ONE BLOOD

86 3 0
                                    

⚡ *ONE BLOOD* ⚡

*Episode 15&16*

_Assalamu alaikum Ma"abota karatun Littafan Hausa kama Daga Littafin Daya karkata kan Soyayyah ko ya karkata kan  Nishadantarwa ko ya karkata kan Fadakarwa,ko ya karkata kan Wa"azantarwa ko kuma ya karkata Wajen Ban Tsausayi da Rudani..Toh ku matso Kusa Nesa Tazo Kusa Ina Wadanda basu iya Juran karatu Saboda  Matsalan Ido kuma gajiya ko kuma ayyukan Gida na yau da kullum wanda baya basu Damar Lokacin karatu..? To ku kwantar da Hankalinku Kina Daga Dakinki kina aikin ki ko kuma kina Daga Zaunenki basai kin Wahala wajen karatu ba *DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV* Ba domin komai suka samar da wanman Channel din ba Sai Saboda Irinku masoya ma"abota Karatun Littafan hausa koma wani iri ne,Muna da Littafai ko wani iri kike Bukata wannan Channel Din ba iya littafan Hausa ya Tanadarmuku ba ya Tanadar muku Abubuwa Da yawa wadanda zaku karu dasu,Ga mai Bukatar kwasan garabansa Dake Cikin Wannan Channel Din zai iya Tafiya kai Tsaye Zuwa ga *YOUTUBE* Dinshi yayi Searching *DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV* Domin samun Duka Shiryan Shiryanmu akan Lokaci kada mutum ya Manta da Danna Mana *SUBSCRIBE* da kuma Allon kararrawan Sanarwa Domin ya sanar Daku da Zarar mun Dora muku wani Sabon Shiri In kuma kuna son Tafiya ne kai Tsaye zaku iya Shiga ta wannan Link din Batare da Bata Lokaci ba Zaku Tsinci kanku a   *DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV* sai kunzo muna Maraba Daku Masoyanmu..._👇🏻

