1

721 18 1
                                    

*🤦‍♀️🤦‍♀️ MIJIN BABATA NE🤦‍♀️🤦‍♀️*

®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[  '''Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women''']
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*

            
  *_Z• W• F•🏝_*


*Tsarawa da rubutawa*
*💞UMMU JA'AFAR💞*

*NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFI DAGA FARKONSHI HAR ƘARSHE ZUWA GA MASOYIYATA KUMA ƳAR UWATA, MUMY KULSUM  💞(Zakiyya)💞*
            
                

_*IINA GODIYA GA ALLAH DA YA NUNAMIN NA FARA WANNAN LITTAFI LAFIYA, INA ROƘON ALLAH YASA NA KAMMALASHI LAFIYA, INADAN WANI KO WATA TAGA DA GYARA ACIKIN LABARIN TO HANYA BUƊE TAKE*🤗_

*SHAFI NA ƊAYA*

____________📝 Zaune take ta tisa kayan wanke-wanke gaba sai famar tunani take akan abinda yake faruwa tsakanin Babarta da mijin ta ita abin har mamaki yake bata irin yadda Babarta ta rufe ido sai soyayya takeyi da mijinta ko kunyar ta bata ji, duk abinda yake so zatayi ko a gabanta ne koda hakan baiyi mata daɗi ba, in dai shi zaiji daɗi to baruwanta da ita.

Kuma gashi har ga Allah yanzu burgeta abinda yake ma Babarta keyi, saɓanin kwanan baya da abin ke bala'in bata haushi, musamman idan ta dube mijin Babarta, taga ko ita yayi mata ƙarami da aure bare ace Mumy tah, amma yanzu duk ta daina jin tsanar da take mishi a zuciyar ta.

Tana cikin wannan tunani ne taji salamarshi, da sauri ta dawo duniyar tunanin da ta tafi cikin hanzari ta ƙarɓa mishi sallama haɗi da tashi ta ƙarɓi kayan da ke hannunsa jiki na karkarwa, tunda ta tashi ya kife ta da ido yana kallon yadda take tafi  komai na jikinta rawa yake lokaci ɗaya ya rufe idonsa yana tunanin wani abu a ransa.

Yana cikin haka sai ga Babarta ta fito cikin ɗaki sanye da wasu riga da siket na atamfa, waɗanda suka kama jikinta sosai suka fito da sifar jikinta, tayi kyau iya kyau idan ka ganta zaka rantse da Allah ba ita bace mai wannan budurwar ba, ƙofar ɗaki ta tsaya tana kallonshi cikin so da ƙauna, shikuma tsaye yake waje ɗaya yakasa gaba kuma ya kasa baya, kallo ɗaya tayi mishi ta gano cewa so yake tazo ta tarbeshi, kuma tabbas idan har bata zo ba, tabbas bazai shiga ɗakin ba, ita kuma da kunya ace taje ta tarboshi gabsn ƴar ta, amma ya ta iya dole sai taje ta tarboshi,  dan tasan ida bata jeba zaiyi zuciya yayi tafiyarshi kuma shi da dawowa sai tasha wuya, tana kaiwa ƙarshin wannan tunanin ta fara ɗaga ƙafarta a hankali cikin jan hankalinshi har ta kai gab dashi, tunda ta fara ɗaga ƙafa ya sauke wata sassanyar a jiyar zuciya, kana ya kifeta da ido yana mata wani kallo kamar ya haɗiye ta.

Tana ƙarasowa gab dashi ƙamshinta ne yayi masifar bugun hancinsa har ta buɗa baki zata gaisheshi cikin azama yayi saurin jawota jikinshi haɗi da haɗiye bakinsu waje ɗaya, dai-dai wannan lokacin Hansa'u ta ɗago idonta sukayi ido huɗu da mijin Babarta, aikuwa yana ganin haka yayi sauri ƙara shigar da bakinshi cikin nata yana mata wani kiss mai kashi jiki.

Ita kuwa tana ganin haka tayi saurin kwar da kanta ƙasa ta fara wanke-wanke jiki na karkarwa.

Aikuwa yana haɗa bakinsu waje ɗaya jikinta ya ɗau karkarwa, lokaci ɗaya ta manta da ƴarta na kusa da ita, shikuwa yana ganin haka ya cigaba da kissing ɗinta son ranshi har ya kai da ko tsayowa ta gagaresu, ba kunya ba tsoron Allah ya ɗauketa yayi ɗaki da ita, duk abinda yakeyi yana kallon ƴarta tagyafin ido.

         ************

Tun a ƙofar gida ta ɗaura hannu a kai tafara ihu tana faɗi,

'Wallahi bazan koma ba, ko da Babata zata ƙasheni".
Haka tariƙa faɗa har tashigo cikin gida.

Babartace dake kwance tana saurarin rediyo can taji muryar ƴarta, cikin hanzari ta tashi tafito ɗaki, dai-dai lokacin da ƴar ke ƙarasuwa cikin gida.

Inna Rabi ce da Inna ladi dake zaune tsakar gida ne sunan ganinta suka buɗa baki tare suka ce,

"Sababba, ina dawo hutun da aka saba?".

Alhaji Abu ne yafi cikin hanzari saboda yaji kamar ana hayaniya, Hauwa ya gani tsaye sai sharar hawaye take, lokaci ɗaya yaji wani sanye ya rufemishi zuciya dan haka cikin hanzari yace,

"Hauwa lafiya kuwa kika tsaya ki ƙarasu ciki ɗaki mana.....tun bai rufe baki ba sai Babarta tace,

"Wallahi ba a gidannan ba, saboda nagaji kullum itace da tayi faɗa da miji sai ta ɗauro kaya akai tace tazo yaji, gaskiya nagaji sai dai ta koma gidan ubanta?".

A harzuƙe Alhaji Abu yace,

"Wato kina nufin ni ba ubanta bane, to wallahi ba inda zata je nan gidan zata zauna kuma wallahi kowace daga cikin ku tagaya mata wata magana wadda bata da daɗi wallahi sai tabarmin gidana".

Ya kai ƙarshin zanci rai a ɓace.

Duban Hauwa yayi yace, "zo ƙarɓi ga makullin ɗakin can nawa da ban cika shiga ba ki zauna har mijin naki yazo".

Inna Rabi da Inna Ladi ne su dube juna dan bawanda Alhaji ya taɓa yarda yashigar masa ɗaki amma ace a gola yabari tashiga ɗakin.

Baki ta washe haɗi da karɓar makilli tashiga abinta sai murna take, daman tana so ta haɗu da samarin ta shiyasa tayi yaji, dan tabbas tasan mijin Babarta ne kawai zai taimaka mata ta haɗu dasu kuma itama sai ta taimakeshi.......









_Kuci gaba da kasancewa dani domin jin yadda zata kaya, ina yayi muku daɗi muci gaba idan kuma saɓanin haka kowa ya huta🤗_

*COMMENT AND SHARE*

*💞SUMMY M NA'IGE 💞✍🏻*

MIJIN BABATA NEWhere stories live. Discover now