ONE BLOOD

84 4 0
                                    

⚡ *ONE BLOOD*⚡

_Episode 19-20_

https://www.wattpad.com/user/AbdullNuaiymerh?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

Cikin 'yan kwanakin da baza su wuce kwana biyar kacal wani irin mugun shakuwa da kulawa ke wanzuwa a tsakanin su. Misalin karfe biyar da rabi Bbu kowa a gidan daga ni sai Larai, yah Abdull tun jiya da sukaje wani aiki bai dawo gidan ba kuma bazai dawo ba sai gobe, haka kawai nake jin kaina cikin kadaici da rashin walwalah, ina tsaye a bakin gaz ina kokarin juye farfesun kajin da na hada a cikin foot Larai na wanke² muka jiyo sallama a falo, gabana ne yay wani irin faduwa jin muryar Ummah (mahaifiyar Abdull) amma na dake na karasa abinda nake na wanke hannuna na gyara zaman hijab dina nai hanyar fita kitchen din ina kokarin kirkiro murmushin yake. Zaune na sameta ta yiwa kanta masauki daya daga cikin kujerun falon sai wani girgixa take Bbu ko digon fara'a a fuskar ta, zamewa nai na durkusa a wajen ina gaisheta ta amsa ba yabo ba fallasa ta dora da fadin. "Shiga ciki kice da mai gidan uwarsa tazo." A takaice nace mata baya nan, tayi shiru ba tace komai ba nima na mike na koma kitchen na dauko ruwa da lemo na daura saman tray na dawo falon na ajiye na koma ciki naci gaba da aiki na, ban wani dad'e da baro falon na fara juyo maganar Yah Abdull, mamaki ne ya kama ni sosai shi da yace sai gobe zasu gama abinda sukaje yi ya akayi ya dawo yau kodai uwar sa ce ta kira sa? Ta window din kitchen din na leka dan tabbatarwa Ilai kuwa shine zaune cikin Uniform dinsa suna magana da Ummah, abincin da na debar mata na dauka na fita, gaishe shi nayi ya amsa sannan na ajiye abincin gaban Ummah mamaki ne ya kamani ganin ko ta6a ruwan da na kawo mata ba tayi ba! Baki na dan tabe alamun ko a jikina har zan koma naji tace. "Da zaki tattare min kwamacalar nan naki wollah da naji dadi dan bana bukatar komai daga gareki, makira kawai In shaa Allahu yadda ki kasa ya kori matar sa gidan su kina zaune zakiga ya dawo da'ita sannan ke kibar gidan d'ana." Ban tsaya jin karshen zancan ta ba na karasa shiga kitchen din da sauri. A nutse Abdull ya dubi mahaifiyar sa cikin tausasa harshe ya fara magana. "Don Allah kiyi hakuri Mama, ya kamata mubi komai a sannu Zuhra tayi laifi dan haka dole a hukunta ta, kuma ni ban saketa ba na dai turata gidan su taje ta koyo hankali sannan na dawo da'ita, naga ranki ya bace sosai amma kiyi hakuri zanje gida na sameki muyi maganar." Da kyar ya lalla6ata sannan suka dan taba hira sai wajen la'asar tayi tafiyar ta. Tana fita sai ga su leyla sun zo nan kuma wata sabuwar fira ta barke a karshe Abdull yayi ficewar sa sama ya kyale su, suma basu wani jima ba sukayi tafiyar su dan dama aiken su Mum Fareedah tayi, dakina na shiga na nai wanka sannan na nufi dakinsa dan kiransa yaxo muci abinci. tana shiga taga ya tuɓe daga shi sai wani ɗan ƙaramin tawul a ƙugunsa zai shiga toilet sai gata ta shigo, da wani hanzari ya isa gareta yana faɗin. "Oh Popyluv kamar kinsan kuwa ke nake jira, u know nayi missing ɗinki sosai ko." Ya faɗa yana wani ƙanƙame ta a jikin sa sai faman shinshinar wuyanta yake. cikin wata irin murya nace “Me too Ya Abdull, i really miss u." Ɗago kanta yayi da sauri yana faɗin "Sure."