https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ
****************************
Tun a lkcin na fita harkar sa na daina masa komai kwata-kwata ma sai na daina fitowa balle ya ganni, idan yana gida ina ɗakina idan ya fita zan fito na gama komai na dafa abinci mai daɗi iya cikina, sai na gudu ɗaki a haka muka shafe tsawon sati uku. ta ɓangaren Abdull kuwa ji yayi duniya tayi masa zafi dan gani yake kamar zai mutu bawai dan buƙatar sa ba! sai dan Aiymah ta yiwa zuciyar sa mugun kamu ba kadan ba. daga girkin ta zuwa gyaran gida da kuma uwa uba haɗuwar gwamnatin tarayyar ta da lallausan jikin ta, a yanzu son da yake mata ya shafe sha'awarta da yake ji dan ko muryarta yanzu ya daina ji balle ganinta, ko zai shekara yana buga kofar ta bazata taɓa tari ba, balle yayi zaton zata buɗe masa, yana tsananin masifar kewarta, tsoronta da tsiwarta. Kusan kwana goma kenan shima ya kara fita harka ta sai na daina jin motsin sa ga motocin sa a gida amma bana jin kaiwa da komowar sa, sai naji tsoro ya kama ni na fito a hankali zuwa ɗakin sa na samu baya ciki. fitowa nayi zuwa ƙasa na hangi wata ƴar ƙaramar takarda akan kujera, jiki a sanyaye na ɗauka na buɗe. "Dani dake duk ba kananan yara bane Nu'aiymah! Banga fa'idar tsaya yin wasan buya a tsakanin mu ba! Duk da nasan kin fini gaskiya, na hada ki da girman Allah kiyi hakuri ki sakko daga dokin fushin da kika hau mu fuskanci rayuwa auren mu, na rasa wane irin zama muke dake, na rasa wace kalma zanyi amfani da'ita wajen tunkarar ki, kiyi hakuri ki yafe min na tuba na karbi laifin da nayi miki dan tun farko nine silar komai, sai yanzu na fuskanci cewar wulakanta rayuwarki tamkar butulcewa Baffah na ne kuma muddun yasan irin zaman da muke dake bazai taba yafe mani ba! Kuma zai dau mummunan mataki akan mu daga ni har ke! Daga nan kuma duniya zata fara yi mana dariya, ki amince ko dan mu farantawa iyayen mu, karki bari zumuncin su ya tarwatse Dan Allah kiyi min wannan Alfarmar ta hanyar gyara zamantakewar auran mu dake duk da nasan bakya sona kin tsane ni amma nayi Alkawarin koya miki sona kuma zaki kaunace ni soon." Baki na dan tabe duk da kalaman sa sun kashe min jiki, a sanyaye na ajiye takardar saman kujera nayi hanyar fita. Wani daddadan iska ne mai hade da kamshin ruwa mai kwantar da hankali da nutsuwa ke tashi a yammacin ranar, a lkcin ina zaune a coumpound din gidan kusa da wasu Furanni masu sanyi da kamshin dadi ina karatu, sosai nake jin dadin zaman wajen dan a hankali nake jin wata nutsuwa da na rasa a kwanakin nan tana zuwar min da kuma tunanin takardar dana gani dazu har bansan lkcin da na ture books din gabana na kishingida saman doguwar kujerar da nake zaune a kai na lumshe idanu ina murmushi dan ji nake tamkar kar ruwan sama su sakko in dawwama a yanayin da nake ciki. A matukar gajiye ya baro Offise din su, tuki yake a hankali time to time yana lumshe idanu, fuskarsa ba walwalah kamar kullum yay parking a daidai wani hadaddan supermarket ya fito cikin motar fuskarsa rufe da bakin eyeglasess, taku yake cikin kasaita mai nuna shi din cikakken namiji ne wanda ko wace macce take burin mallaka. Yana gab da shiga ciki hakan yay daidai da fitowar ta su kayi karo ledojin hannun ta suka fadi kasa ya duka zai dauki ledar hakan yayi daidai da faduwa ID cart dinsa matashiyar budurwar wacce shekarunta bazasu wuce 19 years ba tayi saurin dakatar dashi ta hanyar fadi. "No sorry zan dauka da kaina kayi hakuri dan Allah ba da gayyah nayi ba." Kai kawai ya jinjina ba tare da yace da ita komai ba ya karasa ciki ba tare da ya lura da ID cart dinsa da ya fadi. Da kallo Matashiyar ta bisa da shi har ya bacewa ganinta sannan ta saki murmushi ta durkusa tana kwashe kayan, sai a lkcin taga ID cart din har zata bi bayansa dashi sai kuma ta nufi motarta ta shige tabar wajen da sauri. Tarkacan Kayan makulashe ya siya mata dan duk da basa shiri lkci² idan ya fita ya kan siya mata su cake, yaghourt, Chocolates, biscuites su sweets da dai sauran su sai turaruka da mayukan ta na shafawa. Yana gamawa ya fito direct gida ya nufa, yana yin horn mai gadi ya bude masa gate ya shigo, bayan parking ya fito rike da ledojin hannunsa da gudu driver yazo ya karbi ledojin, ya juyo zai rufe motar ya tsinkaye ta kwance ta lumshe idanu, sosai tayi masa kyau cikin Fararen riga da wandon jeans, ta sakko da dogon gashin ta gefe sai reto yake