page 19&20

4 2 0
                                        

🌺🌺🌺🌺🌺🌺
       NAJMAH
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
    

STORY & WRITTEN
              By
         Meenerh

Bismillahir rahmanirrahim

Jan hnkl wannan shine novel dina na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa🙏

Free book
📄 page 19&20

Inna laure ce keta faman zuba bala'i da masifa lokacinda 'yan sandan sukace zasu tafi da ita caji ofis, menayi dazaku zo kuce zaku tafi dani aekin banza aekin wofi, aekuwa zakiga aekin banza idan kinje can domin kuwa wlh laure kinyi kadan kinyi tsararo kici kudina ki zauna lfy babu shegen daya isa yaci kudina na kyaleshi cewar ramatu 'yar daba lokacinda take qarasa shigowa cikin gidan.

Kulululu cikin inna laure yace domin kuwa bata manta yanda ramatu 'yar daba ta mata lugude ba dazu gashi ko murmurewa batayi ba sannan ace 'yan sanda sunzo tafiya da ita caji ofis.

Ramatu ce tace officer me kuke jira da bazaku kama 'yar iska ba ko tsoronta kukejine? Aa ranki ya dade, ke malama zakizo ki wuce mu tafine ko sae munzo mun kamaki? Inna laure dae taga babu sarki sae Allah kawae ta zube a gaban ramatu 'yar daba tana cewa hajiya don girman Allah da ma'aeki ( S.A.W ) kimin rae wlh zan biyaki kudinki ki rufamin asiri karki bari su tafi dani wlh yanzu hk jikina duk yayi tsami ta qarashe da matsanancin kuka😭.Hehehehe ramatu ta sheqe da wata irin dariya ta 'yan duniya tana tauna cewing gum qasqas sannan ta turo dan kwali gaban goshi tace laure ashe ke qaramar 'yar bariki ce dama? Yanzu duk iya shegen naki iya nan ya tsaya ta sake tuntsirewa da dariya, sannan tace toh bari kiji ni ramatu 'yar daba bana barin bashin gaba balle na kudi
Daka mata wata irin tsawa tayi wacce har saeda baban najmah da 'yan sandan suka firgita, sannan tace ki bude kunnenki da kyau kiji abinda zan fadamiki wlh kwana biyu na baki idan baki kawomin kudina ba saekin gwammace kid'a da karatu, sannan inaso ki sani bawae tausayinki naji ba, saboda kema bakijin tausayin abokiyar zamanki, km wlh ina jiye miki lokacinda dubunki zae cika, zan miki alfarmane saboda kin had'ani da Allah bawae don wani abun ba, duk min shaqiyancina bana wasa da addini, saboda haka idan kunne yaji jiki ya tsira, kinji dae abinda na fadamiki koh? Jiki yana rawa inna laure tace naji hajiya ngd Allah ya biyaki inshaallahu zan kawomiki kudinki gobe ko jibi har gida.

Yatsina fuska ramatu tayi tace kyaji dashi km nidae na fadamiki, sannan tace officer mu wuce na sallameku.

Suna fita ta juyo kan baban najmah tana borin kunya zata masa masifa kawae sae gani tayi yace wlh bb ruwana karki kuskura kimin mgn ki kyakeni da abinda nakeji, sannan ya tashi ya bata guri ya nufi dakinshi.cije yatsanta tayi tace zanyi maganinka idan kasan wata ae bakasan wata ba ( nidae nace banso ramatu 'yar daba tabarki ba, amma dae a juri xuwa rafi watarana tulu zae fashe).

Wasu na'urorin suka sake sakamata tareda oxygen domin taemaka mata wajen janyowa numfashinta domin sun fuskanci kmr tana raye.
Gefe guda km Dr bukar ne yake bubbuga kirjinta ya dauki tsawon lokaci yana hkn domin yanaso ya sake tabbatarwa d cewa bata mutu ba.
Wata 'yar qara yaji kirjin nata yayi kmr dae yanda zabuwa takeyi idan an yankata sake bugawa yayi nanma ta sakeyi amma tafi ta farko qara, murmushi yayi sannan ya sake bugawa a karo na uku bayan qirjin nata yayi qarar datafi kowacce ne sae wata irin nannauyar ajiyar zuciya ta biyo baya.
A hnkl hannunta guda daya ya motsa, sannan ta fara bude idonta a hnkl ta saukesu akan wasu maza guda biyu sae wata mace guda daya suna sanye da fararen kaya wnd kana ganinsu kasan likitocine.

Hamdala su Dr bukar d maleek sukayi suna farin ciki sbd tabbatarwar da sukayi cewa she is still alive.
hawayene ya samu damar zirarowa dg fuskarta mgn tayi tace me nakeyi anan saede kash babu wanda ya jita sakamakon muryarta bata fita sosae, nurse din dake kusa da itane ta lura da yanda bakinta yake motsi saeta matsa kusa da ita tace emmata mgn kikeyi ne? Sannu kinji ya jikin naki, bataji me tace ba saeta qara matsowa tana kunnenta saetin bakinta sannan taji kmr tace meya sameni aunty? Tausayinta ne ya kama wannan nurse din tace ayyah qanwata bakijin dadine ki kwanta ki huta kinji.

Dr bukar ne yace ilham me tacene mgn tayi? Eh doctor mgn tayi amma voice dinta baya fita sannan naji numfashinta da kyar yake fita, dole sae an sake dubata.

OK bari naje na sanar da Dr khabeer abinda ke faruwa.

Da misalin qarfe 8:30pm a cikin wani room na jiyo wani irin sautin.........✍ ✍

Jinjina gareku masoya😍bazan taba mantawa da :

Maman hassan
Maman khaleed
Safnahh tawa
Meerah
Mrsmeeftah
Maryam Aliyu
Kamkad
Khadeen bash
Ayshert Adam
Safiyya sofy
Babyy
Salmah musah
Amina naseer Yusuf
Mrs talba
Fateema kazaure
Fatee cohuwa😜
Sa'adatu(grammy)😜
Halima yahaya
Amira Attahir
Bilkisu Abubakar
Nabila basheer
Ummu nasreen
Maman amal
Umman sudaes
Ummin khaleepa
Glodeen
Meenerl
Khadeeja
Halima Z imam
Adama musa
Mubarakatu
Gentle
'Yar daddy
My jannart
Kulsum
Ruqayya
D sauran en uwa wanda ban lissafo sunanku ba, nagode sosae d yanda kuke comments😍Allah ya barmu tare😍

More comments
More post😘

Cmmnts naku shine zae qaramin qarfin gwiwa😍idan kunason typing Mae yawa d km cgb kunayin cmmnts sosae

Vote comments & share pls🙏



Meenerh ce ✍



NAJMAH by meenerhWhere stories live. Discover now