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 28, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

😭 HINDU 😭Where stories live. Discover now