gwanin kyau. Shagala yay da kallon ta har baisan lkcn da ya saki murmushin gefe baki har dimple dinsa suka lotsa, lkc daya kuma ya tamke fuska tuna kayan jikinta ga mai gadi da kuma mai bawa Flower ruwa yasan duk sun ganta haka, cikin takunsa na kasaita hannayensa zube cikin Aljihun Uniform dinsa ya karaso wajen ya tsaya bayan ta yana kara binta da wani mayataccen kallo. Kamshin turaransa dana shaka ne ya sani saurin juyowa caraf muka hada idanu na kamashi yana min wani irin mayen kallo, kusan 3 minutes yana kallona nice nayi yunkurin janye nawa idanun ina basarwa, komawa nayi na kwanta tare da lumshe idanu hakan yayi daidai da fara kwararowar ruwan sama, na kara tashi zaune na fara tattare books dina na mayar a jaka na koma na kwanta. Ganin batada niyyar tashi ya sashi tattare hannun rigarsa ya sunkuceta bayan dauki jakar. Na fara mutsu² da kafafu ba tare da nayi masa mgn ba! Ruwa aka fara kwararowa bana wasa ba shiyasa kafin mu karasa falon mukayi jagaf. Ganin zai wuce dani sama cikin kuka nace. "Dan Allah karka je dani dakin ka please ka ajiye ni anan na daina jin tsoro kuma na daina maka rashin kunya." Murmushi kawai Abdull ya lakace mata karan hanci ba musu ya direta saman kujera yace. "Ok tashi kije ki canja kayan jikin ki sun jike kar su haifar miki da wani ciyo, ki dawo ki dauki siyayyar da nai miki." "Tou." Nace na fada ina nufar dakina ina waiwayonsa dan ina tsoron yabi bayana. Wata wawiyar ajiyar zuciya ya sauke yabi bayan ta da kallo, ba karamin tayar masa da hankali tayi ba ganin yadda Hips din ta ke juyawa a wandon jikinta, rigar ta data jike sharkaf da ruwa ta manne mata a kirji sosai sai rawa dukiyar fulanin ta suke ta cikin rigar. Lumshe idanunsa da suka fara canja kaka yay yana kokarin danne abinda ke kokarin taso masa sai dai inaa! Ya kasa daurewa doli ma ya fahimtar da'ita shi din mijinta ne mai bukatar kulawarta gareshi, Mikewa yayi shima yabi bayanta. Ina shiga na cire kayan jikina na fada wanka na fito daure da Towel na tsaya gaban mirror ina taje gashin kaina naji budewar kofa, gabana ne ya fadi dan shaf! Na manta ban kulle kofar ba. "Um har kinyi wankan."? Yake nai ina kara kyara zaman towel din jiki na dan d'an guntu ne nace. "Eh." "Ohk inason muyi mgn ne." Ya fada yana zama bakin gadon, baki na turo amma ban bari ya gani ba na juya naci gaba da taje gashi na. Yana zaune yana danna waya amma hankalinsa gabadaya yana kanta, kusan 16 minutes tana abu daya bayan ta gama kuma taja kujera ta zauna tana shafa mai tamkar wata mai tausayin fatar jikinta. Ina zaune kawai naji ya daura hannayansa saman kafada na, na mike a tsorace ina kokarin kwace kaina daga garesa sai naji ya rungume ni tsam a jikinsa idanunsa a lumshe ya kai bakinsa daidai kunne na yace. "Nu'aiymah!." Cikin rawar murya nace. "Na'am." Hawaye na zuba a idanuna na kara fadin. "Don Allah ka sake ni me kuma nai maka." Na karashe ina turo baki still hawaye na zuba a idona, ya sake kai bakinsa daidai kunnen ta yace. "Kina son shiga wuta."? Da sauri na girgiza kai ina matsar kwalla, Abdull yaci gaba da fadin. "Tou me yasa bakya bin umarni na kika raina ni." Idanu na zaro waje ina kara tunzuro baki nace. "Tou ai ni tun wancan ranar na daina maka rashin kunya ni so nake ma kwata² in daina maka mgn in fita harkar ka dan mu zauna lfy." Sosai maganar ta taso bashi dariya amma ya murmusa yana kara jinjina zallar sakarci da tsantsar yarintar Nu'aiymah. "Nasan kinada ilimin addini kuma kisan hukuncin matar da bata jin maganar mijin ta, matar da ta raina mijin ta, matar da bata baiwa mijin ta kulawar da ta dace, da kuma matar da take gujewa shinfidar mijin ta! Wllh Tllh wutar jahannama ce makomar su muddun basu tuba zuwa ga ubangijin su ba! Ba zan tsaya wani dogon surutu ba dan nasan kin sani amma kike take sanin dan dama ku mata halin ku kenan, ni dai ina jiye miki tsoron ranar da Allah zai kona ki dan in har bakyamin abinda nake so bazan yafe ba gaskiya dan haka zabi ya rage ga mai shiga rijiya." Gaba na ne ya shiga dukan fata³ sai kuma hawaye suka fara zubo min tamkar an bude fanfo, jiki a sanyaye na kamo hannunsa nace. "Tou naji na janye kuduri na amma zan dan rama ko da kadan ne kuma bazan sake maka rashin kunya ba kuma zan dinga yin duk abinda kasani." Dariya Abdull ya kyalkyale da'ita yace. "Tou shikenan ni da kaina zan saki ramawa nayi miki Alkawari, but da gaske zaki dinga yin duk abinda nace."? Na gyada kai ina murmushi yace. "Kinyi Alkawari."? Na sake jinjina kaina cike da tabbatarwa. "God girl! Abu na farko da zakiyi min ynzu shine ki taimaka ki bani hakkina wlh ina cikin wani hali." Kuka na fara ina bubbuga kafafu na kasa nace. "Ni banason wannan iskancin da zafi wlh zan dinga yi maka girki da gyaran daki da komai amma banda wannan." Kai Abdull ya dafe ya koma ya kwanta kan gadon rub da ciki Yace. "To taso kiyi min tausa." Na make kafada ina kwabe fuska. "Awn kinason shiga wuta kenan."? "No banason shiga amma kuma ba zanyi maka tausa ba." Na karashe ina murguda masa baki. "Kin manta abinda nai miki kwanaki koh."? Shiru nayi zuciya ta na bugawa da sauri². "Tou wlh kinji na rantse miki inhar baki zo ba yau zan hada da duka ne." Kuka na fashe dashi na durkusa a wajen ina yi sai da nayi mai isa ta sannan na mike na nufi inda yake kwance jiki a sanyaye, ina zuwa tamkar dama jira yake ya fixgo ni na fada kansa yace. "Kwaila kawai ni bazan maki komai ba! Tausa kawai za kimin na gaji." Ba musu na fara masa tausar da yace sai dai duk a tsorace nake yinsa inayi ina kuka kadan² marar sauti, shi kuwa dama da gayya yay mata haka, da zaran ta d'an motsa sai ya cafke boobs dinta ta cikin rigar yana yi yana wani lumshe idanunshi har ya kai ga cire mata rigar gabadaya ya dawo da'ita kan gadom, idan naga ya kamamin breast sai na buge  hannun shi cikin kuka. "Haba dan Allah tausa fah kace nai maka." Wani banzan kallo ya min bai ce ko mai ba! Can kuma ya bude idanun sa yace. "Ke what's about third legs." kallon rashin fahimta nai masa shi kuwa ya wani tamke fuska tare da tusa hannun sa a hankali ya zaro mata penis dinsa, waro idanu nai a tsorace nace. "Wayyo Allah na shiga uku wallahi bazan iya ba ka rufa min asiri ni ba 'yar iska bace." Miƙewa nake sonyi amma ya riƙeni gam ya hanani motsawa. "Ai ba sabon abu bane a gurinki common riƙe shima ki masa nashi tausan and ko baki kama ba ai ta shige ki kuma za taci gaba da shiga kin daiji na fada maki." Ganin ta yage baki za tayi kuka yace. "dallah ni riƙe ki mishi nashi tausan har sai kinga abinda ya dace." kuka Nu'aiymah ta fara wiwi hannunta na rawa ga tsigar jikinta da yake miƙewa yarrrr, idanunta a rufe dan Abdull ba laifi akwai kayan aiki ga girma ga tsayi. haka Aiymah tayi ta juya hannun ta tarasa yanda za tayi da shi, buɗe shanyayyun idanun sa yay wanda suke cike da ɓukatar ta ya riƙe hannun ta yana kai akan point ɗin da yake so ta murza mishi d'ago kanta yay yace. "Ki murza min nan ko kuma nayi miki abinda zai hana kiyi min more than dis."  jikin ta ba ƙwari ta shiga murza mashi duk da baƙuwa ce a wannan fannin hakan bai hana Abdull zillo ba! dan jin abin yake har cikin kansa, tura mata yake yana sauke nishi d'aid'ai. Ganin yadda yake gigicewa ya sani sakin shi na faɗa jikin shi ina kuka nace. "Don Allah ka nema min wani bazan iya wannan ba wallahi." Miƙewa yay ya cire ta daga jikin sa ya maidata kan gadon yayi mata rumfa, janye rigarta yay sama ya kwantar da ita nayi saurin kare ƙirjina da tafin hannayena, zare hannun ta yay ya haye chest ɗinta ya shiga murza kayan aikinsa a kirjinta, yana haɗe boobs ɗinta guri guda kuka ma Rahama ne dan lumshe idanu na kawai nai ina jin yadda yake murza penis ɗinshi kuma hannunshi nakan nipples ɗina har cikin kaina nake jin saƙonsa, riƙe mishi waist nai idanuna a rufe ƙam numfashina na fita da mugun karfi, sai miƙa nake cikin fitar hayyaci, kifa kanshi yay akan nata ya jefa mata harshen sa cikin bakinta lokaci guda ta cafke, ya shiga tsotse ta iya son ranshi tana ƙara riƙo mishi waist sosai kamar za tayi hauka haka take jin abinda yake mata, cikin wani irin rawar jiki Abdull ya fara nishi jikin sa na masifar rawa, can naji ɗumin saukan white water seed ɗinshi me mugun ɗumi da ƙamshi na musamman akan ƙirjina zuwa wuya na sannan ya mik'e tare da saka hannun sa ya shafe ta da shi tass kamar mai. Ware mata kafafu yayi a hankali ya sai ta abinsa cikin jikinta lkc daya suka saki wani firgitaccan ihu, shi na dadi ni kuma na azaba.

_Bance dole sai wata virgin ta karanta min book ba tunda ban maki dole, pls park ur wahala go._

_Kuyi hakuri da jina shiru Fans shirye² sallah ne ya dakatar dani ga kuma ayyukan gida Ngd sosai da comments dinku da addu'oinku gareni._

_Nu'aiymah Mrs Abdull._ ✍🏻

ONE BLOODWhere stories live. Discover now