? ɗaga masa kai nayi ina kallon cikin ƙwayar idanun sa tare da sakar masa murmushi, da sauri ya haɗe bakin su waje ɗaya cikin zaƙuwa Aiymah ta kama harshen sa suka shiga kissing ɗin juna cikin fitar hayyaci da kewar juna. a hankali ya fara shafar jikinta a haka ya zuge zip ɗin rigarta ya zame ta ƙasa ya zuge na siket ɗin ya janye, a hankali ya rabata da kayan jikinta yana binta da wani irin shafa da kiss tako ina, zagewa itama tai tana tsotsar nipple ɗinsa, lokaci ɗaya tana wani ƙara ƙanƙamesa tana dan sakin numfashi kaɗan-kaɗan. Ganin haka cak ya ɗauke ta ya direta a kan gado, ya zare tawul ɗin dake jikin sa ya faɗa kanta naked body'n su suka haɗu waje ɗaya, nan da nan body contact ɗinsu ya ƙara gigita su, da zafi-zafi ya fara sucking ɗinta yi kawai yake, a boobs ɗinta kaɗai ya ƙarasa zaucewa, itako tana ƙara riƙe kansa tana ƙara tura masa ƙirjinta tana shafa lallausar gashin kanta a hankali ya isa ƙasanta. da harshen sa kamar ba gobe, Aiymah saboda tsabar daɗi kuka kawai take yi, tayi wani wurjanjan kamar makaukaciya daga ƙarshe tashi tai itama ta ɗane kansa ta kama penis ɗinsa tana shafawa da sauri tare da wani lasar samanta kamar ta samu wani daddaɗan sweet, wani irin zillo Abdull yake kamar zai mutu, ai bai haukace ba sai da ta saka abaki tana tsotsa ya taƙarƙare ya fara zuba mata ihu kamar karamin yaro. numfashi kawai take saki cikin wani irin yanayi, da sauri ya juyar da ita ya haye kanta ya ware ƙafafuwanta ya saita abinsa ya danna kai da ƙarfin tsiya yana karanto addu'a lokaci ɗaya ya haɗe bakin su, yau ma da ƙyar ya shiga, ita ko yana shigar ta ta wani ƙara ƙanƙame sa tana jujjuya kai, saurin ƙanƙame sa tayi saboda yadda yake shigar ta slowly shiyasa take k'ara enjoying ɗin abun, sai gashi sun dau tsawon lokaci suna farantawa juna rai, kafin su ƙanƙame juna sukayi realeasing a tare. Da kansa ya sunkunce ta.suka faɗa toilet acan ɗin ma dai saida suka ƙara wani bad romance ɗin kafin kowa yayi wankan tsarki, suka fito suka shirya cikin ƙananan kayan shan iska suka fice zuwa falo  suka isa kan dining suka ci abinci suna hirar soyayya, suna gamawa suka koma falo suna kallo suna wasannin soyayyar su. Gaba ɗaya ranar lalacewa sukayi ko gajiya ma ba sayi sai zuba tsantsar love kawai suke a gidan. Suna tsaka da kallon wani love film a lkcn tana zaune saman kafafun sa suka ji an banko kofar falon da karfin tsiya. Idanu na waro waje ganin Aunty Zuhra tsaye a tsakiyar falon ta zuba mana idanu musanman ma Yah Abdull, daidaita nutsuwata nayi na koma na zauna zuciyata na wani irin bugawa cikin sauri² ganin yadda suke kallon juna Bbu ko kiftawa haka kawai naji wani haushin ta ya kamani, maimakon naga yayi mata fada ta shigo mana haka kai tsaye Bbu sallama sai naga ya sakar mata murmushi ya karasa inda take tsaye ya rungume ta. A bangaren Zuhra tun ta shigo taga yanayin da suke ciki gabanta yayi wani irin faduwa, ta shiga cikin tsananin tashin hankali da damuwa but ganin Abdull din