WASIYAR AURE 44

578 158 5
                                    

WASIYAR AURE😭❤️❤️

By; Najaatu Shehu Naira
Wattpad; Najaatu_Naira

FKD PRODUCTIONS FANS WRITERS (((44)))

How do you stop yourself from loving someone when you know it will never work out?

Not edited
Inbaku dangwalamin vote ba Allah ya'isa
Ushna nazaune adakin hotel dinta na Tahir Palace dake kano Fidyan yai sallama yashigo da ledoji biyu ahannu, murmushi take har ya'karaso yana maida mata da kwatankwacin murmushin datakemai, cike da kauna yace "Amaryata" kara murmushin tayi  dahar dimples dinta yalotsa ta karkada ido domin yadda takejin kanta kamar wacce tasama ruwa tsakiyar sahara dan farinciki tatashi tarungumeshi tana dariya tace "Fid we make it, yanzun nakazama mijina munyi nasara", yana kallon kyakkyar fuskarta data 'kayatu da siririyar wushirya yace "yau kinzama mallakina" yafada yana shafa fuskarta,
Ta lumshe ido cikin narkarkiyar murya tace "kaga dangina sun watsar dani, Fid katabbata zaka rikemu amana" yanda ta marairaice murya yasa yafashe da dariya, ya 'daga gira yace "yanda nasha wahalannan inaga basaina baki amsar tambayarki ba," gaba daya suka fashe da dariya ta dur'kusa tabude ledojin daya shigo dasu, ta 'dago kai ta kalleshi tace "kazan amarci?" No'ke wuya yayi ya tabe baki yace "ai nace gwanma nabi al'ada kokuwa?" Karkada ido tayi warrr tace "eh hakanma ba laifi bane" nansuka bubbude sukaci sukasha suka dauro alwala yajata sallah bayan sun'idarne yatankwashe 'kafa yace "Ushna" ahankali ta'dago kai ganin yakira sunanta, ta amsa "na'am" yadan saukar da murya yace "dan Allah daga gobe inmunbar Nigeria kimance da kowa da komai muzauna mubiyu muyi rayuwarmu," murmushi tayi tace "karka damu Fid nasan zuwa yanzun iyayena suncire rai dani, kasani bani dakowa yanzu sai 'Ya'yana saikai," rasss yaji gabanshi yafadi yajuya yakallah gado inda suke sha'kar barci yayi saurin kauda kai yace "badamuwa haka Allah ya kaddara" ta lumshe ido tace "ummm mukwanta ko?" 'Danbata rai yayi yace "ahaka zaki kwanta din, bakimin sabon wanka kinsan kayan da zasu 'dagamin hankaliba ba 'kamshi, kokinmance wannan shine daren farkonmu?", dan tsaki tayi tace "Fid muhakura inmunje gidan dazamu tare nan hotel room ne Allah kadai yasan ba'dalan da akayi sannan ga yara akwance motsi kadan Hassana da Hussain zasu farka",
Kasa magana yayi sai binta da kallo dayake, ya'dan hadiyi miyau kwadayinta ya lumshe ido tare da cije lebe yai ajiyar numfashi yace "Mine ko bakyaso ki kwanta danine?" Kasa magana tayi tana kallon fuskarshi tace "haba Fid yazakace haka, kasan inasonka shiyasa nagudu nabiyoka", "ina Son? Ushna dakina sona darawan jiki zaki nemeni amma duk abunnan nike baki karfin gwuiwa akomai bake kike baniba", ganin yadda yaharsala yasa tamike tace "kwantar da hankalinka barinje nayi wankan",
Lokaci daya jikinshi yaisanyi yatashi yariko tafin hannunta bibbiyu yace "pls Ushna just love me the way i love yu, kisoni kinunamin kauna dan Allah fiye da Hamza fiye dayadda kika soni" lumshe manyan idanunta tayi da gashin sukai zarazara tace "Fid kasani banason Hamza kuma karka damu zanyi yadda kakeso" ta zare hannunta tawuce,

Komawa yayi yazauna dabas kan gado yana tunani gabadaya rayuwarsa gashidai yasama burin ransa saidai yarasa gane kan Ushna yanzun, firitarta da adonta nada duk tawatsar, yakallah 'dankwalinta dake gefe yai tsaki azahiri yafurta zanin atamfa, fissabilillah ina Ushna inasa atamfa, yai tsaki yabita bayi(toilet),
Budewan dazai yajisa arufe, ahankali yace "meye haka yakika rufe?" "Jirani yanzun zanfito tafurta daga ciki",
"Wat da hell, why Ushna maiyasa kikemin haka nadauka zakice nazo na cu'daki muyi wanka tare",
yana tsaye tafito datowel saman kirji tana share fuska tace "na'dauka kariga kayine," tawuce tabarshi tsaye baki bude,
'Karamar jakarta tabude taciro kayan shafe-shafe tashafa manyan turarika ta'dauko 'yar'karamar rigar barci net tasa, illahirin jikinta nawaje tasa,
Fidyan nadaga tsaye yakasa dauke idonsa kanta jiyake ruwan jikinsa natafarfasa dan shauki, nandnan idanunsa suka canza launi cikin siririyar murya yace "i missed u cutie", cikin salo taxo tasameshi inda yake tsaye tace "jikina duk yasaki ko" dasauri ya girgiza kai yace "kinfi da kyau Mine, jibi jikinki yadda fatar tailaushi, kallah breast dinki yanda suka 'kara girma", zaisa baki tai sauri taja jiki tace "kai ina shayarwa haramunne" tsaki yaja ya dafa kai yace "toh naji sai yaushe zan'iya sha?" Kanta bashi amsa Hussaina tasa kuka, dasauri suka kallah inda take, shima Hassan yafarka ya'dauka kuka maisauti, gudu-gudu ta'karasa tana fara'a tace "kukan na mainene ya'isa ya'isa ga Mamanan tazo", tsaki Fidyan yaja yakoma gefe yazauna yana kallon yada tafiddoma kowannensu nono nasha "azuciyarsa yace jibi kamar nonon akuya kowannensu sai zu'ka yake" yasake tsaki yajuya gefe yakwanta.
Ganin kukan yaki tsayawa tace "dan Allah Fid nema ruwa kahadama Hussain Madara nono bazai isheshi ba" nan yayi kini-kini darai yace "keni bantaba raino ba, yaushe zasui barcine?"
"Yanzunfa suka tashi ko zasu koma sai anjima", tsaki yaja yatashi ya ha'da madara yaba Hussaini yana kallon fuskarshi mai kama da Hamza sak, yakuma jan tsaki ya'ajiyeshi ganin yashanye yaki shiru yace "wai maizaki masu suyi shirune? kinsan ni bansan kukan yara",
Amarairaice tace "ko wanka sukeso kuma babu bathtub dinsu anan",
Kasa danne bakincikinshi yayi yace "kinga zanje reception nakama wani daki, insunyi barci zuwa anjima kizo kisameni", cike da takaici tazdago kai takalleshi tace "indai sunyi shiru ka dawo" yaja tsaki yabuga kofar yafice.

WASIYAR AURE😭❤❤completeWhere stories live. Discover now