*ONE BLOOD*
*@Wattpad AbdullNu'aiymerh*
SHAFI NA ARBA'IN DA BIYAR DA NA SHIDDA✍🏽
https://www.wattpad.com/1115555552?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=AbdullNuaiymerh&wp_originator=GZaTKERMmlyI7IVWlqK12p%2F9f%2B3td7jeBOARtLS0A6wfu9Q%2BgVcuyndOSEA7hlcRalXfHDawlFmKwNBBLIX%2F74hIogLjN3Dd67kjyQ%2Fu5fzqqHOQKj6x2I3CIUqTde4q
WATTPAD LINK👆🏽
ƴar ƙara mai game da zallar tashin hankali da ɗimuwa Salima ta saki tana zare idanu tamkar wacce ta yi ma sarki ƙarya, wani firgitacciyar ƙara ta saki tayi wurgi da takardar hannunta bayan ta gama karantawa, ta zube a wajen tana ihu da shure-shure tamkar mahaukaciya sabon kamu, Mumcy tayi kanta da sauri ta rungumota jikinta tana kiran sunanta itama tana kukan cike da so da ƙaunar ta. a ɓangaren Zuhra kuwa ko da takardar sakinta ta risketa bata wani ɗaga hankalinta ba duk da dai taji ba daɗi a ranta, dana sani marar amfani ya sake rufeta, ƴan hawayen baƙin ciki kawai ta zubar daga bisani ta yakice komai daga ranta tacigaba da sabgogin gabanta, duk wanda yasanta a da ya ganta yanzu sai yayi bala'in yin mamakin canjawar da tai, ta dawo tsaf da ita tamkar ba ballagazar Zuhran nan ba, har makarantar Islamiyya ta fara zuwa abun gwanin birgewa.tun washe garin tafiyar su Baffah muka koma babban gidan da zama bisa matsawar da Inna tai wa Mami, bayan wata biyu a lkcn cikin jikina na da wata takwas cif, zaune nake a falon Mami ina cin kayan fruits, bbu kowa sai ni Mami ta wuce wajen aiki su Noor kuma basu taso daga makaranta, mutsu-mutsu nake hannuna na dama dafe da ƙasan marata dake min ciwo kaɗan-kaɗan, tuni na yar da abayar hannuna ina yamutsa fuska, da ƙyar na zame na kwanta saman doguwar kujerar da ƙyar sbd girman cikin dan a lkcn duk wanda ya ganni zai ɗauka haihuwa yau ko gobe sai dai sam! ba haka bane, lumshe idanu nai ina sauke nishi sama-sama sbd yadda marata ta ƙulle. yana zaune bakin gadonsa ya riƙe kansa da hannu bibbiyu, yayi nisa sosai cikin tunani yaji an turo ƙofar ɗakinsa, a hankali ya ɗago da manyan idanunsa da suka sauya kala zuwa ja yana kallon ƙofar ɗakin, Ummah ya gani tsaye a ƙofar ɗakin fuskarta ba walwala, ɗauke kansa yayi daga kallonta yana ƙara tamke face, Ummah ta ƙaraso ɗakin ta zauna gefen tana masa wani kallo, hannu ta kai saman glass table ɗin gaban gadon ta buɗe kulayen abincin da aka kawo masa tun rana ga kuma na dare a gefen su bai taɓa ko ɗaya ba, a fusace ta juyo ta fara mgn cikin sababi tana nunasa da yatsa "kashe kanka kake son yi? nace kashe kanka zakayi Abdull? yanzu shikenan ni a matsayina na mahaifiyarka ban isa na san damuwarka ba? ka kulle kanka a ɗaki tamkar mijin matacciya ko aikin ma sai kaga dama kake fita kaƙi ka gayamin abinda ke damunka sbd ban isa da kai ko"? a hankali ya ɗago da kansa dake mugun sara masa ya ɗago da jajayen idanunsa ya sauke su akan Ummah yace "bbu abinda yake damuna kuma kawai banjin daɗi ne so ki daina ɗaga hankalin ki" bata ce masa komai ba ta fice daga ɗakin zuciyar ta ba daɗi tana addu'ar Allah yasa ba sbd Nu'aiymah Kowa ya kasa gane kansa ba, ba jimawa sai gata ta dawo riƙe da ruwa a cup da magani ta ajiye gabansa tace "ka tabbatar kaci abinci sannan kasha magani ka kwanta" daga haka tayi ficewarta daga ɗakin ta kullo masa ƙofar, bayan fitar ta ya ɓallo ƙwayar maganin da ta kawo masa guda biyu ya jefa a baki ya kora da ruwa, bai ko kalli abincin ba ya kwanta ya rufe jikinsa gabaɗaya da duvet. Ummah na barin ɗakin Abdull kanta tsaye