*ONE BLOOD*
SHAFI NA ARBA'IN DA BAKWAI DA NA TAKWAS
*GODIYA DUBU SISINA NANA KHADII, NAGODE SOSAI DA SOSAI ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI YABAR ZAMUNCI YA KUMA ƘARA MIKI FASAHA DA ZAƘIN ALƘALAMI😍👌🏼WANNAN SHAFIN TUKUICI NE A GAREKI JARUMAR MU.*
Slowly Mami take bubbuga ƙofar ɗakin tana kiran sunan Nu'aiymah, kusan 3 minutes tana buga ƙofar amma ba a buɗe ba, taja tsaki tabar ƙofar ɗakin ganin lkcn sallah na neman wuce ta, su kam basu masan ana buga ƙofar ba, kusan 30 minutes yana kanta a tare su kayi releaxe suka ƙanƙame junansu suna sauke ajiyar zuciya, idonsa a lumshe yake shafa gadon bayanta zuwa tudun mazaunan ta, shafa bombom ɗinta yake yana lasar cikin kunnenta yana mata raɗa ƙasa-ƙasa mai kashe jiki, lumshe ido nayi na ɓoye kaina a ƙirjinsa lkc ɗaya naji wasu zafafan hawaye sun zubomin, jin ɗumin hawayenta saman ƙirjinsa yasa ya ɗago fuskarta ya fara lasan hawayen face nata har ya gangaro saman wuyanta yana aika mata da wani irin hot kiss, bakinta ya ƙara kaiwa sura da sauri itama ta cafke tamkar ta samu alawar tsinke suka fara tsotsar junansu a zafafe, ya cire bakinsa daga nata ya gangaro saman Boobs ɗin ta ya kafa bakinsa saman pink nipples ɗinta again ya fara matsasu yana musu wani irin tsotsa mai firgitarwa yana ɗan ciccje kansu, nishi kawai Aiymah take tana jin saƙonninsa har cikin ƙwalluwar kanta, ƙara banƙaro masa ƙirji take tana shafa lallausan gashin kansa, a ƙarshe dai sai da ya ƙara kusantar ta dan wata irin sabuwar sha'awa da kuzari ke ƙara taso masa, duk ƙishirwar da ya jima da ita sai daya fanshe akanta, tun yana jin kukanta har ya daina ji, shi kansa yana son ƙyaleta amma ya kasa sauka a kanta danna kai kawai yake bbu ƙwaƙƙautawa, sai da yayi releaxe kusan sau uku sannan ya kawo ya gangara gefenta ya kwanta yana numfarfashi. na jigata iya jigatuwa tun ina kuka da duka da yakushi ina turesa harna dawo na kasa tamuƙa komai na zuba ma sarautar Allah ido, tun ina jin daɗin sex ɗin da yake dani har na dawo ina jin zafi, Allah ya isa kam yafi dubu wanda nai masa a ƙarshe nai shiru ina sauraron aika-aikar da yake min amma na kasa turesa daga kaina, a ƙarshe hawayen ma na kasa yi sai addu'a da nake a zuciyata idanu na a lumshe, lumfashina ne ya fara yin sama-sama ina ƙoƙarin kakarin amai naji ya rungumeni tsam a jikinsa yana releaxing, sai daya ɓata min jiki gabaɗaya da Fresh Milk ɗinsa sannan ya gangara gefena ya kwanta yana sauje ajiyar zuciya, bargo kawai naja na rufe jikina ina numfarfashi, shiru ɗakin yayi baka jin komai sai ƙarar Ac da saukar numfashin mu, gabaɗayan su bacci ne ke ƙoƙarin ɗaukar su har sun fara gyangyaɗi suka jiyo an fara bubbuga ƙofar ɗakin a karo na biyu, a firgice na nayi firgigit na miƙe zaune ina zare idanu dan sam! na manta a inda muke sai yanzu na tuna, hankali tashe na lalubo Towel na ɗaura na miƙe tsaye da ƙyar ina ɗingishi "wai me kike a ɗakin nan ne tun ɗazu dan ubanki ina kiran ki kinƙi fitowa" rass! naji gabana yayi wata irin razananniyar faɗuwa jin muryar Mami a ƙofar ɗakin still bata daina buga ƙofar ba, shiru nai na ɗora hannu aka ina ci gaba da zare ido tamkar warce tayi ma sarki ƙarya, ban gama fita hayyacina ba sai da naji shiru ta daina buga ƙofar dan a tunani na ta tafi ɗauko wani key zata buɗo ƙofar ne, zaman dirshan nai zufa na cigaba da keto mani, tamkar wacce aka tsikara nayi hanyar bathroom a guje ina fashewa da wani sabon kuka dan yau nasan Tabbas Mami sai ta yanka ni inta gano ɗanyan aikin da muka aikata kuma a ɓangaren ta, ta wutsiyar ido yake kallonta sosai ta bashi dariya ganin yadda ta rikice amma ya danne, ganin ta kai ƙofar bathroom ta juyo tana kallonsa yayi saurin rufe idanu kamar mai bacci, na share hawaye nace "wai kai wane irin mutum ne haka? haka kawai ina zaman-zamana ka janyo mani tashin hankali sannan ka barni ni ɗaya har wani bacci ma kake a ɗakin da