*ONE BLOOD*
*61-62*
#Final
idanu na waro sosai gamida turo baki ina bubbuga ƙafafuna ƙasa nace "tou nuna min ina kayan suke" ya kwantar da kansa jikin ƙofar yana murmushi then yayi ƙwafa yace "za ki yi bayani yarinya" baki na kwaɓe nace "tunda ka hanani kayana ka riƙe in amaryarka tazo ka bata, kuma ka buɗemin ƙofa na baro yarona shi kaɗai a ɗaki" murmushi Abdull yayi mai sauti ya ƙarasa saman gadon yayi kwanciyarsa, ganin ya ajiye key ɗin daidai kansa na ƙarasa cikin sanɗa zan ɗauka kenan caraf ya kamo hannun ya jayoni da ƙarfi na faɗo kansa. danneta Abdull yayi bayan yayi mata rumfa da faffaɗan ƙirjinsa, kunnenta ya kamo ya murɗa tace "wash!" ya kai bakinsa daidai kunnenta yace "kin rainani ko"? cikin sarƙewar numfashi tace "Aa yi hƙr ban ƙarawa" "god girl! duk abinda nace kiyi ki dinga yi banason taurin kai ko kuma nai maganin yarinya" kai kawai ta iya gyaɗa masa sbd yadda numfashinsu ke sauka cikin na juna, ɗagata yayi ya birkito ta ya zamana shine a ƙasa a wannan karon, cikin cool voice ɗinsa yace "bani rigata kije ki ɗauko naki suna wadrop" kasa mgn tayi kuma ta kasa buɗe idanu, ta takure kanta a jikinsa tayi lamo ta kasa motsi, ganin taƙi ɗagasa duk da ya saketa yasa shima ya shareta ya lumshe idanunsa, sai ɗakin yayi shiru sai ƙarar Ac da saukar numfashin, sun jima a haka har bacci ya fara ɗaukarta, ganin haka Abdull ya kashe wutan ɗakin ya gyara mata kwanciya a jikinsa, ta buɗe idanu tace "zanje in kwanta" bai kulata ba kuma bai buɗe idanunsa ba, ta sauke ajiyar zuciya ta mayar da kanta a ƙirjinsa tai lamo tana tunanin yaron ta da suka baro ɗaya ɗakin,haka ta dinga tunani kala-kala har bacci yayi nasarar ɗaukar ta, cikin bacci taji yana shafa gadon bayanta, ta ɗan buɗe idanu gabanta na faɗuwa amma bata ɗago ba,tsikar jikinta ya fara tashi tayi saurin rumtse idanu jin hannunsa na yawo saman hips ɗin ta, yasan sarai idonta biyu, ganin ta fara mutsu-mutsu yace "har kin farka"? tace "uhm" "Okay tou ɗago kiji" ta ɗago a hankali za tayi mgn yayi saurin haɗe bakinsu waje ɗaya, Slowly yake sakar mata wasu zafafan hot kiss mai kashe jikin lafiyayyar mace, tun tana noƙewa har ta juyo gabaɗayanta ta dawo ƙasansa, tuni magungunan da Mum ke ɗura mata suka fara aikinsu, jikinta ya fara wani irin vibration itama ta fara mayar masa da martani, suka fara romancing ɗin junansu cikin tsantsar fitar hayyaci, baya yayi da sauri ya cire jallabiyar jikinsa itama ya ɗagota ya cire mata rigar suka dawo naked dan ita ko pant bbu a jikinta balle bra, rungumeta yayi tsam yana sauke wata zazzafar ajiyar zuciya sanda Albarkatun ƙirjinta suka manne da faffaɗan ƙirjinsa, bakinta ya sake kaiwa sura yana tsotsan tattausan pink lips ɗinta tamkar ya samu alawar tsinke, itama ba tayi ƙasa a guiwa ba wajen mayar masa da martanin duk abinda yayi mata, a hankali ya gangaro da hannunsa saman boobs ɗinta yayi grabbing, cikin nutsuwa da ƙwarewa yake sarrafa su har ya kai bakinsa kansu yana tsotsa, sosai yake shansu yana ciccije mata Nipples tamkar zai cire mata kan nono, wani irin daɗi ne ke ratsata shisa take ƙara banƙaro masa su tana ƙara danna kansa cikin su, wani irin mahaukacin tsotsa yake musu tun tana jin daɗi har ta soma jin zafi ta fara