part ɗin Baba Shagari ta nufa, da sallama ta tura ƙofar ɗakin, Baba na zaune a falonsa shi da Aliyu suna mgn but laptop ɗinsa ce saman cinyarsa yana operating murmushi ɗauke a fuskarsa, haka ma Aliyu dake durƙushe gabansa ya tankwashe ƙafafunsa murmushin yake alamun fira suke, sallamar Ummah ce tasa duk suka ɗago suna amsa mata, kallo ɗaya tayi masu ta ɗauke kanta zuciyarta na mata wani irin zafi da zogi, ta ƙaraso ta zauna gefensa tana wani ciccin magani, Aliyu ya gaisheta cike da girmamawa sannan yayima Abbansa sallama ya fita, Ummah ta gyara zama tace "maganar gaskiya Abdull yana cikin damuwa yakamata ka samesa kuyi magana ko zai faɗa maka damuwarsa, nayi-nayi ya faɗamin amma yaron nan yaƙi, na barosa can gabaɗaya cikin nasa ya fara rikicewa ya kamata a samo mafita gaskiya dan na fara tsorata" Baba yayi murmushi yace "ke da kike mahaifiyarsa da yafi shaƙuwa da ita ma yaƙi faɗa miki taya kike tunanin ni zai faɗamin Hajara? but ba damuwa zan kirasa naji ko zai faɗa and anjima in Maryam (Mami) ta dawo daga hospital kice yace ta duba shi" rai a ɓace Ummah tace "bazamu kaisa asibiti ba sai mun wani jira ta dawo daga yawon gantalinta da sunan aiki ita ba wata ƙwararriyar manyan likitocin da ake damawa dasu a ƙasar nan ba amma da zaran wani yayi ko da ciwon kaine a gidan nan ka dinga damun mutane kenan akan mutum yaje Maryam ta dubasa, ina ga Annabi kana rumtsa ido yaro yana kwance cikin ciwo kace a jira wata Maryam" haka tayi ta ƙananan maganganu ita ɗaya, shi dai Baba Shagari bai ce da'ita komai ba yaci gaba da operating ɗin laptop ɗin gabansa, fuu tayi hanyar fita falon har ta kai ƙofa yace "ni nake da iko da gidana, nake da iko da yarana da matana, sannan nake da ikon bada umarnin yin abu sannan dole abi ko mutum ya fuskanci fushina, so dan haka zaɓi ya rage naki kiyi ko kar kiyi" yana gama faɗi ya ɗauke kansa daga gareta yaci gaba da aikinsa ita kuma ta ƙarasa ficewa daga falon rai ba daɗi tana mamakin wai yau ita ke mgn yana mayar mata? Allah sarki dole ta sake sabon shiri dan yanzu ya gama suɓuce a hannuna ita kuma bazata zuba ita garin kallon ruwa kwaɗo yayi mata ƙafa.
sannu a hankali ciwon maran ya lafa, ina nan kwance a falon har akayi la'asar na miƙe na wuce ɗakina nayi arwalah nayi sallah na shige wanka sannan na fito ɗaure da towel, frij na buɗe na tsiyayo freshe Milk a cup na dawo bakin gadon na zauna ina sha, wayata tayi ring ganin no ɗin Ammi nayi saurin picking ina murmushi, gaisawa mu kayi da ita ta bani Yasmine itama muka gaisa nan fira ta ɓarke a tsakanin mu, mun jima sosai kafin mu ka yi sallama na koma na kwanta a gadon ba tare da na saka kaya ba, ba jimawa bacci ya sake surata dan yanzu sam bacci baya min wuya ga kuma shegen ci a taƙaice dai na zama acici ta ƙarfi da yaji. sai Yamma liƙis Abdull ya farka da addu'a, wanka yayi ya fito ɗaure da towel a ƙugunsa yana tsane ruwan kansa, zuwa yanzu yaji ɗan sauƙin jikinsa kansa ma ya daina ciwo yanzu tunda ya samu bacci sai zafin ƙirjin da har yanzu bai daina ba kuma baisan ranar warkewar ba sai ranar da zuciyarsa zata samu waraka daga zafin da take masa, mai kawai ya shafa ya jawo riga da wando na jallabiya ruwan sararin samaniya ya feshe jikinsa da tsadaddun perfumes ɗinsa masu ƙamshi da sanyi daɗi, ya fito daga ɗakin riƙe da wayarsa, taku yake ɗaya bayan ɗaya tamkar wani basarake har ya ƙarasa sakkowa dawnstairs, wuce samarin gidan dake kallon ball yayi ba tare da yace musu kanzil