ba naga ba, to wlh kai sauri ka kama gabanka kafin asirin mu ya tonu" ya taɓe baki yace "to sai me? tunda ban kaucewa umarnin ubangiji na me zaisa na damu in an ganmu naga dai ba zina muke ba haƙƙina nazo karɓa shisa na biyoki har ɓangaren ku na biya buƙata ta" rai a ɓace nake kallonsa har ya kai ƙarshe da hannu na shiga nunasa ina ƙoƙarin fizgo maganar daga bakina da ƙyar nace "ai dama tun can ba kunya ta isheka ba! to ni inada kunya kuma ina gudun abun kunya so ka rufawa kanka asiri ka tashi ka ɓoye ƙarƙashin gado inason zan buɗe ɗakin, maganar matarka kuma ka cire wannan daga ranka dan nafi ƙarfinka ba dan ba'a sakin mace da ciki ba da tun ranar nasa su Baffah sun tursasaka dole ka sakeni" na ƙarashe ina watsa masa wani matsiyacin kallo, dariyar da bai shiryama ba ya kece da ita har yana tafa hafe hannu, takaici yasa na shige toilet na banko ƙofar ina huci, a gaggauce nayi wanka na fito yana nan kwance, a gabansa na shirya ko a jikina dan banga abinda zan ɓoye masa kuma dan ya riga da yaga walle na, bedsheet ɗin na janye na saka washing machine na zuba omo na fito still bai tashi daga kan gadon ba yana kwance,haɗiye wani abu mai ɗaci nai nace "dan darajar ma'aiki saw ka rufamin asiri ka tashi kaje kai wanka ina son na gyara gadon, sai ka ɓoye a toilet ni in sauka ƙasa inga in bbu kowa sai inzo in sanar maka ka fita ba tare da wani ya ganka ba pls Abdull ka taimaka kai min wannan Alfarmar dan Allah wlh ina tsoron abin kunya" na ƙarasa faɗa ina harɗe hannayena waje ɗaya alamun roƙo🙏🏼. Miƙewa yayi ya tako har inda nake tsaye ya riƙo hanuna yana faɗin "tunda kince banda kunya bbu inda zani sai Mami tazo ta tarar damu a ɗakin nan" zaro ido nayi ina faɗin "Dan Allah na roƙeka kayi haƙuri wlh suɓutar baki ce pls Yaya Abdull" ta ƙare mgnar kaman za tayi kuka,dariya ta basa sosai sai dai ya sake ɓata rai yana faɗin "ko zan tafi sai kin min abu ɗaya sannan" a ɗan firgice ta zaro idanu sannan tace "Na yarda wlh zanyi" murmushi yayi yace "to masto kiji" kamar wata yarinya na ƙarasa kusa dashi kafin na ankara kawai jin bakinsa nayi cikin nawa,duk yanda naso turesa kasawa nayi ina jinsa ya cafki lips dina kaman wanda bashi ya gama tsotsar su ba, hungrily yake kissing dina duk jikina yayi sanyi da tunanin wannan wani irin mutum ne haka, knocking din Mami ne ya dawo damu daga duniyar da muke ƙokarin sake faɗawa,da sauri na zare jikina daga nasa hawaye na zuba a idona da kyar na sai ta kai na nace "Mami yanzu zan fito wanka bacci ne ya kwashe ni Alwalah zanyi yanzu zan sakko In sha Allah" "Wai ke bakisan baccin yamma bbu kyau bane bare wankan yamma? kiyi maza ki sakko baƙi na nan ƙasa zaku gaisa" na amsa da "to Mami yanzu zan sakko." Dariya ya fashe dashi yana faɗin "gsky tsoron ki yayi yawa sai kace ba matata ba kaman waɗan da suka aikata haramun"? wani harara na banka masa na shige toilet nayi alwala, ko dana fito ban kalli inda yake ba, direct closet ɗina na nufa wata doguwar riga Pink mara nauyi nasa, banko kulasa ba na kama hanya zan fita da sauri yasha gaba na yace "tafiya zakiyi ki barni ni kaɗai?" turo baki nayi idona suka cicciko kaman zanyi kuka buɗe baki nayi zanyi mgna kafin nace wani abu,yasa yatsan sa saman bakina yana faɗin "shhhhhhh kinga yadda hijab dinnan yayi miki kyau kuwa"? ya ƙarasa faɗa yana zagaye bakinta da ɗan yatsansa yana murmushi, milk colour hijab tasa har guiwanta yayi mata kyau sosai, kasa nayi da idona na rasa meyasa idan yana mun abu ko bana so bana iya hanasa,hanuna yaja muka fara fita ganin mun kusa zuwa stairs yasa nayi saurin fisge hanuna na ƙara da gudu,mamaki da dariya na bashi yadda nake gudu tsakani na da Allah, koda na fita Mami bata parlor ajiyar zuciya nayi na shinfiɗa pray mate a falon na tada ikamar sallah, Abdull kam ta ƙofar baya yabi ya fice zuwa side dinsa yana jin kansa wasai, bakin nan yaƙi rufawa kamar gonar auduga.