page 41&42

15 1 0
                                    

🌺🌺🌺🌺🌺🌺
       NAJMAH
🌺🌺🌺🌺🌺🌺

*STORY & WRITTEN*
               *By*
          *Meenerh*

Kuyi following d'ina ta Wattpad@Meenerh551.

Bismillahir rahmanirrahim

Jan hnkl wannan shine novel dina na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa🙏

        *PERFECT* *WRITERS*
       *ASSOCIATION*
🌞

( ~'''WE ARE'NT PERFECT BUT, WE'RE ALWAYS TRYING OUR''' '''BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS''' 💪)

https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

               *P.W.A* ✍️
*
*WANNAN PAGE* *MALLAKIN KANE* *MY* *DARLING** *MUNEEB* 💋💋💋 *ALLAH YA* *TSARE MIN KAE* *A DUK INDA KAKE* *YA KARAWA* *LIFE* *NAKA ALBARKA*.

*GODIYA MAE* *TARIN YAWA A GAREKI AUNTY* *HUMAERA* *HAKIKA NAJI DAD'IN YANDA KIKA BANI* *SHAWARA* *NA NUNAMIN KUSKURE NA ACIKIN RUBUTU* *NAGODE SOSAE ALLAH YA BAR* *ZUMUNCI*.




*Free Book*
📄 *page 41&42*

Wata irin muguwar harara Haydar yayiwa Inna, wacce fitowarta kenan "daga d'aki".

Yana cewa "aikin banza" mutum banda sa ido babu abinda ya iya.

Wata irin tsuka Inna tayi, daedae lokacin da, take cewa "banza ta banje ka yaro" kuma ni bana ganin harara sae ido ya fad'i ehee!!. Yohh mutum kuma wacce harara ce, zaemin harta firgitani, shi mutum ba wani idone dashi ba, da idon shi kamar na tsohon jemage.

Haydar ne wanda yake shirin zaunawa a kusa da, ammi yace "ehh dae naji" kice komae ma.

Mtssswww "shine 'karar abinda bakin Inna yace" daga bisani kuma tace kanka akeji malam "mahaukaci yaci kashi" kana ta banko kofar d'akin, "saeji kake" bummm!!!.

Dariya sosae Haydar yayi "yace" kae Inna bala'i.

Hararar shi ammi tayi tace kae banson iskanci fa!! Km ma miye kake wani kwalamin kira hk??

Murmushi Haydar d'in yayi, sannan ya dawo kusa da ammin yana cewa " wlh dazu ne fa, abokin Dady ya kirani, yace "yana nema na" shine fa dana je sae yacemin wae an kawo mishi takardu na d'aukar ma'aekata a company ninsu, amma sae wanda yake da takardar kammala NYSC.

Toh naji yanzun kae d'in kana da takardar ne?? Byn ko service d'in baka zuwa amma kake wani batun aeki ko??

Sosa kae Haydar d'in yayi yace"haba ammi" km ae zan saka a bugamin na boge ae.

Toh ban yarda ba shine abinda ammin tace lokacinda take tashi ta bar mishi palourn.

Alhamdulillah acikin wad'annan kwanakin jikin zarah yayi sauki, saede har yanzu bata taka kafar, sbd wanda yayi gyaran bae dawo ba, amma ana tunanin yau zae zo ya kunce d'aurin da yayi matan.

_____________________________

4 HOURS LATER.

Dukkan ahalin da suke rayuwa acikin gidan Alhaji Abubakar Muhammad Tafeeda sun hallara, amma fa idan ka cire Momy, Safnah, sae sadeeq wnd ya tafi gurin aekin shi, sae Aunty da km Rukayya, wanda suma suna zaune a gidajen auren su.

Cikin nutsuwa da kamala irinta dattawan kwarae Dady ya sake gyara zaman shi sosae, kasancewar mahaefiyarshi itama tana gurin, shiyasa ya sake nutsuwa, sbd bae son yaran shi su raenata.

Gyaran murya yayi yace "Toh alhamdulillah" Mamana, yau dae Allah ya kawo mana karshen wannan wahalan naki, tunda gashi dae cikin ikon Allah komae ya tafi yanda akeso, bb abinda zamu cewa wannan Dattijon sae dae muce Allah ya biyashi da gidan Aljanna, dukkan su, da ameen suka amsa.

NAJMAH by meenerhWhere stories live. Discover now