ba duk suka bisa da na mujiya, harabar gidan ya fito ya tsaya yana ƙarewa gidan kallo bbu kowa sai mai gadi, gate ya nufa ya buɗe ya fita nan ma ya ƙarewa unguwar kallon tsaf sai kuma ya dawo ciki, har zai shiga part ɗinsu sai kuma ya fasa ya nufi na Mami, a nutse ya tura ƙofar falon ya shigo yana ƙare masa kallon sai kace yau ya saba shigowar, tv kawai ke ta ɓaɓatu, kansa tsaye ya nufi kitchen ɗin Mami ya samu Hadiza mai aiki ya umarceta da ta dafa masa Indomie da tea, ya dawo falon ya zauna inda Nu'aiymah ta tashi ya kwanta yana jiran mai aiki, tunda ya kwanta ya fara jiyo ƙamshin turarenta, murmushi yayi har kumatunsa suka lotsa yana ƙara shinshina pillow ɗin da ta tashi akai idonsa a lumshe, ya ɗauki tsawon lkc a haka har Hadiza ta kawo masa abincin, ya miƙe zaune ya fara ci, sai dai kaɗan ya tsakura yaji abincin ya gama fice masa a rai, tea ɗin kawai ya iya sha ya miƙe zai bar falon, har ya kai ƙofa ya juya yayi hanyar ɗakinta da sauri yana waige, ya jima tsaye a ƙofar ɗakin riƙe da handle ɗin ɗakin, da ƙyar yayi ta maza ya tura ya shiga da sallama ciki-ciki. kwance ya hangota tana bacci daga ita sai Towel shima duk rabin ya fita,gefe da gefe na cinyar ta duk a waje hannayenta duka biyu saman titsetsen cikinta, kallonta yake bbu ko ƙiftawa har ya iso tsakiya ɗakin, baya yayi ya kullo ƙofar ya jingina da ƙofar hannayensa zube cikin Aljihun wandonsa yana ƙare ma ko ina nata kallon tsaf, few minutes yana abu ɗaya daga bisani ya lumshe idanu yana furzar da wani huci mai zafi, takowa yayi har bakin gadon ya zauna daidai kanta yana ƙarewa baby face ɗinta kallo yana murmushi, gefe ya matsa ta cikin bacci ta turo baki tana ɓata rai, murmushi ya sake yi again ya kwanta gefenta ya rungumota tsam jikinsa kamar zai maidasu abu ɗaya, shafa cikinta yake da ɗaya hannunsa yana kissing ɗin fuskarta zuwa wuyanta yana jin so da ƙaunar cikin tun bai fito duniya ba! tun yana shafa cikin har ya gangaro zuwa ƙasan mararta yana shafawa har ya cire Towel ɗin jikinta gabaɗaya yana mai cigaba da shafa kaf ilahirin jikinta cikin wani irin yanayi na shauƙi da kashe jiki, kamar a mafarki Nu'aiymah take jin abun har ta fara miƙa tana nishi kaɗan-kaɗan, murmushin nasara Abdull ya saki ganin haƙarsa ta jimma ruwa kuma ta fara karɓar saƙonninsa, rigar jikinsa ya cire yayi mata rumfa ya kai bakinsa kan nata ya fara kissing ɗinta, caraf ta cafko harshensa ta fara sarrafawa a haukace tana masa tsotsa na musanman mai tsayawa a rai, sosai suke romance ɗin junansu a haukace har ya gangaro da bakinsa saman wuyanta yana lasawa, hannunsa ta kamo ta ɗora saman ƙirjinta tana banƙaro masa su, jin hannunsa saman tattausan breast nata masu taushi yasa ya dawo kansu a rikice suma ya fara sarrafasu yana musu wani irin tsotsa na musanman yana ciccije mata kansu, tuni na farka daga baccin da take kuma na fahimci da wanda muke tare but na gama fita a hayyaci, ya soso min inda yake min ƙaiƙayi da daɗewa, banida wani kuzari ko ƙarfin da zan iya dakatar dashi, sai naji hawaye masu ɗumi sun zubomin ganin yadda ya fara romancing ɗina a haukace yasa na gigice na sake biye masa har kawo yanzu. ganin yadda ta fara ƴan sumbatu yasa yayi saurin haɗe bakinsu yaci gaba da kissing ɗinta hannayenta na kan manyan nonuwanta yana cigaba da sarrafasu, gabaɗayan su sun gama fita a hayyacinsu burin ko wannensu akai ga babban aikin bama kamar Nu'aiymah da cikin jikinta ya haifar mata da wata Massifaffiyar sha'awa
