😭
HINDU
😭✍🏻
By
*Tooraee*
🥰🥰🥰.Page 24
"Umma sai na dawoooo......."
"Hafsat Hafsat"
"Umma kibari tadawo,inma wani Abune ai gashi muna kallo a TV ma gani...."
"Toh Allah yasa Alherine"
"Ameen insha'allah"
Hafsat nafita tasamu mota drop tadauka sai Court,tana zuwa ana kokarin ba Haris Al-qur'ani zai rantse......
"Wlhy ba Haris bane yayi wannan ciki🤰🏻....."
"A tsaya,ajiye Al-qur'ani,keh wacece muna shari'a Zaki shigo....?"
"Sunana Hafsat"
"Kotu tana San ganin Hafsat a gaban ta....."
Duk wannan abunda Hafeez yakeyi karfin Hali yakeyi,saboda bayason a gano wani Abu,zufa kawai yakeyi......
Wuri Daya aka hada Hindu da Hafsat,
"Hafsat😩 Dan Allah ki rufamin asiri"
Harara 😒Hafsat ta zabga Mata,
"Na rokeki 😩Hafsat Dan Allah ki rufamin asiri"
Hawayena😭 suka zubo Mata,
Barrister Hamida ce tafara magana yasa Hindu tai shuru....
"Malama Hafsat Koh Zaki iya gayawa Kotu cikakken sunnanki,dakuma dalilin dayasa kikazo Kotu cikin wannan yanayin?"
"Sunana Hafsat Halliru,Ni k'awar Hindu ce,kowa yasanni a gidansu"
"Toh Koh zaki iya Gaya Mana wayama Hindu ciki? tunda kawarkice,Koh Tatagaya Miki wani Abu?"
Ido suka hada da Hindu tana Mata magiya da ido,shiko Hafeez bayama iyajin Mai suke fad'a,duk hankalinshi ya tashi......
"Hafsat ke Kotu take saurare?"
"Ni Ni bansan Wanda Yama Hindu cikiba,Amma Wlhy narantse da Allah ba Haris bane yamata ciki,Koh Al-qur'ani zakubani zan rantse......."
"Malama Hafsat mungode,ya mai girma Mai shari'a Nagama tambayoyi na...."
"Barr Mai kare Wanda ake K'ara kanada abunda zakace?"
"Eh,Dawannan amsar da Hafsat tabada nakeson wannan Kotu Mai Alfarma tayi watsi da wannan shari'ar, Nagode"
Hafeez yadade Yana nazari,ga mutane dayawa a Kotu,manyan mutane ga Alkali,ga minister of finance, Governor Nan jihar, gakuma shugaban kasa Yana gida Yana kallo a TV.....,
*Dan ma Hauwa Bata k'asar.....🤪*
Saida yayi wasu Yan rubuce rubuce✍🏻✍🏻 tukunnan sannan Yace.......
"Wannan Kotu Mai Albarka tayi watsi da wannan shari'ar bisa......."
"What😲😲, Hafeez what did you m....."
"Order order"
Dole Hubby yayi shuru saboda yasan dokan Kotu......
"Kotu tayi watsi da wannan shari'ar bisa hujjoji masu karfi data samu Akan ba HARIS HAROON HAMDAN bane Yama HINDU HAMEED HUSSAIN ciki ba,Kuma rashin bayyana Wanda yamata a Kotu ba hurimim Kotu bane,Dan k'arar da aka shigar ba Akan tilastamata tafadi Wanda yayi Mata ciki a kayiba.......
Court👨⚖️.........."
Nan take Kotu ta tashi,Aikoh haya niya yafara,ran Hubbyne ya baci,.....
"Hafeez irin naka hukuncin 😡Kenan koh?"
Shuru yayi baice komai ba
"Yanzu zanyi nawa....."
Janyo Hindu yayi yakira Yan jarida,yace ....
"Kucigaba da yad'awa live,yanzu zan Mata nawa hukuncin..."
Janyo Hindu yayi ya yaye Mata Nikaf daganan yafara bayani Yana Hawaye😭....
"Hindu Bata taba Bata mun Rai naba,Amma yau tamun abunda yafi duk farincikin data sani natsawan shekaru,Tunda ta yadda tasani a cikin bakinciki,Nima yanzu zansata.....
Haskota dakyau, jama'a nasan kusan HINDU HAMEED HUSSAIN y'ata ce,daga yau nacire ta daga cikin y'ay'ana,duk Wanda yabata matsugunni Babu ruwana,ba y'ata bace.......
Ban aikeshi ba......"
Haris ne yafashe da kuka😭,Yana mamakin irin zuciya na Hubby,meke damunshi haka,iyaye suna rufawa y'ay'an su asiri Amma shi akasin haka....
Yafara takawa Kenan zaije wurinta sai yaji muryan Daddy....
"Haris Babu Kai Babu Hindu,saboda Kai bakada hankali mutumin da iya wulak'anta y'arshi a idon duniya,Kai waye awurinshi......?
Toh wlhy bubakai ba Hindu,yanda ya tsine Mata,kaima wlhy idan ka sake ka k'ara ma Hindu magana Wlhy ban yafe makaba......"
"Daddy"
"Wuce muje,gobe goben nan zaka koma Turkey insha'allah"
Janshi Daddy yayi suka hau mota suka wuce......
Hindu Koh Nanda Nan labarinta ya yad'a duniya,abunka da social media,Koh Ina HINDU😭........
Newspaper, magazine,kowanne medium ya dauka......"Hubby ne ya sallami Yan jaridan shima yakama gabanshi daga Nan yace karta koma Mai gida......
Hajjo CE ta dinga kuka tana rokon Hubby,Amma cemata yayi
"Wlhy idan ta K'ara magana saita bar gidan itama"
Aikoh takama bakinta badan tasoba......✍🏻✍🏻..
*Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,Anraba Haris da Hindu,Koh Ina Hindu zata😭😭........?*
By *Tooaraee* 🥰🥰🥰.
YOU ARE READING
😭 HINDU 😭
Short Storylabarin wata yarinya ce da tsautsayi ya abkamata,Kuma tadaukeshi a kaddaranta....