😭
HINDU
😭✍🏻
By
*Tooraee*
🥰🥰🥰.*Dis page is for Ummie Xiee, Fresh heart,I really appreciate your help and concern,May Allah S.W.A bless you abundantly Ameen🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻*
Page 09
"Hahahaha 😅😅wlhy bazakugane ba,kawai inason insan tarihin su,Dan family din suna burgeni,duk wannan tambayoyin bafa kigaya mun Yan asalin Ina bane su?"
"Cab aikoh saikiyi hakuri Dan ga driver can yazo,Kuma gobe da sassafe insha'allah zan wuce Abuja,Kinga Koh k'arashen lbrn ki bayauba"
"Hakane kuwa,au kema Zaki Abuja?"
"Sosai ma,"
"Shine Koh gayyata Babu Koh?"
"Eyyah sorry kuyi hakuri wlhy,hauwa zata hada Dinner a arewa House on Saturday insha'allah,Amma fa Hindu bazata"
"Meyasa?"
"Ai nagaya muku,batason irin wannan abubuwan"
"Amma ke zaki Koh?"
"Eh insha'allah"
"Ok muma zamu"
"Aikoh naji Dadi,Dan yaron shugaban kasa ma zai Zo,"
"Hydar hud😳😳?"
"Eh Mana,hibba Hud ma zata Zo"
"Wow kice y'a'yan manya za suzo?"
"Sosai ma,yaran Governor's ma zasu Zo"
"Dan Allah Haris ma d'an Governor ne?"
"A'ah Haba hajara yaron minister of finance ne fa *Haroon Hamdan*"
"Ok shiyasa Dole"
"Bakiji ana cemai *Haris Haroon Hamdan* ba?"
"Eh wlhy"
"Dan Baki da lokacine dashima zanso inji labarin shi,Aikoh naji dadin zuwan Hindu makarantanan Koh bakomai muna ganin y'a'yan manya"
🤣🤣🤣 Dariya sukayi dukkan su
"Gaskiya da abun dariya kike wlhy""Ai indai wannan ce, har Takaici zata baki......"
Su Hindu ne suka Isa garin Abuja,gidan Hanan suka wuce direct,inda Hubby, Hajjo da humaid suka sauka a gidan Hubby,inda suka samu *Engineer Hassan Hamid* agidan, dan yace Bazai sauka agidan Shiba shikadai.....
"Hamma ka iso lfy?"
"Nine dai zance muku ya hanya?"
"Ai Kaine ka ketaro kasashe kazo,mu inanan Ina Abuja?"
"Eh naji Amma aini flight nabiyo,so ka amsamun gaisuwa ta"
"Toh hanya Alhamdulillah"
"Alkali Anan fa zan zauna"
"Badamuwa ai inkacema mu barmaka gidan Babu wani damuwa sai mu canza gida"
"Kajika ai kadaicinne banso shiyasa na sauka anan,Koh ba komai mayi Hira Koh?"
"Hakene hakane"
"Hajjo dafatan bazan takura Miki bako?"
"Haba hamma yaza'ayi hakan,ai ad'aki Daya zaku kwana ma"
"Ah habadai baza'ayi hakaba"
"Har Amma yi Dan gidan Hanan zani,dama Kar Hubby yayi magane shiyasa...."
"A'ah Babu damuwa,ki kira Hanan din taturo da driver yazo ya daukeku,Dan ba zaku tafinmun da driver ba"
"Ok ba damuwa,"
"Su huzaifa suna Ina?"
"Duk suna tare dasu Hindu acan,"
"Yauwa idan kinje kice musu karsuzo nan,suwuce gidan Hamma dake maitama sukwana"
"Ok,Nima can zan kwana, zandai je canne mu gaisa"
"Ok babu damuwa"
"Hadda Hafeez suke acan?"
"A'ah"
"Da sai inace anyi babban kabo"
"Hafeez Yana hanya,Dan mun baroshi acan,zai taho da abokanan shi"
Shuru Hamma yayi nadan lokaci sannan yace azuciyar shi
*Allah yasa Hafeez yabar banzan halin Nan nashi,Dan kullin fargabanshi Daya ranar da Alkali zai gane waye Hafeez bazai Mai da kayauba,Dan Alkali mutunne Mai zafin zuciya da tsastsauran ra'ayi,Baya San shirmee.........*
"Hamma yanaji kayi shuru,Koh akwai matsala ne?"
"Ah Babu"
"Ok,Naga kaman ka najin bacci Koh,kashiga ciki ka huta......"
"Toh nagode"
Humaid ne biye da Hajjo,sai sauri ya keyi sakace ance ya zauna dasu...
"Humaid bazaka zauna da muba?"
"A'ah Hamma Ni zanje gurin ya Hindu"
"Oh ni wannan Hindu,in tayi aure zamuga ya zakayi?"
"Ai ba wani damuwa Hafeez zata aura ai,saita tafi dashi"
"Alkali 😨😨wanne Hafeez din?"
"Hafeez din gida na,Wanda zai zama *Grand kadi* gobe insha'allah"
"Ita Hindu tayarda ne?"
"Eh toh muna dai Kan maganan"
"Toh Alkali pls karmuyi abunda zai damemu,Dan huzaifa yatab'a bani lbrn Haris nason Hindu,yaron minister of finance"
"Eh hakane yaron Haroon Hamdan ba"
"Eh shi,Dan last month mun hadu dashi a America sunzo siyan jirgi a kanfanin mu,shine yake K'ara gayamun yaro yaga iri agidana,Kuma Hindu ce nasan Haris yake so, Kai kasani ai?"
"Eh nasani wlhy Kuma Haris mutumin arzikine,Kuma yanada natsuwa, Amma Hamma gida Bai koshi ba Baza'akai dawa ba?"
"Gaskiya ka dai K'ara tunani,Kuma kasan Hindu bazata bijirewa umarnin kaba,Dan tanada hankali sosai"
"Gayamai dai Hamma Danni Koh nafada bajin nawa yakeyi ba"
"Pls Alkali narokeka kanatsu pls kayi dogon nazari....."
"Ok.......✍🏻✍🏻."
By *Tooaraee*🥰🥰🥰.
YOU ARE READING
😭 HINDU 😭
Short Storylabarin wata yarinya ce da tsautsayi ya abkamata,Kuma tadaukeshi a kaddaranta....