🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NAJMAH
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
STORY & WRITTEN
By
MeenerhBismillahir rahmanirrahim
Dukkan yabo d godiya su tabbata g Allah (S.W.T) wanda y bani ikon fara rubuta wannan littafi bisa taemakonsa d kuma shawarwari dana samu dg en uwa musulmi abokan arxiki, hakika na yaba d yanda kuka nunamin goyon bayanku sosae hakika banida bakin godiya a gareku saede ince Allah y sakamuku d mapipicin alkhayri y km bar xumunci😍
Na sadaukar d wannan littafi gareki mahaefiyata💏 hakika ina alfahari dake😍 Allah y qaramiki lpy d nisan kwana😍
Jan hnkl wannan shine novel ena na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa🙏
Free book
📄 page 01&02Wayyo Allah n yanxu deejeh y xanyi😩 nasan yau n lahira saeya fini jindadi kinsan halin inna laure b kyaleni xatayi ba tunda nikan tuwonnan ya xube
saetayi lugudena acikin gidanmu, kuma nasan yau babu mae cetonah saede Allah😭 haba qawata kiyi hakuri ki daena kukan mana sae kace wacce akayiwa mutuwa don Allah kiyi hakuri ki share hawayenki duk d nasan irin rayuwar da kuke ciki a gidanku nasan kuna fuskantar wahala da kuma qalubale kala-kala dg wurin inna laure amma ku cigaba da hakuri watarana sae labari kuma ance mahakurci mawadaci karki damu ku cigaba da addu'ah Allah yana bayan mae gsky.
Yanxu kixo muje gidanmu gurin innata xan mata bayani duk abinda ya faru nace mata a hanyarmu ta dawowa dg inji ne wasu yara suna wasan tsalle-tsalle suka bige miki nikanki ya xube a kwata kuma dama yau inna laure ce da tuwo gashi kuma garin y xube sannan ba kyaleki xatayi ba nasan xata bamu xo muje kinji kawalli nah😃.
Salamu alaykum Inna! Inna!! Inn!!! Kae nikam wacce irin yarinyace wannan Allah ya bani🤔 kae inna kuma me nayi🙄 toh ked'ince ae deejeh naji kinata kwalamin uban kirane kamar wata sankira.Inna sannu da aeki yauwa sannu mae sunan baba ya ummantaki, lpynta lou
Yauwa inna kinga akasi aka samu a hanyarmu ta dawowa dg nika ne yara suka xubarwa najmah garinta kuma na inna laure ne shine nace muxo nan ta ansa takayi a nika mata, toh kuma shine saekin tambayeni deejeh kije ku diba mana ae an xama dayaHaba farouq ya xa'ayi ace hk ya faru kasan fa banason shiririta amma saeda kasa nayi missing na flight am eager to see my parents and siblings ynx gashi ka batamin plan, sorry friend wlh akasi aka samu saede nxtwk ayi maka bucking toh amma ae kasan friday xamu fara final exm koh kawae ka barshi idan na gama exm din na tafi kawae ok toh shikenan bye.
Ke zainabu ina kika aeki wannan gantalalliyar yarinyar takine tsabar iskanci tun daxu ta tafi nika amma har ynx shiru kakeji malam ya aeki shirwa mtsssww gashi harna gama miyata amma babu labarin gari toh wlh bari kiji ki bude kunnenki da kyau ki jini indae tayi maghriba bata dawo ba saede kuji babu a gidannan don kuwa wlh ko loma daya baxan baku ba saede yunwa ta kasheku ba ruwana kuma shima malam din bari ya shigo ya sameni xaesan da ruwa ake shayi😎 tun daxu nayi masa magana ya kaqomin qashin miya na saka yau na samu na dan murmure na dan taba ko yawuna xae kwanta🙄 yohh ya kwanta mana😏 tunda rabonda naci nama a gidannan tun kafin wannan matar mae shegiyar farar kafar ta shigo gidannan ita d waccar yarinnyartata mae kama ess(HIV) taxo ta yashemana dan tattalin arxikin da muka tara saboda bakin hali ta yashe maegidan tasss babu ko tarass bata bariba dangin matsiyata kawae😏
Yaya kiyi hakuri don Allah inaga layi ta samu a injin shiyasa har yanxu bata dawo ba amma inshaallah ynx xata dawo ae.
More comments
More post😍Meenerh ce ✍
YOU ARE READING
NAJMAH by meenerh
Historical Fictionlabarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata...