🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NAJMAH
🌺🌺🌺🌺🌺🌺STORY & WRITTEN
By
MeenerhBismillahir rahmanirrahim
Jan hnkl wannan shine novel dina na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa🙏
Wannan page nakineh Amira Attahir❤️kiyi yanda kikeso dashi, idan kinga dama ki sakeshi yayita yawo, idan bakiga dama ba ki riqe abinki mallakinkine💁
Free book
📄 page 25&26Isarshi pharmacyn da wuya, bayan ya gama kar'ban maganin kenan sae yake tambayan kudin bill d'in asibitin gabad'aya, tunda yaji doctor yace yau za'a sallamesu, amma me? Matashin dake kulada chemist d'in asibitin ne yace abokina ae an rigada an biya komae da komae ba saeka biya ba. Ikon Allah cewar khaleed, waye ya biya kudin km? Matashin ne yayi murmushi yace ae abokina mamallakin wannan asibitin shine ya bada umarnin cewa duk wata ranar alhamis da jumma'ah idan tazo toh duk wani marar lafiyar daya ziyarci wannan asibitin acikin wannan ranakun dana lissafo maka yanzu, toh duk abinda za'ayiwa marar lafiya kamada dg: magani, abinci, gwaje-gwaje dadae sauransu duk kyautane, sbd yanason ya samu albarkar dake cikin wannan ranaku masu tsada.
Murmushin jindadi khaleed yayi, sannan yace gsky ko waye wannan bawan Allah ya cancanci a bashi lambar yabo, haqiqa a irin wannan zamani da muke ciki samun mutum kamarshi sae an tona, inshaallah nasarorin ubangiji sunanan tare dashi bazasu taba gujemasa ba, Allah ya masa baewar da ba kowanne mutum ne yake samunta ba, Allah ya cigaba da jagorantar lamuran rayuwarshi har zuwa qarshen rayuwarsa. Da Ameen wannan matashin ya amsa, sannan ya d'ora da cewa aeni tunda nake a rayuwata ban taba ganin mutum mae tausayin na qasa dashi ba, ga girmama manya, sam bashida kyamar talakawa kmr ynda sauran masu arziqi sukeyi, kwata-kwata duniya bata dameshi ba, kllm burinshi yaga ya kyautatawa al'umma, nidae gsky yamin hallacinda bazan taba mantawa dashi ba a rayuwata, ya tallafi rayuwata a lokacinda nake gafff da fad'awa cikin masifa da bala'i wanda da ace zuwa yanzu ne da tuntuni an manta dani a rayuwa gabad'aya. Wlh wlh wlh banida abinda zan biyashi saede nace Allah yasaka masa da mafificin alkhayri, sannan yasa ya gama da duniya lfy.
" _NASIHA"_
Idan Allah ( S.W.T) _yayiwa d'an adam_ _wata baewa toh_ _ya godemasa_ _sannan ya kyautata_ __zamantakewarsa_ da 'yan uwansa _musulmi_" ._"Da yawa dg cikin_ _masu_ _arziqin_ _wannan zamani_ _basason taemakon_ _na qasa_ dasu, _su dae kawae_ _iya iyalansu_ _suka sani_ , _basu damu_ da halinda _talakawansu_ _suke_ _ciki ba_ , _wannan_ _watsi da_ _halinda suke_ ciki _yana taka_ _muhimmiyar rawa_ wajen __ta'bar'barewar_ _tarbiyyar al'umma_ , _sakamakon_ _rashin_ samun madafa _dasukayi_saede_ _kaga_ _wasu_ __dg_ cikinsu _sun_ _fad'a_ cikin iftila'i _wanda_ _zae_ _iya_ _kaesu_ _ga__ _kogin_ _nadama_"
" _Talaka_ _shima mutu_ m _ne kmr_ kowa, _yanada_ ' _yancin da zae_ _gudanarda_ _mu'amalanshi_ n _yauda kullm _,_ talaka _ba abin_ _kyama_ _bane, a_ dinga _jansu ajiki_ ana _taemaka__ _musu_ko bb _komae za'a_ _ragemusu_ _radadin_ da _sukeji, _wulaqanta_ dan adam _bashida_ _amfani_sbd _bakasan watarana_ kaema a _wanne_ hali _zaka_ _tsinci_ _kanka_ _ba_".A sanyaye ya koma cikin asibitin yayinda yayiwa mahaefinshi jagoranci izuwa d'akin da suke kwance yayi musu ya jiki sannan ya wuce gurin kasuwancinsa.
