🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*NAJMAH*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺*STORY & WRITTEN*
*By*
*Meenerh*Kuyi Following ɗina ta Wattpad@Meenerh551
Bismillahir rahmanirrahim
Jan hnkl wannan shine Novel ɗina na farko, idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa🙏🏼
*PERFECT WRITERS* *ASSOCIATION* 🌞
( '''WE AREN'T PERFECT BUT, WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATE''' '''AND ENTERTAIN OUR READERS💪)
'''
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/*P.W.A* ✍️
*MASHA'ALLAH INA MATUƘAR GODIYA A GAREKU FANS* , *HAƘIƘA NA YABA DA ADDU'O'INKU A GARENI, KM* *ALHAMDULILLAH JIKI KAM YA* *WARWARE.*
*JINJINA GAREKU MASOYA👍 MASU COMMENTS, DA* *MASU BINA TA PC, DA KM MASU KIRA NA A WAYA, GSKY NAGODE SOSAE_SOSAE ALLAH YA BAR* *ZUMUNCI* 🥰
**KIJI TSORON* **ALLAH* 👇
*KADA KI BARI* *ALƘALAMINKI** ✍️ *YA* *KAEKI GA* *HALAKA**" *Idan kin nutsu kinyi aeki da tunani, zakiyi popular* " *ba sae kinyi na batsan ba, Sannu_Sannu bata hana zuwa.*
*NASIHA CE* 👌
*Free Book*
📄 *Page 47&48*Shigar tasu kuma, tayi daedae da taka burkin da yayi acikin Motar tasa, ji kake "Kiiiiiiiii"!!!!.
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, "Khaleed" kana da hankali kuwa??, Ji wani irin wawan burki da kayi sae kace wanda muka kusan karo da wata motar??
"Abokin Khaleed, wanda yake zaune a gefen Driver seat, duk shine ya jero masa Waɗannan tambayoyin".
Khaleed ne ya dafe kan shi, yayinda km gaba ɗaya idanun shi, da km hankalin shi yayi kan wannan adaedaetan da su Najmah suka shiga, yace "Friend wlh wata yarinya na gani yanzu".
Mtssswww!!! Shine sautin tsukar da ya fito a bakin abokin nashi, sannan ya ɗora da cewa "aekin banza yanzun dama akan wata stupid ɗin kayi wannan haukan??.
Murmushi Khaleed yayi, tare da cigaba da driving ɗin shi, yace " Eh naji kace komae ma", wlh wannan yarinyar kasan tsawon watannin da na shafe ina neman su kuwa?? Almost 3months fa, km kaga yanzu na ganta unexpected ae dole na firgita.
Abokin nashi ne ya sake cewa "Ohhh" kace har su biyu ne?? Ya ƙarishe tare da dariya.
Kae dallacan Malam ni matsalata da kae kenan shirmen tsiya yayi maka yawa, Yarinya ce fa sosai km ita da Mahaifiyar ta nake nema, wlh suna cikin halin Rayuwa ne, Khaleed ɗin ya ƙarishe Maganar da alamar tausayi.
Eyyah, ae nayi tunanin Babes ɗinka ne.
Wannan km sae kae, Sarkin tsilla_tsilla, ko kunya baka ji kayi ta yiwa yaran Mutane ƙarya, suma da yake ba su da wayo suke wani biye maka, amma babu komai, watarana Allah zaeyi maganin ka ae.
Hhhhh cewar abokin na shi.
A hankali Khaleed yake bin wannan mae adaedaetan.
Sun iso unguwar Nassarawa kenan, suka samu "Hold up" dake kunsan adaedaeta da shiga tsara, komae ƙanƙantar guri yana shiga, wanda hkn km da yayi ya sanya shi ɓacewa su Khaleed dake bibiyar su.
Khaleed ne yace "wayyo Allah"!! Friend kaga sun ɓacemin, na rasa ina suka shiga.
Abokin nashi ne yace " a'a wannan ba matsala bane, hope dae ka haddace Number adaedaetan??
YOU ARE READING
NAJMAH by meenerh
Ficțiune istoricălabarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata...