😭 HINDU 😭 page 12

4 0 0
                                    

😭
     HINDU
                😭
   


       ✍🏻
            By
                *Tooraee*
                                 🥰🥰🥰.



  

*Duk Wanda yakaranta HINDU wannan page din na sadaukar Mai,l always love my fans🥰🥰🥰, can't stop loving you 💞💕🤗🤗*

   
            Page 12




"Ok nagode,ga Hauwa ta kirana zamu wuce..."

"Ok Nima ga missed calls din Hydar  hud Nan har uku,nasan yanason mu tafine"

"Ok,Tom sai mun hadu a KADUNA Koh?"

"What!!! Kin ma Isa?,ai an jima da daddare zamu Zo nida Hydar Hud mufita yawo"

"Haba dai Ni ai bana fita,"

"Yau Zaki fara,Dan har Hauwa ma tasan da zancan"

"Ok,sai kunzo"

Wucewa yayi Yana nazarin tambayan da Hindu tamai,meyasa toh tamai wannan tambayan?,Kuma Akan waye take nufi?,Allah yasa Alheri Ne.......

*Ameen dai*

Bayan sunkoma gidan Aunty Hanan shine Hindu kecewa......

"Hauwa Wai Haris yace zamu fita anjima?"

"Eh"

"Amma Hubby yasani kuwa?"

"A'ah"

"Toh Bari nagaya Mai"

"Komai ne sai an gayama  Hubby?,wlhy ya Hindu kinada matsala"

Wayanta yaciro bugu Daya ya d'aga,Sallama tamai cikin natsuwa shima ya amsa....

"Hubby Daman zamu fita ne anjima dasu Haris, Hydar Hud da hauwa"

"Zanje Nima"

"Yuwa Hubby aunty Hanan Ma Wai zata bimu"

"Hydar Hud yaron shugaban kasa fa Kenan?"

"Eh,dazun ma na ganshi awurin taro,waya gayyace shi?"

"Ehmmm ya Huzaifa ne,kasan class mate dinshine tare sukayi Turkish,Kuma tare sukayi skull a Istanbul *Turkey* da Haris"

"Ah gaskiya,gako inda za'a gaiyace shi,ai na aza sarkin kiriyi niyace Hauwa"

"A'ah Hubby"

"Ai nagansu tare Kinga Dole infadi hakan"

"Ai Hubby kasan itace shugaban taro"

"Ai Naga alama,Kinga kayan da tasane,Allah kashirya mun Hauwa kamar yadda ya shirya mun ke🤲🏻"

"Ameen Hubby,tama fini"

"Toh Ameen,na yarda kuje Amma ki tabbatar Hanan ta tambayi izinin mijinta?"

"Ok Hubby insha'allah"

"Tom sai Kun dawo"

"Allah yasa"

Kattt Takashe wayanta.....

"Ya Hindu Ashe kinada hankali bansani ba?"

"Basani ba Yar rainin wayo"

"Wlhy kin burgeni,na aza Zaki gayamai ne ai"

"Ai kece Baki fahimta ba Hauwa,Hindu Bata bada kofar daza'a ga laifinki Koh kadan wlhy,burintar taganki cikin farinciki"

"Ai Naga alama,nagode Anty ta🥰"

"Da gani Ni,"

"Yau kinji hadda wani Aunty😁😃....

Dariya 😅😦sukayi, Dan Hauwa ta iya iskanci.....

Saida sukayi sallan isha'i tukunna suka fita,Hauwa wani wanka tadauka.....

"Hauwa Wai dayawa Kika siyo kayanne?"

"Eh wlhy,wajan 100k nakashe"

"100k fa Hauwa,kayanki na Nigeria fa?"

"Kaya nayawa ne?,Koh keda kike dinka hijabai sunfi dari wataba Miki magana?"

"Hakane fa Hauwa,Dan Hindu akwai jibabai,Ni kam Inna Zo KADUNA Zaki bani hajabai saboda wayanda nakeyin sallah dasu sun kwana biyu"

"Wlhy ban taba dinka hijab ba,Dan basawa nakeyi ba,indai zan wuce skull dakin ya Hindu nake shiga in dauki kala biyu zuwa uku"

"Cab,Daman Hijabai na ke kike kwashewa😲?"

"Toh ai Naga bakya ganewa,Kinga Koh ai sun miki yawa😃"

"Amma kinsan naso ingane,Amma sai bankawo daukewa akayi ba,nace Koh Masu wanki ne Basu goge duka ba,Kuma ban maje dakin gugan ba"

"Heh😲 Hindu, Sai kije d'akin guga neman Hijab?"

"Toh meye aciki,Ni kin isheni da surutu,Bari na shirya......."

Tashi tayi tashiga ciki,Bata wani dad'e ba tafito.....

"Ya Hindu bade haka Zaki bimu ba?"

"Haka zan binku,idan sunzo kice karsu tafi Dani"

"Ammafa duk da hakan kinyi kyau,sky blue and black gaskiya dressing dinnan naki shimafa akwai cizo"

Bakar jallabiyace a jikin ta,sai hijab sky blue da takalmi sky blue tasa socks din hannu da na kafa duka black,sai nikaf Mai Daya shima Baki,sai side bag dinta sky blue,

"Hindu rabu da ita,kinyi kyau"

Wayar Hindu CE tadauki k'ara,dauka tayi saboda tasan Mai Kira.......

"Assalamualaikum"

"Wa'alaikumuslam"

"Gamu a compound din aunty Hanan"

"Ok gamunan zuwa"

Fita sukayi gabadayan su,

Hindu CE tadauki babyn aunty Hanan,ita Koh Hauwa tafiya take cikin Isa da takama,tun daga nesa Haria ya hango ta........

"Hydar Koh ka 😄hango mutumiyar?"

"Sosai ma, yarinyar tana burgeni,komai nata dawayewa aciki"

"Kaida kace bakason macen data  waye?"

"Ai wayewar lala kalace"

"Daman daban dabanne ne?"

"Eh,Amma gasunan isowa kabari in munje gida zan ban bance maka"

Suna zuwa Hauwa ce tafara magana,

"Amma  dai ba a mota daya zamu fita ba?"

"A mota dayane,kinsandai banida mota a garinnan Koh?"

"Eh Amma ai akwai Motoci agidan His Excellency?"

"Eh Amma Yahana a d'aukan Mai mota"

"Ok Aunty Hanan,ki dauko ma key pls Dan bazamu duru a mota daya ba kamar a wakai.....✍🏻✍🏻"

*🤣🤣🤣🤣 Kai Hauwa kin ban dariya wlhy*



       By *Tooraee* 🥰🥰🥰.

😭 HINDU 😭Where stories live. Discover now