🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NAJMAH
🌺🌺🌺🌺🌺🌺STORY & WRITTEN
By
MeenerhBismillahir rahmanirrahim
Jan hnkl wannan shine novel dina na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa🙏
Free book
📄 page 09&10Wannan page nakune masoya😍masuyin comments😘 sae MaryamAli318 kema naga comment naki a wattpad haqiqa naji dadi sosae😍 kece mtm n frko data faramin cmmnt a wattpad Allah y bar xumunci😘
Yana xaune a palornshi yanata operating na system hankalinshi yayi nisa sosae akan abinda yakiyi sam ya manta da wani batun yiwa momynshi transfer na kud'i kawae shi dae yanata qoqari wajen searching na wasu drugs a internet.
Wayarshi dake cikin aljihunshi yaji yanata faman ringing saeda aka kira sau biyu 2 amma baya d'agawa saeda yaji kira na uku 3, ya sake shigowa sannan yayi tsuka yace mtsss duk xa'abi a damu mutum byn yn abinda xae amfaneshi.
Dauko wayar kawae yayi ba tareda ya duba ko waye mae kiran ba ya kara a kunnenshi sannan yayi shiru shidae kawae hnklinshi yana kan abinda yakeyi.
Toh sarkin marasa mutunci na Nigeria baki daya😏 ae xumbur ya miqe tsaye yana cewa ya salaaam!!, Momy don girman Allah kiyi haquri wlh lkcin da kika kirani muna lab ne muna binciken wani drugs, km bamu sameshi ba shine fa tunda na dawo naketa browsing nashi amma sae ynx na samu nagani km a kanshi xa'ayi mn exam.
Plsss Momy am soo sorry plsss naah😚
Toh naji tsari master kayi ka turomin hajiya Aisha sae kirana takeyi tanason yin sabuwar order ne kuma ni take jira gashi ni kayan gurina basu qare ba, shiyasa nace ka turomin 700k din xanyi manage da ita before wannan ordern ya qare, kasan baxata koma kwana kusa ba shys, ok mom bari ynx n turomiki, yauwa yi Sauri k turo sae safna taje ta ciromin a bank.Haba momy ynx bance a daena barin safna tana fita yawo b, ita banda yawon bnx babu abinda ta iya, ae dolema na dawo Nigeria very soon inshaallah muna gama exm can taho, ba ganan su sadeeq ba ko Aliyu ki basu ATMcard din mana su ciro miki.
Ka gama! Nace ka gama yimin fadan ne iyyeeh ubana😏 ashe dama tsaurin idon naka harya kae haka ban sani ba🤔 ynx harni xakayiwa fada son, kae har ka isa ka fad'amin abinda xanyi😏 nawama kake ne wae, yaushe kaxo duniyar daxaka namin firirita wato kae ga ustaz kohh,kaqiyin aure kaje ka samu qasar mutane kayi xamanka ganan abokananka duk sunyi aure dg mae 'ya'ya 3 saeme 2 ( 😳ohhh kiji momy da xubiittt Kabeer KB, sae ibrahim sune fa kawae sukayi auren amma xakice duk abokansa🙄 gsky momy ki rageta, ahh tohh naga TEAM din son d'inki suna harararki 😜 nidae b ruwana na fece abina🚶🚶duk wanda y tsaya sanyin jiki aka cafkeshi babu ruwana aradu🤣🤣🤣 )
kae ka xauna ko sae yaushe xakayi auren oho maka, toh k bude kunnenka d kyau idan xk dawo k taho cikin shiri aure bb fashi da siyama 'yar gidan haj.....Don girman Allah momy kiyi hkr ni bnson hk ranki xae b'aci b Allah y huci xuciyarki, batun aure km lokacine idan yy xnyi, dallacan mlm idan kudin ne bxk trmin b k fadamin mn😡
Kittt! yaji wayar tace sannan y girgixa kae yace kae momy.....✍ ✍More comments
More post😘Cmmnts naku shine xae qaramin qarfin gwiwa😍 idan kunason cgb kunayin cmmnts sosae😘
Vote comments & share pls🙏
Meenerh ce ✍

YOU ARE READING
NAJMAH by meenerh
Historical Fictionlabarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata...