🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NAJMAH
🌺🌺🌺🌺🌺🌺STORY & WRITTEN
By
MeenerhBismillahir rahmanirrahim
Jan hnkl wannan shine novel dina na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa🙏
Free book
📄 page 11&12Wow😍wow😍wow😍 NAJMA's FANS😍 kuna fire🔥🔥🔥 ina binku d AA Rano😍
Gsky yau kun nunamin cewa kunason book dinnan sosae😘
Ina sonku irin sosae sosae dinnan💕💕💕Qarfe 2:30pm y isa Aminu kano International Airport,
After 10minutes jirgin 🛬 AZMAN nagani yayi landing a station din, mutane dayawa naga sunata firfitowa dg cikiCan na hango wani dattijo, Wanda baxae wuce 50yrs b, fari tass kana ganinsa kg jinin fulani , cikin tafiya ta kamala d nutsuwa Wanda kallo daya xaka masa kasan wannan dattijon arzikine, fuskarshi dauke takeda murmushi a koda yaushe cgb d saukowa yakeyi a matattakalar jirgin
Dg daya bangaren km wani matashin saurayi nagani y jingina da wata prado black,hankalinshi gabadaya y karkata ixuwa ga inda naga mutanennan suna fitowa
Waro idonshi yayi waje with happy naga ya nufi inda jirgin yake, yana isa daff da matattakalar jirgin sae g wannan dattijon dana gani daxu ya qarasa saukowa, d sauri ya nufeshi yn murmushi y rungumeshi yana cewa oyoyo dad, u're highly wellcome 2 our beloved country😍 (Naija)
Naje wucewa ta wani layi ne, naxo daff d wani gida naji kmr hayaniya yana tashi😳 sae nace wannan lpy kw🤔 har xan wuce sae km na tuno d NAJMA's FANS😍 nace gsky baxan bari ayi b kuba😜 bari na shiga nagano muku meke faruwa hk🤔
Shigata gidan keda wuya kawae na iske wata mata er lukuta, irin jibga-jibgan matannan wanda kana ganinsu kasan no mutunci ta cakumi wata mata wacce ko rabin-rabinta bata kaeba ita km tayi xilli-xilli d ido kmr wacce tayi sata, tana ganina saeta fara murmushi tace yauwa sakeni ma ramatu kinganta nan tazo er halak meenerh dama itace ta ari kudin shekaranjiya gatanan m ta kawomin😉
Me kikace🙄 kinsanni ne😏 malama ko kin taba ganina😏 daxakice nice na ari kudi a gunki iyyehh🙄🙄
Toh wlh ramatu ni ban taba ganinta ba sbd hk ta fad'amiki inda takaimiki kudi nidae b ruwana😜Kam bala'i lallae laure halan baki tab'a jin sunana b koh, kinsan halina kuwa, toh yau kin tabo ramatu er daba wacce bata barin bashi ko ciki daya muka fito d mutum indae ya hanani kudina saeya kwammace kid'a d karatu yau saenayi lugudenki acikin gidannan, haba kan kace me sae ganin inna laure nayi an tikata da qasa an hau ruwan cikinta anata aeka mata basamudayen naushi tako ina baji babu gani sae faman ihu take tana neman taemako amma shiru bb ko karen dayaxo
Wani irin nishin axaba taketayi harma ta rasa inda xatasa kanta sbd axaba hawayen ma sun daena fitowa numfashinta sae sarqewa yakeyi yana sama kmr and yake shirin fita gabadaya can kawae saeji tayi ta tafi luuuuuu!!, Innalillahi wa'inna ilaehirraji'un mamana! Mamana!! A guje ta fito tana cewa Wayyo Allah jama'a na shiga uku ta kashemin yarinya shikenan😭 ta rabani d ita, ita kadaece wacce xan kalla naji dadi, banida kowa sae ita
Tsayuwarsa kenan a kofar gidan ko sauka baeyi dg kan lifan din kawae yajii.........✍ ✍
More cmmts
More post😘Cmmts naku shine xae qaramin qarfin gwiwa😘 idan kunason typing d yawa ku cgb d sambad'owa cmmnts
Domin bada shawara, sharhi, tsokaci, d kuma gyara whtsapp me via 07063731665
Meenerh ce ✍

YOU ARE READING
NAJMAH by meenerh
Ficción históricalabarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata...