ONE BLOOD

119 6 0
                                    

⚡ *ONE BLOOD* ⚡

_Episode 5&6_

_Jinjina mai tarin yawa gareku My Habeebty's Real Smasher, Leemat Pinky, Real Feedoo. Ina godiya sosai da karamcinku a gareni, wannan shafin naku ne kuyi yadda kuke so dashi_ .😘

Tunda ya dawo gidan ya shige 6angaren sa ya kulle, bai fito ba sai Asuba lkcn da aka fara kiraye² salla. Sanye yake cikin doguwar jallabiya ruwan sararin samaniya wacce ta fito da ainahin kalar fatar sa. Sashen Zuhra ya shiga, Bbu kowa a falon sai Tv dake ta 6a6atu alamun dai haka ta kwanta ba tare da ta kashe Tv'n ba, hannu yasa ya toshe hancinsa ya karasa dakin baccin ta sakamakon wani irin d'oyi mai kama da mushen jaki dake welcoming nasa. Kwance take tayi dai-dai a tsakiyar makeken gadon da ya hargitse Sbd rashin gyara,  katon zanin dake jikinta tuni ya koma gefe tamkar ma tun farko ba tare dashi din ta kwanta ba! Badan Under dake sanye a jikinta ba da tunbur zata kasance, kirjinta da suke manya kowanne daya yayi girman kofin roba duk a waje sai sakin munshari take. Gefe da gefe na cikinta a murde yake alamar jindadi da kuma Hutu sun kwanta akan lafiyayyar fatar jikinta da bata samun cikakkiyar kulawa, jikinta a murde yake tamkar irin dika dikan matan Yoroba haka take. Sai da ya kare mata kallon tsaf sannan Ya duka ya dauki zanin ya rufa mata a jikinta daga bisani ya soma tashinta, ya dade yana tashinta ganin tana neman 6ata masa lokaci ya sashi d'ad'a mata duka a cinya. a figice ta tashi tana 'yar kara Bbu addu'a bale salati. "tashi kiyi sallah." murmushi Zuhra tayi ta sake juya kwanciya tace. "hutu nake." Kallon tuhuma ya bita dashi sai dai jin ta juya masa baya shima yay saurin ficewa daga dakin har yana tuntu6e dan xuciyar sa tashi take dan har wani hautsinawa cikinsa ya farayi alamu nason yin amai. ta bude bakinta da niyar sake mgn sai taga wayam baya dakin, kwafa tayi ta kara gyra kwanciyar ta tana sake² a ranta. Shi kuwa da fitar sa ya soma saurin barin part dinta har yana waigen dakinta har yanzu kuma dayan hannunsa yana kan hancinsa kyam a ransa yake mgn shi kadai. 'wannan wane irin wari ne haka mai kama rubabben mushe? Kodai Aljanun 6oye ke tattare da Zuhra baisani ba?' Da wannan tunanin ya karasa part din Aiymah, ganinta xaune saman darduma tanajan carbi yasa ya fito ya tada sauran ma'aikatan gdan suka wuce masallaci dan wannan Al'adarsa ce. Bayan sun dawo bai sake bin takan kowa ba, Kai Tsaye bangarensa ya koma yay wanka ya kwanta kasancewar barcin jiya Yana nan a idonsa, nan take kuwa barci yayi awon gaba dashi. Su Hjy Zuhra ba'a tashi yin sallah ba sai karfe goma da wasu 'yan mintuna dan dama tayi masa karyar bata sallah ne kawai don ya shafa mata lfy tayi baccin ta, daurewa tayi yau ta shiga wanka dan yau kwanan ta uku rabon ta da wanka, ta fito daure da Towel a kugunta, wata bakar jaka ta jawo a sit din kayanta ta fito da wasu fitinannun maganin mata da Salima ta kawo mata na sha dana matsi, yau tayi niya xataje ga shinfidar mijinta dan rabon da wani abu ya shiga tsakanin su har ta manta, wata figigiyar rigar bacci ta saka ta feshe jikinta da turaruka tamkar ba'ita ba, dogon hijab ta saka sannan ta wuce xuwa 6angaren sa ba tare da ta dauke ko tsinke ba a part dinta, haka tabarshi da warinshi da komai Bbu gayran kirki. Dakin sa ta shigo cikin wani yauki da yanga, ba laifi yau tayi dass da itah fuskar ta sai fitar da sihirtaccen murmushin kissa take, a hankali ta taka xuwa saman gadon ta xauna ta sanya hannayen ta duka biyu tana shafo lallausar sumar kansa Wadda ta kwanta tayi luf gwanin sha'awa hakika tana matukar son mijinta kuma tana massifar kishinsa fiye da tunanin mai karatu, haka xalika tana mutuwar kaunarsa da begensa fiye da tunanin duk wani mai tunani, gwauron numfashi taja cike da jin wata muguwar tsanar Nu'aiymah, gani take itace silar shurewar duk wani farincikin ta a gdan Abdull. Jin ana shafa shi yasa shi wani lumshe idanu yana shakar daddadan kamshin jikin mai shafa shin, a hankali ya ware idonsa kanta, mamaki ne fal a ransa amma ya 6oye ya sakar mata murmushi dan a tunanin shi ta fara jin maganar sa ne, a hankali yace. "Tunanin me kike."? A dan tsorace ta juyo tace. "Lah har ka tashi? ba komai fah Bb tunanin ka kawai nake." Ta fada tana sakar masa murmushi, mikewa tayi ta cire hijab din jikinta ta haye gadon ta kwanta jikin sa tace. "Xuwa nayi na baka hkr please Bb wlhy baxan sake ba But ka daure ka dauko mana 'yan aiki pleas..." bata karasa ba taji ya wani fixgota jikinsa dan tuni ta tayar masa da hankali salon yadda take mgn da karkada masa jiki da shagwa6a. Bakin su ya hade waje daya ya shiga kai mata wasu zafafan kiss masu xauta ruhin dan Adam, itama ta fara mayar masa da martani dan tuni fitinannun magungunan da tasha suka fara aiki a jinin jikinta dan har ta fishi zakuwa dan shi cikin nutsuwa yake yin komai, rigar jikinta ta cire ta kamo hannun sa ta dora saman breast dinta dan dama bbu bra a jikinta. lumshe ido tayi a lkcn da taji ya kafa bakinsa a dayan yana tsotsa gamida ciccije kan Nipple din, daya hanunsa kuma na kan dayan yana aikin murxashi yana xagaye kan da dan yatsan shi. Sosai suka rikice ma junansu dan sun kwana biyu basu hadu ba, banda Nishi Bbu abinda Zuhra take dan ta matsu taji ya shigeta dan sosai magungunan suka fara haukata ta, ganin yafi bawa wasannin muhimmanci yasa ta tura hannunsa ta cikin boxer dinsa ta kamo jostick dinsa tana kokarin saita ta a jikinta, a firgice ya saki 'yar kara gamida tunkud'eta gefe ta fadi kasan gadon. A fusace ya mike daga gadon yana kokarin mayar da jallabiyar jikin sa, ficewa yay daga dakin yana ambaton sunan Allah dan Tabbas! Idan har ya saki ya kusanci Zuhra ya dauki Alhakin Nu'aiymah dan tun jiya ta kar6i girki sai gobe ita Zuhra zata kar6i girki, jiya bai kwana a 6angaren ta ba kuma ynxu yaxo yaci Amanar ta ta hanyar yin mu'amalar aure da Zuhra Alhalin ba girkin ta bane? "No!!!" Ya fada da karfi yana xama saman sofar gamida dafe kansa dake sara masa. "Meke damun ka ne Abdull me yasa ka biye mata kuci amanar karamar yarinya? Duk da Aiymah bata daukan ka a matsayin miji karka manta ita din kanwar ka ce fah! Jinin ka ce fah!!." Shi kadai yake wa'yannan surutan sannan ya mike ya nufi Coumpound din gdan ya xauna cikin garden saman fararen kujerun da aka kawata wajen dashi. Wani marayen kuka Zuhra ta saki cikin fitar hayyaci take kiran sunan sa akan yaxo ya taimake ta xata mutu, ta jima sosai a wajen tana murkususu da neman taimako da kyar abun ya lafa ta shige Toilet ta watsa ruwa ko taji saukin jarabar dake cinta. Saman gadon ta dawo ta xauna tana tunanin hanyar da xata bi wajen daukar mataki akan Abdull da matar sa ko ta samu nutsuwa a gidan auren ta, ta fahimci dalilin sa na k'in kusantar ta to wlhy ya 6allowa kansa fitina dan ta dau Alkawarin salwantar da rayuwar Aiymah, sai ta hanata jin dadin rayuwa sannan ta sanya kiyayyar ta a xukatan duk wani masoyin ta ciki kuwa harda uwar da ta haife ta, shi kuma Abdull sai ta mallake shi ta mayar dashi abun tausayi ta sanya