turesa amma inaa yaƙi saurara mata, ganin ta fara masa mutsu-mutsu tana yunƙurin turesa yasa yay saurin ɗauke bakinsa daga boobs ɗinta ya haɗe bakinsu,ganin ta Shagala sosai wajen Romancing ɗin da suke cikin dabara ya ware mata ƙafafu ya saita Joystik ɗinsa gareta, idanu duk suka rumtse sakamakon wani irin shock da ya ziyarci kowannensu, a wahalce ya karanto addu'ar saduwa da iyali ya danna kai ciki, a tare suke saki wata mahaukaciyar ajiyar zuciya sbd daɗin da ya ratsa kowannensu, danna kai kawai yake suna sauke wani wahalallan ihun daɗi. yammacin wata ranar lahadi Salima ta sami kanta cikin wani babban tashin hankali na ƙonewar gidan da take taƙama dashi wanda take tara matan banza suna lalaci, bata ko gama dawowa daidai ba Shaho ya saida gidan ya tsere, tana zaune sai ganin mutane tayi sunzo duba gida koda ta tambayi dalilin da suka shigo mata gida nan babban cikin su yayi mata bayani dallah-dallah,ta zunduma ihu ta lailayo uwar ashar ta maka musu tana faɗin su fice su bar mata gida,ganin yadda take a firgice yasa mai gidan yace su fitar masa da ita dan ya ɗauka mahaukaciya ce, tafe take tsakiyar titi tana surutai da zage-zage,tun daga nesa mai motan yake mata horn yana ƙoƙarin tsayar da birkin motar amma taƙi ko juyowa balle ta ceci rayuwarta, duk yadda yaso kaucewa abun ya gagara ji kake ƙittt! motar tayi ɗaga-ɗaga da ita ta wancakalar gefen titi,sosai hankalinsa ya tashi da ganin jinin dake zuba tako ina na titin ga kuma ƙafarta na dama da motar take ya tarwatse a tsakiyar titi wanda duk wani mai ɗigon imani bazai iya kallo ba,da sauri ya ɗauke kansa shima yana rumtse ido, cikin tsananin tashin hankali ya ciro wayarsa daga aljihu ya kira can asibitinsu ya buƙaci a kawo masa ambulance. anyi bikin Zuhra da angon ta Salim suna zaune lfy basuda wata matsala ko damuwa, duk wani wawanci da ƙazanta ta ajiyesu gefe ta rumgumi mijinta suna zaman su lfy cikin aminci da kwanciyar hankali dan ta fahimci shine rufin asirinta. satin Salima biyu a asibi tana jinya aka sallameta bayan sun haɗata da keken guragu cike da tausayinta ganin bbu wani dangi nata daya waiwayeta, tun safe take fitowa bakin titi sai dare dake dawowa wani kango tana kwana, watarana aka samu wasu marassa tsoron Allah su kai mata fyaɗe duk da nakasar da take fama dashi,tun a lkcn ta canja wajen kwana ta dawo wani kango inda mahaukata ne zallah ke rayuwa a ciki ɗaiɗaikun mabarata ne kawai a nan, nan tacigaba da rayuwarta cike da nadama da danasani marar amfani. a ɓangarensu Abdull da Aiyma ma yau satin su biyu da tarewa,wata irin tsaftatacciyar soyayya da kulawa mai tsayawa a rai suke gudanarwa a rayuwar auren su (abun sirri ne for Only matan aure.....😉🤫)Misalin ƙarfe goma na dare yana zaune cikin shirinsa na bacci, laptop ne a gabansa yana Operating alamun aiki ne a gabansa mai muhimmanci, a hankali ta turo ƙofar ɗakin sallama ɗauke a fatar bakinta, dogon hijab ruwan zuma ne a jikinta har ƙasa sai ɗan ƙaramin farin tray dake ɗauke da cup ɗin coffee dake ta tururi, kanta ta jinginar a jikin ƙofar tana murmushi, tafi minti biyar a tsaye ganin baiko jiyo ba yasa ta ƙarasa inda yake ta ajiye Tray ɗin da ta shigo dashi, Hijab ɗinta ta cire ta shiga Batroom few