ya sakar mata murmushi ya nufo inda take harda wani rungumota yasa taji zuciyar ta fess! Dan ta fahimci maganin Mlm ya fara aiki, cikin wani irin salo ta wani hade bakinsu wuri daya tana kashewa Nu'aiymah ido daya dan dama tayi haka ne Sbd ita, kusan 6 Minutes suka kwashe suna Romance din juna a gabana, kasa zama nayi a falon na haye sama da gudu cikin tsananin tashin hankali na tura kofar dakin na fada kan gadon na fashe da wani irin kuka wanda ni karan kaina bansan dalili ba. Ganin tsayuwar na neman gagarar su yasa Abdull daukar ta cak sai bangaren ta, anan ya karasa kashe arna yayinda Salima ke tsaye a tsakiyar rana tana tsumayen jiran Fitowar Zuhra amma shiru kake ji tamkar an aiki bawa garinsu, ganin wankin hula na neman kaina dare yasa ta shige motar ta cikin tsananin fushi dan ta tabbata maganin Mlm yayi shiyasa Zuhra ta shanya ta a waje, amma fah ta dau Alkwarin rusa komai cikin kwanakin nan daga nan ta kafa nata gwamnatin. Na jima sosai ina rusar kuka ganin Bbu mai rarrashi na yasa nayi shiru can kuma na mike na shige Toilet na wanko fuskata na tsaya gaban Miror ina kallon yadda fuskata tayi wani irin jaa abinka da farar fata. Har akayi sallar isha banga ko keyar ya Abdull ba! Tun ina zaman jiran sa har na hakura na dawo falo na iske Larai zaune ta cika plate da abinci tana ci, kallo daya nai mata na dauke kai ta gaisheni na amsa ina yake dan sam bana cikin mood din da zanwa wani magan, ina zaune da mutumin da bay sona bansa ni ba! Yazo ya cika ni da dadin baki irin nasu na maza ashe duk karya yake min maneji ya keyi dani kafin dawowar matar sa? Ynzu da ta dawo zai nemi ci mani mutunci Ko sallama bai min ba yabi ta su kayi tafiyar su, hum Namiji ba dan goyo bane sai ynzu na fahimci wautar da nayi wajen sakar masa jikina a 'yan kwanakin nan yake shagalin sa. Hawayen da suka silalo min na goge ina kokarin kawar da tunanin sa a raina. Wasa² sati biyu kenan tunda Aunty Zuhra taxo gidan ban kara saka yah Abdull a idona ba! Duk da ina jin wani mugun zafi da radadi a raina amma ina kokarin dannewa, na mayar da hankali na wajen kaiwa Allah kuka na da karatu na, ban ma cika zama a falon ba tun karfe takwas nake fita makaranta bana dawowa sai karfe biyar na yamma, abinci kawai nake ci na shige dakina na kulle sai karatu dan mun kusa fara Exams ga kuma mugun zazzabi da ya sakoni a gaba kwanakin nan duk dare sai nayi wanka da ruwa masu sanyi sosai nasha magani sannan nake jin dama². Bangaren Zuhra kam! Kwanan nan sosai suke shan Love abinsu sun ma mance da wata Nu'aiymah a gidan. Washe garin ranar da tazo tun safe sukaje gidan su Zuhra sun tarar da ilahirin gidan cikin tsananin tashin hankali, a karshe suka shirya musu karyar cewa shi Abdull din ne yaxo ya dauke ta suka koma gidansu, cike da gamsuwa da farinciki Mama tai musu fatan Alhairi suka dawo gida. Wasa² tun ina daukan rashin lafiyar da nakeyi wasa har aka kawo matakin da na yanke hukuncin zuwa gida Mami ta duba ni, ga kuma wani mahaukacin sha'awar da ta addabi rayuwa ta a 'yan kwanakin nan wanda na rasa dalili, tsaye nake gaban mirror na gama shiri na tsaf cikin riga