WASIYA AURE😭❤️❤️
By: Najaatu Shehu Naira
Wadpad: Najaatu_nairaFKD FANS PRODUCTION WRITERS (((37)))
Ahankali yake shafa jikinta cikin yanayin jan hankali, saida ya tabbatar ta shagaltu tai amana takarbeshi hannu bibbiyu tayi likis ya'dago kansa yana kallon fuskarta datai fiyau fatarta ta'kara haske, sai alokacin ya'kara tabbatar da lalle cikin yakar'beta,
Ganin kallon yayi yawa tabude ido ahankali kwayar idonta yasauka akan nashi,
Murmushi yasakarmata mai sanyaya zuciya yace "nace I Love You", cikin murya maikamar ra'da tace "nace naji" tare da sakarmai murmushi,
Yasa hannu yana mata cakulkuli tana dariya tatashi ta zauna zumbur zata gudu ya janyota tsam jikinshi yana ajiyar numfashi yace "Ushna ni mabu'kacine, dukda ba aure nakeso nakaraba inamai kyamatar zina, maganar auren Maryam gsky banso saidai banmance da Aisha ba, inaga zanje gareta, yakika gani?",
Tunkan ya'idda bayaninsa taji zuciyarta na suya, kanta yai gimmm dakyar ta tattaro nutsuwarta tahada hannunsa da nata tana shafawa tace "wlh yanzun ni banso kaimin kishiya, zandauki duk nauyinka yaso bayan bana raye saika 'kara aurenka"
Chak zuciyarsa tadaina bugu, nazari yake shin lalle maganar daga bakin Ushna tafita, yamatso da fuskarshi gab da nata cikin siririyar murya yana kallon kwayar idonta datake kibkibtawa yace "inkikace daukar nauyi kina nufin,,,,," yahada bakinsa da nata kanya 'dago fuskarshi yakalleta, ta gyadamai kai, ahankali yasa hannunsa daidai kirjinta yanajan maganar yana fadin "kumma harrda wannann duk zakidau nauyinnn,,,," dasauri ta kwabe hannunsa akunyace tarintse ido tace "komai, duk nayi alkawari zandau nauyin abunda yadace mace taima mijinta",
Cike da farinciki ya sauke ajiyar zuciya yace "zomuje mui alwala mui nafila",
Atsorace tahade rai tace "ni nifa bayau nake nufiba",
Tsam yadauketa konauyin jikinta baiji yace "nima bashi nake nufiba, kawai dai muyi nafila kar dare yayi",Bayan sun'idar da sallah tace "ni zanje inkwanta",
Murmushi kawae yayi yace "toh muje na dannan miki baya",
Dasauri tace "a'a basai kawani dannaminba kawai katafi dakinka",
"Yau kuma?",
"Immm" tace tatashi agurguje ko nauyin cikin bataji tashige daki yabita dasauri,Zatai magana yasa yatsansa kan lebenta yace "shuuuuush karna sakejin kinfurta ko kalma, zanfita yanzun zandawo inkinasan wanka kiyi kafin indawo kinji",
Kirjinta nabugun tara-tara tagyada kai alamun toh tare da hadiyen miyaun daya makale mata a makogoro, yashafa fuskarta da tafin hannunsa yana murmushi yace "saina dawo"
Yana fita tasauke ajiyar zuciya tare da rufe kofa dasauri,
Tafada wanka adaddafe tayi, kamar yadda tasaba tasa samfarin turare kala-kala masu sanyin kamshi daga bisani tasa kayan barci maidaukan hankali takwanta,
Koda yadawo yajijjiga 'kofa yajita akulle baidamuba dan yatsanmaci hakan, yasama guri gefe yazauna da manyan ledojinsa ahannu,Karfe shabiyun dari yaji anbude 'kofa, baiyi garajen tashiba saida yatabbatar da tafito yamike dasuri, saidai taga mutun agabanta zata kwallah iwuh yatoshe bakinta,
Arazane ta zaro ido zatai kuka yasaki murmushi yace "ainasan za'arina acici kamarki bazaki iyakaiwa safiya bakisa komai acikinki ba, muje maikikeso kici nadafa miki",
Ido narai-narai tace "ni nama fasa ci, kuma gwanmama kasani wlh kozakayi wani abu dani dole kabi al'ada saikakawo gashashshiyar kaza danni,,,,,,,"
"gasu" yafadi tare da 'dago mata ledan kajinsa daya riko,
Hannunta akirji tasaki baki tana mamaki, ya'daga mata gira yace "yesss, yanzun nasiyo nagaya maki ni mabu'kacine", ahankali tahadiyi miyaun daya makale mata amakogoro tajuya daki yabita yakullo 'kofa,.
Kazar yabude mata tare da madara abunka da maiciki duk yanda taso tajanye hannunta takasa, saida tacinye kaza daya da rabi taci tai nak tabishi da madara"Tana gamaci tatashi ta wanke hannu tadawo gefen gado tazauna,
Ahankali yake kallonta yana yaba kyan datayi cikin rigar barcin datasa, girman cikin baishafe girman duwawunta ba, hips dinta yazauna hakan yabama cikin damar ratsa tsakiyar jikinta,
Ahankali ya suraro hannunsa tabaya yahau shafa cikin nata ta 'kasar mararta, duk yadda taso tajanye hannunsa takasa domin jitake kamar yana yayemata nauyin gun,
Cikin whispering voice maijan hankali taji yace "babyna pls u've d key to my heart dont maltreat me, zanbaki kauna kamar kedai kikai saura cikin mata, zan rayu da numfashinki, zanyi ya'ki da bakincikinki, u make my heart beat million times in a second, i want to love you forever"
Yarasulillah lalle Yaya Hamza yakai kololuwa wajan jan hankalin mace, kantabashi amsa taji ratsawar hannunsa kan kirjinta, wata 'yar 'kara tasaki maijan hankali,
Bata ankaraba tajita agefen kirjinsa ya tallabota yana wasa da harshensa kan wuyanta har kanratsin nononta yakai gakan nipple dinta,
Idanuwa tarufe domin gaba daya jitayi jikinta yadau yarrrrr kamar yana tabata da na'kurar lantarki, batasan sanda ta rungumeshi tahada bakinshi da nata tana tsotsa kamar sweet suka manne da juna,...
YOU ARE READING
WASIYAR AURE😭❤❤complete
RomansaAtsorace yakira sunanta tana kwance kan kafadarsa ya'dago fuskarta idonta arufe 'kib, Nandanan yadaburce yakwantar da'ita flat yafada kitchen dagudu yadebo ruwa yawatsa mata shiru babu labari. Afirgice jiki narawa yasa waya yakira Dr Usaini abokinsa...