minutes sai gata ta fito, black ɗin rigar bacci ce a jikinta shara-shara samanta duk sange ne duk Albarkacin ƙirjinta ana ganinsu Shape ɗinta ya fito raɗau a jikin rigar wacce iyakarta cinyoyinta sosai dai rigar tayi mata kyau, ɗauke laptop ɗin tayi daga cinyarsa ta maye gurbin, ya ɗago yana kallonta zaiyi mgn ta ɓata fuska tasa yatsanta a bakinta tace "shiii!" ta faɗa tana ɗaukar cup ɗin da ta shigo dashi tace "haa! buɗe bakinka Coffee ne na haɗo maka mai haɗi na musanman" ta ƙarasa tana langwaɓar da kai cikin shagwaɓarta mai ɗaukar hankalin duk wani lafiyayyan namiji, murmushi kawai yayi ya buɗe bakin ta fara basa da kanta har ya shanye tass sannan ta ajiye ta ciro tissue tana goge masa baki, hannayenta ta saƙalo saman wuyansa suna kallon juna ido cikin ido, ya girgiza kai yana ɗan murmushi, ta ɗaga masa gira ɗaya tace "lfy"? "uhm ɗaga ni zan ƙarasa ɗan wani aiki" ta maƙe kafaɗa tace "o'o lkc na ne ynzu ba na Office ba Okay! da safe Office da rana Office da daren ma bazaka haƙura da aikin ba! tou ni dai yau naƙi wayon" ta faɗa tana bubbuga ƙafafu ƙasa gamida turo baki, shagala yayi da kallonta yana murmushi lkc ɗaya kuma ya rungumota tsam a jikinsa yayi baya ya kwanta yayi mata masauki a ƙirjinsa yana bubbuga bayanta, cikin cool voice ɗinsa mai kama da raɗa yace "please ya isa haka karki saka min ciwon kai rigimammiya kawai ashe daman haka kike bansani ba? a haka in mutum ya ganki sai ya rantse bbu ruwanki ashe-ashe, Allah ya shirya min ke Hearty na lura kinfi ƙarfina" juya masa baya tayi tana ɓata rai tace "shikenan daga yau na daina kuma karka sake kulani" ya ƙyalƙale da dariya yana ƙoƙarin kai hannunsa cikin ƴar figigiyar rigar baccinta ta ɗan gantsara masa cizo a yatsa tana dariya, "Ashh!" ya faɗa ya damƙota ya sake rumgumeta yace "I'm sorry wasa nake miki fa" "uhm naji tou yi baccinka" "Aa sai kin bani tukun" "me"? tayi tambayar tana ɓata rai, "wannan" ya faɗa yana shafo breast ɗinta da suka ƙara girma sbd yadda yake hora su, "Aa bazan bayar ba na gaya maka bbu kyau miji yana shan nonon mace mai shayarwa dear ka daina please" dariya yayi yana shafa kansa yace "lallai yarinya ina zaune fa aka haifeki" "ai nasan da haka" ta faɗa tana kwantar da kansa a ƙirjinsa, "tou naji bazan sha ɗin ba wasa kawai zanyi" dariya ta ƙyalƙyale dashi tana dukan ƙirjinsa, shi kuwa bai kulata ba ya rufesu da duvet ya kai hannu ya cire mata rigar ta dawo naked, Slowly ya kai hannu yayi grabbing ɗin big boobs ɗinta yana lumshe ido, a duniya bbu abinda yake ƙauna sama da albarkatun ƙirjinta, shiru tai masa ta ƙyalesa shi kaɗai yake buɗirinsa, tun yana shafasu har ya kasa haƙuri ya kafa bakinsa a kansu yana tsotsa, sosai saƙonninsa suka fara shigarta tun tana sharesa har ta biyesa wasan ya canja salo.
_wato a gaskiya 2days kun bani mamaki da rashin comments ɗin ku, na lura Maman Nabila ce kaɗai mai ƙoƙarin yin comment mai tsayi but ba komai tunda Allah ya nufa na gama, Allah ya bamu Alkhairi._
Alhmdllh Ala kulli halin, anan na kawo ƙarshen littafina na *JINI ƊAYA* abinda nai kuskuren faɗa ina roƙon Allah ya yafe min, masoya na fili da na ɓoye wanda suka bibiyi lbrn nan ina godiya sosai Allah ya bamu Alkhairi.
Nu'aiyma Abdullahi Tafidah✍🏼