da sket na wani less ruwan madara, kai na nake karewa kallo ta jikin madubin ganin wani uban k'iba da fari da na kara, mamaki ne ya kama ni sosai ni ba cin kirki ba amma sai wani uban kiba nake har wani matse ni sauran kayana suka farayi. A nutse na kammala shirina na sakko kasa rike da key da waya ko jaka ban fito dashi ba! Larai dake zaune falo na kalla nace. "Ni zan fita bazan jima ba zan dawo ki dafa abinci daidai cikin ki." Larai ta amsa da "tou Allah kiyaye hanya Hajiya." Na amsa da Ameen na fice abina, motar sa na fake a harabar gidan da alamun dai bai fita aiki ba, mamaki sosai abin nasa ya fara bani dan na fahimci tun dawowar Zuhra ko aiki bai cika fita ba kullum suna makale da juna. Tana tsaye bakin window har motar Nu'aiymah tabar gidan, murmushin mugunta ta saki sai kuma taja kofa ta koma ciki, tsaye ta samesa ya kammala shirin sa na fita offise yana kokarin daura agogon hannunsa, cike da karairaya ta nufesa ta rungumesa ta baya ta fara magana cike da shgwa6a. "Bb ynzu tafiya za kayi ka barni."? Murmushi yay ya karasa daura agogon ya juyo ya tallafo ha6arta yace. "Ko zaki bini Offise ne."? Dariya ta kyalkyale dashi sannan tace. "Ni na isa! Habawa ai wannan aikin sai ku kawai dai zaiyi kewarka ne kasan banason abinda zai rabani da kai ko da na second daya." Ta karashe tana shigewa jikinsa, murmushi ya sakar mata yace. "Karki damu bazan jima ba kinji, muje ki sallame ni ana jira na." Hannunsa ta kamo suka sauko falon kasa ta hada masa breckfase ta fara basa a baki suna hira, can bayan ya kammala ta rakosa har mota sukayi sallama ta musanman sannan ta dawo ciki, misalin karfe sha daya na rana ta kuma lekowa taga Bbu motar Nu'aiymah a parking space hakan ne ya tabbatar mata da har ynzu bata dawo ba. Ciki ta koma ta saka hijab ta fito ta nufi sashen Nu'aiymah rike da bakar leda cikin hijabin ta. Sallama tayi tana murmushin yake Larai ta amsa mata cikin girmamawa, Zuhra ta yiwa kanta masauki cikin daya daga cikin kujerun falon, cikin wayo da dabara ta tura ledar da ta shigo dashi cikin kujerar ta sauke ajiyar zuciya sannan ta juyo ta dubi Larai. "Ke kadai ce a gidan ne."? "Eh Hajiyar ta fita." "Allah sarki sannu da kokari naga kina da nutsuwa sosai." Larai ta sunkuyar da kai tana murmushin, Zuhra tace. "Ke meye haka tashi ki hau kujera ki zauna ni Bbu ruwana ki saki jikin ki dani." "A'a Hajiya ba komai nafi jin dadin zaman kasa." Zuhra ta jinjina kai bata karace komai ba, can kuma ta juyo ta kalli Larai tana murmushi tace. "Fatan dai kuna zaune lfy da uwar dakin ki kinsan ba tada kirki ko kadan Allah yasa bata nuna maki mugun halin nata ba, kin ganni nan kwata² banason fitina amma tunda tazo gidan nan take kokarin rabani da mijina kuma ita ce tazo ta sameni gidan amma da yake ba fitinanniya bace ba ni bana kulata ina dai mata fatan shiriya." Larai tayi jim can kuma tace. "Lfy lau muke zaune dan tunda nazo gidan nan ban taba fuskantar cikin mutunci ko makamancin hakan daga gareta, matar da bata ma yawan magana abinda na fuskanta daga gareta kawai shine bata cika sakewa da jama'a ba." Cike da takaici Zuhra tayi murmushin yake tace. "Okay! Bangaran abinci fah Fatan dai bata barin ki da yunwa ko kishi."