Bayan tafiyarsa da awa biyu suma su nusaeba da mahaefiyarta suka wuce gida, byn gdy da mahaefiyar najmah tasakeyi musu.Byn sallar maghriba khaleed ya dawo asibitin yayinda yake shaeda musu cewar likita ya basu sallama sae byn sati biyu su dawo domin ganin likita.
A yaune su najmah suke cika kwanaki 14 da dawowa dg asibiti, wanda yaune zasu koma ganin likita bisa jagorancin khaleed.
Wn yarone yy sallama agidan yace wae idan maman najmah sun gama shiryawa su fito inji wani mae mota."inna laure ce tace kae fice ka bawa mutane guri kaje ka cewa wnd ya aekokan kace masa bb wata maman najmah a gidannan, juyawa yaron yy zae fita sae maman najmah tace yaro kace masa gamunan zuwa, tohh yace, wata irin tsuka inna laure tayi wacce har saeda maman najmah ta juyo sannan tayi dariya tace iska na wahalarda mae kaya, sannan ta kama hannun yarinyarta suka fice.Tsaye yake ajikin motar yana ganosu ya qaraso kusada su ya tsugunna har qasa ya gaeda mahaefiyar najmah sannan ya sake yimusu ya jiki, duk da kullum yana zuwa dubasu wani lkcn shida nusaeba duke zw. Qarasawa jikin motar yy sannan ya bud'e gidan baya yayiwa maman najmah bismillah ta shiga, najmah tana shirin shiga ciki yace aa qanwata dawo gaba ki kyale umma ita kadae karki takurata, frontseat ta shiga ta zauna sannan shima ya zauna a driverseat, warming na motar yy sannan yace qanwata yau bb gaesuwane, dry ta d'anyi sannan tace yaya khaleed ina kwana, tabbdi riqe gaesuwanki banaso, umma kiji fa zatamin ojoro byn saeda na tambayeta, itadae murmushi tayi a zuciyarta tana mamakin yanda yakeda sakewa da mutane hk ga faran-faran da son wasa da mutane.
Khaleed ne yana driving yace yauwa umma dama mama ne tace yaushe zakuje mata ziyara, kace mata munanan zuwa khaleed, toh umma Allah y kawoku, tace amiin.Sae faman zagaye backyard 'din gidan sukeyi tana cewa wlh bazan bayarba km saena fad'awa dady, kinsan Allah zarah idan baki bani ball d'innan ba zamu 'bata dake, ehh din naji, tsayawa yy yanata haki yace haba angel 😇 kinsan fa nacemiki anjima zamuje shan icecream nidake, turo baki tayi tace km ba kaene kacemin kayi winning dinaba ka riqe icecream dinka banso ae dady yananan zae siyomin da kanshi, km dg yau mun bata qwalalo ido haydar yayi yace subhanallah angel nidin? Yusuf ne ya fashe da dariya fan qarasowa kusa dasu yace ae daman na fad'amaka zarah batada gwani ba kaene lokacinda dady ya dawoba har wani fasa kae kakeyi ba😂 toh ae ga irinta nan, harara haydar ya ballamsa yace kaji dashi malam.
Kuyi haquri d wannan👌
More comments
More post😘Cmmtns naku shine zae qaramin qarfin gwiwa😍 idan khnason typing mae yawa kunayin cmmnts sosae
Vote comments & share pls🙏
Meenerh ce ✍
YOU ARE READING
NAJMAH by meenerh
Historical Fictionlabarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata...