😭 HINDU 😭 03

8 1 0
                                    

😭
    HINDU
                😭
  



     ✍🏻
           By
                *Tooraee*
                                  🥰🥰🥰.

              Page 03




"Habiba, Habiba,me kuka......"

"What!,hauwa Wai saunawa zandinga Miki gyara?"

"Gyara Kuma,Akan me?"

"Akan abunda ki kayi yanzun, hauwa Kai tsaye zakina Kiran sunan baba"

"Koh Ba sunan ta bane?,ko bahaka bane sunanaki?"

"Eh sunana kenan Habiba,"

"Better,kin dai ji"

"Naji,Kuma kisani daraja mutun ya nada matuk'ar anfani"

"Hahaha ustazia, kiyi ta forming,Wai keh ustazia"

"Oh forming nakeyi?"

"Oh Daman bakisani ba,toh yau kinsani,"

Hindu murmushi tayi saboda hauwa dariya take Bata wani lokacin,sedatayi nisa tukunna tajiyo muryar hauwa.....

"Inba forming ba me yasa ba'aje tadi da nikaf ba.....?"

"Oh my God,hauwa meyasa kike hakane?"

"Wlhy ya Habib, ya Hindu Raina Mana hankali take agidannan"

"Keh dai bani ba,wlhy idan Baki daina Raina taba Koh saina gayawa ya huzaifa,ya Bata Miki Rai"

"Hmm ai nasani,daga fadar gaskiya?"

"Toh kirike gaskiyar ki ba'aso,"

"Hahaha ai munanan,watarana sai munga hijab dinma andai na sawa....."

"Allah yashiryeki"

"Ya shiryemu gaba d'aya"

Ita Koh Koda taji ta Bata tankata ba,Dan inda sabo tasaba da halayan hauwa,shiga palon tayi cikin natsauwa tanaimi wuri tazauna....

Kura Mata ido yayi,baice komai ba,Koh sallamar data Mai Bai amasa ba,saboda ya dade Yana daukin ganin fuskannan....

"Aslm"

"Oh,Wlkslm,"

"Oh Daman kanaso kace bakaji sallamata ta farko ba?"

"Gaskiya ban jiba,"

"Hmm kana ban dariya"

"Hmm bazaki gane irin son danake Miki bane,nasan bakyamin irin wacce nake Miki,ba zance bakyaso na ba Hindu,Amma Sona yafi naki"

Murmushi tayi,saboda komai nashi burgeta yakeyi.

"Kinyi shuru,kinsan gaskiya nafada ai"

"Duk yadda kace,daidai ne"

"Ni kizuba mun abinci yunwa nakeji,"

"Badai tunda kadawo bakaci abinci ba?"

"Keh kinsan baxanci ba,saboda Ina buk'atar cin Abinci sosai,Kuma inba girkin kiba bazan koshi ba ahalin yanzu,Dan Hajiya Bata gari"

"Nima nasani shiyasa natanadar maka abunda zakaci"

Kulan abinci tabude,kamshin abincinne ya daki hancin shi,

"Godiya ga Allah Daya halicci baiwar data Dace Dani🤲🏻,baiwar da burinta tasani cikin farinciki😊,Kai Allah yamiki Albarka🤲🏻"

Murmushi tayi sosai Dan Haris bak'aramin Bata dariya yakeyi ba inyayi wani Abun,wani lokacin Kuma burgeta yakeyi...

*Wani lokacinfa baya Baki yaushi?,gaskiya yakamata yabaki haushi*😉😉

Tuwon nikaken shinkafa ne da miyan kuka tamai,gashi tasa manshanu Kuma da bushashshan kifi da Naman rago tayi Miyan,Daman best food dinshi kenan kowa na gidan ya sani,shiyasa inzai dawo daga Turkey kowa Yana tanadar Mai wannan abincin,Koh gidansu in hajiyar shi nanan Koh Hindu......

Zama yayi ak'asa ya tankwashe kafa tamiko Mai ruwan wanke hannu ya wanke sannan yafara da Bismillah yasoma ci.....

*Ni dayayi Bismillah na'aza tayi yamun,Ashe fara ci zaiyi,ingaya muku harna zura hannu zanci Hindu ta harare Ni,Dole nabar palon gabadaya😁😁😁*

*Ina fita na hango ya hafeez nata sauri zai fita,aikoh dagudu naje na Dane motata nabishi abaya*😎😎

Yana fita  office din Abokinshi yanufa,shiga yayi Kai tsaye Dan abokin yasan da zuwan shi.....

"Kawani Kirani a waya hankali a tashe kana akwai matsala,sai kace ba namiji ba,haba hafeez  be a man Mana"

"Hmmmm bazaka gane bane Hamza,wannan shawarar da kabani nabi wlhy bai canza zani ba,Kuma saidai Kara tsanata datayi"

"What😳😳! Habadai, Bata bibiye ka bah?"

"Hmm toh wlhy Bata ma gaisheni inba agaban mutane biyu ba,Hubby da Hajjo"

"Toh fa,Kuma ba kuk:ara ba tundga Nan?"

"Magana ma bamayi,Kai inkare maka zance Wlhy Bata zuwa in danake,inkoh taganni hawaye ne yake zubowa daga idanunta...."

"Ok,yanzu kasan me za'ayi kaima kadaina nuna Mata kulawa,zata dawo"

"Zata dawo Ina?Dr. Haris yau yadawo daga Turkey,kuma Yana gidanmu yanzu"

"Yana gidanku fah😨?"

"Eh wlhy,har girkin Nan data Saba Mai shi tayi,Ina Gaya maka Babu wani canji,Kuma gashi Ina kara tsufa wlhy........✍🏻✍🏻.


          By *Tooraee* 🥰🥰🥰.

😭 HINDU 😭Where stories live. Discover now