😭
HINDU
😭✍🏻
By
*Tooraee*
🥰🥰🥰.
*Oum mufeed,XieeAbdool,zee zee(Zainab),I dedicated dis page to uuuuu my lil sis,she always disturb and ask silly questions🤓🤓🤓,love u dear and she's my bestie 💕💕💕💕.*
Page 06
"Idan taga ya Hafeez awuri,toh rikicewa takeyi....."
"Ashe bani kadai bane,Kuma kwananan tafara hakan,"
"Dan inzaka tuna tunda muka dawo daga barkan Hanan take haka"
"Yaushe kuka je?"
"Last month"
"Dawa dawa aka tafi?"
"Kowa nagidannan, Hindu da ya Hafeez kawai akabari,"
"Meya hanata zuwa?"
"Suna da test tace kuma tace taroka a d'aga malamin yaki"
"Hakane kuwa Dan muyi chart da aunty Hanan din tagaya mun"
"Toh mekike tunani?"
"Babu komai"
"Nima dai Bari nai shuru,Amma ku kusan ya Hafeez baya Jin magana Koh?"
"No no no , don't tell me dat,pls na rokeka Habib,in baya jin magana agidan nan zaizo yamana hauka,😠no no"
"Hakane Amma wlhy ya Hafeez yanda kasan bunsuru haka yake"
"Pls keep quiet hauwa,agidannan zai Mana bunsurancin shi,no no bazan yuwu ba ba😠"
"Wlhy gaskiya tafada ya huzaifa,bashi da kirki Koh kadan,kasan kwana uku dayayi a Abuja last tafiyan dayayi tare sukayi da yarinyar shugaban kasa?"
"What!! Hibba?"
"Eh ita"
"Innalillahi wa'ina ilaihirraji'un,me ya Hafeez yakeson yazamane......?"
"Ya huzaifa ga humaid Nan abar maganan, insha'allah ma ba abunda muke zato bane"
"Aikuwa Kam,Dan wlhy da saina kashe shi"
"Kisa fa ya huzaifa?"
"kinji yadda zuciya ta take zafi😠?"
"A debar maganan pls, humaid zo nan"
"Naje dakin ya Hindu Naga tana kuka,nace menene tace mun bakomai,Kuma ta koreni"
"Akwai matsala fa ya Habib, Kuna cemun Babu komai"
"Toh abari Hajjo tadawo sai agaya Mata,aji mezata ce......"
"Ok,Ina hajjon taje?"
"Sun fita tareda Hubby"
"Ok Allah yadawo dasu lfy"
"Ameen"
Koda suka fita Dinner Banda ita,Kuma kowa bai damu ba,Dan hubbyn su ma yasan halinta bawai cika son irin wayan nan Abu buwan tayi ba,bayan sun dawone daddare, huzaifa yagama Hajjo abunda suke zargi,dakuma halin da Hindu keciki........
Hajjo ce tasa humaid yakirata,sannatace Mai
"Jeka dakin Hubby ka kalli Ball"
"Toh acanma zan kwana, goodnight everybody"
"Good night my boy, kayi azkar kaji inzaka kwanta"
"Toh kema kibar kuka kiyi bacci kinji"
Ido tazaro,ya akayi humaid yasan Bata bacci kuka takesha da daddare......
Hajjo ce ta katseta
"Hindu kina mamaki Koh,ya akayi yasani?"
"A'ah"
"Toh bashikadai ba,hatta masu gadin gidannan sunsan ba kalau kike ba,yanzu inason kigaya mun meke damunki?"
"Babu komai"
"Kodai Hafeez ya Miki wani abune?"
Cikin tashin hakali tace
"A'ah yace muku wani Abu ne?"
"A'ah"
"Yace Mana"
"Meyace Miki hauwa?"
"Ya Hindu kinada damuwa Amma kink'i gayamana Koh?"
Dabara ce tazo Mata tace
"Eh eh Daman Hubby ne yace Wai in Mai wani alfarma,in rabu da Haris in auri ya Hafeez,nikuma Ina mugun son Haris"
"Toh fah haka yace Miki?"
"Eh"
"Toh kigayamai bakyasonshi Mana"
"Bazan iya ba Hajjo,zan iya sadaukar da farinciki na Akan kowama bare Hubby"
"Toh shikenan tunda haka kikace Allah ya rufa asiri"
"Ameen"
Tashi tayi tafita,hauwa ce tace
"Wlhy Hajjo bahaka bane,dabara tayi"
"Toh ya
kukeson inyi?tunda tace Babu, ai shikenan""Hakane Hajjo,Amma kisan Hindu nada hakki akanki Koh?"
"Hakki kamarya?wani Abu namata yanzu"
"A'ah Amma dai ba haka yakamata kimata ba"
"Toh ubana,wlhy huzaifa kafita daga idona,Oya kubar min dakina,jiyadda kukazo kukamin wani tsaye akai"
Habib ne yafara fita,Tare da tausayin k'anwar tashi,Dan da uwarsu nada Rai da bazata shiga wannan halin datake ciki ba,hannu yad'aga sama yace....
"🤲🏻🤲🏻Ya Allah karkasa tunanin mu yazama gaskiya Akan Yar uwata"
"Ameen👏🏼 Habib"
"Kafito ne?"
"Eh nafito,wlhy Hindu nada damuwa,Amma bayanda zamuyi da ita,saidai mutayata da addu'a"
"Hakane Yaya,Allah yasa Alheri ne"
"Ameen"
Tundaga ranar Hindu Bata samun bacci,kullun cikin kuka take da rokan Allah ya yafemata,duk da tasan ba laifinta bane,Gashi tun randa Abun yafaru Bata Jin dadin jikinta,Gashi bawanda zata iya gayama wannan Abun,saboda dalilin a Daya.........
Shirye shirye akeyi na zuwa Abuja,Dan gobene za'a ba Hafeez *Grand kadi (shari'a Court of appeal)* so zasu sauka agidan Hubby dake Abuja,Dan Engineer ma yau zai dawo daga USA,Hindu ce tace
"Hauwa"
"Na'am"
"bazan biku ba yau,sai gobe zamuzo da Haris"
"Waye Kuma Haris?"
"Habba hauwa Haris dinne yau Baki sani ba?.......✍🏻✍🏻.
*🤣🤣🤣 Hauwa kina burge Ni,Koh Nima bansan shiba🤩🤩*
By *Tooaraee* 🥰🥰🥰.

YOU ARE READING
😭 HINDU 😭
Short Storylabarin wata yarinya ce da tsautsayi ya abkamata,Kuma tadaukeshi a kaddaranta....