? Larai ta kara girgiza kai tace. "Ko daya hasalima ni da kaina nake shiga kitchen na girka abinda raina yake so." Zuhra ta mike tsaye tace. "Tou shikenan Allah ya kara rufa asiri." Daga haka tayi tafiyar ta tana murmushi dan koba komai kwalliya ta biya kudin sabulu kuma ko ba tayi nasarar janyo Larai jikinta ba ai tayi nasarar saka maganin da Mlm ya bata, kuma tayi Alkwarin da sannu a hankali zata janyo Larai jikinta dan ta samu ta jefi tsuntsu biyu da dutse daya. Ina yin parking a harabar gidan na fito, tafiya nake a hankali tamkar wata mai tsoron taka kasa, kallo daya zakamin ka fahimci bana cikin nutsuwa ta, a haka na karasa bangaren mu, da Noor na fara cin karo ta fito da gudu Saifudeen na biye da'ita suna gani na suka rungume ni suna tsalle, bango na dafe sakamakon wani jiri dake kokarin kwasata cikin rashin sa'a tsantsin tayis din ya jani kasa ji kake timm na fadi kasa daga haka ban sake sanin inda kaina yake ba. Kwance take a gadon asibi a daura mata drip a hannu, sanye take cikin doguwar riga idanun ta a rufe da alamun dai bacci take, Farar fuskar ta tayi wani fayau har wata 'yar rama tayi tamkar wadda tayi wata guda tana jinya, ga wani irin fari da kyau na musanman da tayi, Mum Farida ce zaune gaban gadon rike da hannun ta tana binta da kallon tausayi, daya gefe kuma Inna, Leyla, Aunty Maryam, Asiya sai ya Qaseem dake ta gwada kiran Abdull amma yaki daga wayar, kallo daya za kai masu ka fahimci suna cikin damuwa, Aunty Maryam ce taja kwafa ta dubi Abdull tace. "Ka hakura da kiran wayarsa kawai nasan ynzu su Abbas sun kusa isa gidan zaizo ya fada mana dalilin rashin daga wayar mu da yayi." Qaseem ya sauke ajiyar zuciya ya mayar da wayar a Aljihun wandonsa ya fice daga dakin, Inna taja kwafa tace. "Kinga har marar mutuncin uwar tasa taki zuwa duba jikin yarinyar nan, danta ya dangarawa yarinyar mutane ciki amma ynxu da yarinyar take bukatar jini duk suka nuna halin ko in kula, Tabbas! Zan nuna mata nina haifi uban yaron nan wlh duk zasu zo su same ni, ni za'a rainawa hankali? Ga abinda nake fada maku nan tuntuni amma kun kasa fahimta ta, Wasila Azzaluma ce ta kin karawa kuma Shaidaniya sanye da kayan mutane idan na fadi sai kuga laifi na tou ai ynzu kun gani ra'ayil aini, duk abinda yaron nan yake dasa hannunta ita take daure masa gindi yana aikata barna." Sallamar Mami ne ya katsiye Inna, drip din da ya kare Mami ta cire mata ta dauki jakar hannunta ta yi musu sallama akan su zauna wajen Nu'aiymah za taje gida ta dawo, tana fita su Baffah suka shigo asibitin tare da su Abbas da aka tura kiran Abdull.

_Akwai kayayyaki masu kyau na gyaran jiki, gyaran Boobs da na Hips da kuma kayayyaki na musanman domin sanya oga farinciki da kuma turaruka masu sanyin kamshi da dadi. Idan baki shirya siya ba dan girman Allah karki min mgn dan nima bani nake siyarwa ba da mai kayan zan hadaki kuyi ciniki abinku._

_Kuyi share kuyi comments sannan kuyi Following dina a wattpad Fisabilillah.🤲🏽_

Nu'aiymah Abdull.✍🏻

ONE BLOODWhere stories live. Discover now