tsanar Aiymah a xuciyar shi ya daina jin maganar kowa sai nata. Da wannan tunanin ta koma 6angaren ta a fujajan, tana shiga dakinta ta kira Salima akan taxo tana bukatar ganinta ynxun nan, Salima tace da ita bata ma garin sunyi tafiya da saurayin ta amma idan ta dawo xata xo ta sameta su tattauna. Da wannan tunanin ta d'an samu nutsuwa dan gani take kamar anyi an gama, daga bisani tayi dialing numbar Hajiyarta akan yau² din nan tayi kokari ta samo mata 'yan aiki biyu dan Allah, mahaifiyar ta amsa da. "Toh." Daga nan suka ta6a 'yar fira irin ta uwa da uba, cikin wayo da dabara uwar ta fara yi mata nasiha akan xaman aure da kula da miji, da Toh kawai Zuhra ke amsawa tana murmushin yake, daga bisani sukayi sallama ta sauko kasa dan samun abinda xa taci. Misalin karfe Takwas saura kwata na gama shirina na fita School ina xaune a falo ina shan tea dan tsabar gajiyar da nayi wajen gyran gdan ne ya hanani daura breckfase gashi kuma Time dina na fita school yayi shiyasa kawai na hakura na hada tea. Ina falo ya shigo Bbu ko sallama, na dago kai na kallesa cike da tsiwa na bude baki da nufin yin bala'i sai na tuna abinda ya faru tsakanin mu jiya hakan ya sani saurin hadiye abinda xan fada. Haushin sa nakeji sosai jiya ya sani nai masa girki amma ko kofar falon bai leko ba yana jan wajen gantalalliyar matar sa, dauke kaina nayi na maida ga kofin hannuna. Baice dani uffan ba yaxo ya kwanta saman kujerar dake facing dina. Mikewa nayi na kai kofin kitchen na dawo na dauki key din mota ta da jakata ina shirin ficewa daga falon yace. "Wai ke! wace iriyar shashashar yarinya ce da bakisan ki bude baki ki gaida mutum ba."? Shiru nayi ina cije baki dan Tabbas! Maganar sa ta daki xuciya ta, taku biyu na kara akan inda nake tsaye naji ya dakamin tsawa da fadin. "Ba dake nake magana ba." Baki na turo gaba still bance komai ba dan banason na masa rashin kunya yayi min irin abinnan na jiya, ganin ya mike daga kwancen da yake ya tunkaro ni, kamar an fixgo maganar daga bakina nace. "Tou ai kaima ba kayi sallama ba ka shigo mani falo." Na karashe ina murguda masa baki, wlhy ban ma san na murguda masa baki ba kunsan ance mai hali baya fasa halin sa, ganin ya tunkaro ni gadan² da gudu na doshi kofar fita, abinka da kakkarfan namiji taku biyu yay na uku ya damko damtsen hannun ta. Kafafu na fara bubbugawa kasa ina fadin ya sake sai naji yace. "Wlh Bbu inda xakije sai kin hadamin Abin karin kumallo tunda kece da Alhakin bani abinci a yau." A fusace nace. "In har ni xan dafa maka abu kaci sannan in tafi School Wallahi da yau yunwa ta kashe ka dan ni ba baiwar gidan uban kowa bace ba!dan ka ganni shiru² yasa kakecin xalina? Jiya kasani yin girki amma ko keyar ka ban gani ba sai mai gadi na kaimawa, to wlhy ba xanyi ba! Ni Makaranta xani kuma duk abinda kake min Allah xai sakamin kuma yau² din nan xanje na samu Baba Shagari in sanar masa cewa kuIlum kana..." d'if nayi jin ya dagani cak ya nufi hanyar dakinsa dani yana fadin. "Yau xan maki abinda ko gobe aka ce ki dubi tsabar idona kimin rashin kunya baxa kiyi ba." Ihu na saki gamida kai masa cixo a kunne ina neman taimako jin Furucin sa...✍🏻

_My Telegram Fans ina godiya sosai irin Trillions din nan, inajin dadin comments dinku da dogayen sharhin da kuke min masu sanyaya xuciya ba kamar 'yan Watsapp ba😘😍💖. Ku kuma 'yan watsapp sakona gareku shine duk wacce na kama sai nayi mata bulala goma Sbd rashin Comments🥱🙄 musanman masu Thanks da Stiker din nan._

ONE BLOODWhere stories live. Discover now