🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NAJMAH
🌺🌺🌺🌺🌺🌺STORY & WRITTEN
By
MeenerhBismillahir rahmanirrahim
Jan hnkl wannan shine novel dina na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa🙏
Free book
📄 page 05&06Tashiiii!!! ki tashi ki kama hannun yarinyarki kuyi maza-maza ku bar gidannan akwae wani babban al'amari dake tunkararku keda d'iyarki ku kauracewa ganinnan karku waewayeshi ki tashiiiiiii naceeeeee!!!!! Muryar ta qare cikin hargagi da amsa kuwwa,
A raxane ta farka daga baccin data keyi tana maemaeta innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, hasbunallahu wani'imal wakeel, la'ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minaxxaleemin yayinda take tunano mummunan mafarkin datayi tanaso ta tuno fuskar matar data gani amma ta kasa toh wannan wanne irin al'amarine hk, toh Allah dae ya mana maganin abinda yafi qarfinmu
Tashi tayi taje tayi alwala sannan taxo ta fara jero sallolin nafila sannan ta xauna tana adduah akan Allah ya karesu dg dukkan wani abin sharri dake fuskantar rayuwarsu sannan ta shafawa yarinyarta itama addu'ar ba ita ta samu ta rintsa ba saeda taji kiran assalatu sannan tayi sallah ta tasheta itama tayi suna shirin tashi dg tabarmar sukaji ana faman kwala kira ana cewa kee najmahh!!! Kina ina ki fito ki d'ebomin ruwan da xan dama kokonah ko so kike nayi kwashe 'yar gadon bakin hali xaki fitone ko naxo na sameki gani inna wlh cikinah kemin ciwo d qirjina tun jiya da daddare bxn iya d'ebomiki ruwan ba saede salamatu ta d'ebomiki
Ehh ita ga baewa itace xata debomin ruwan kohh🙄 tohh ked'in nakeso kije ba ciwon qirji ba ko asibitin Murtala ne akanki tsabar jinya yau saekin debo ruwannan gashican wuce ki dauka kapin na fito dg bayan gida naxo na sameki
Sunkuyawa tayi ta dauka tana matse qwallar data xubo mata, ba wae diban ruwan daxata tafi bane yasata kuka, aa xafin ciwon datakeji ne yasata kukan a hnkl take tafiya tana sunkuyawa ta fice daga gidan ta kama hanyar famfo domin debowa ruwan toh saede mee🤔 tana xuwa ta samu y lalace gashi bb wn famfon a kusa ga ciwon y matsa mata saeta samu wata inuwa a kusada wani shop ta dan huta sannan ta tashi ta cigaba d tafiya
Tayi tafiya mae nisa sosae don har rana ta fito gashi ko alamar famfon bt gani ba ga xafin ciwo kawae tafiya takeyi da kyar idan taga bb haza saeta huta tayi hutu yafi kirge taxo daedae wani gurin masu shayi sae hajijiya ya debeta ta fad'i sharafff!
Subhanallah khaleed kaga wata yarinya a kwance kmr ma fad'uwa tayi ko lpy, ehh toh mu duba mu gani innalillahi wa'inna ilaihirraji'un kmr fa ta suma toh muyi sauri mu miqata chemist din abdul Allah ys ma ya fito ehh ya fito tun daxu toh bismillah aa haba kae kuwa macene fa bari mu kira yaran madam mae saeda abincinnan su kama ta, ok ynx dae bari mu fara xuba mata ruwa mu gani idan ta farfad'o tohh karbo mana pure water guda d'aya acan shagon ok
Bayan ya kawo ruwan suka yayyafa mata hmmmmm!! ta sauke wata nannauyar ajiyar xuciyah, sukace alhmdllh ta farfado a hnkl t shiga bud'e idanunta kawae sae ganin mutane guda biyu 2 tayi sunata faman jera mata sannu itadae binsu kawae tayi d ido tana kallonsu sukace baewar Allah dg ina kike hk, ina xakije, duk suka jeromata wannan tmbayoyin sae hawaye😪 sharshar sukace subhanallah kiyi mgn mn, tace ruwa xan debo km bnd lpy eyyah cewar khaleed meya sameki qanwata tace cikina, qirjina sunamin ciwo sukace ayyah sannu koh ynx xaki iya tafiya kinga can wn chemist muje abaki mgni eh xan iya
Ta tashi suka qarasa da kyar sannan suka nuna mata wn benchi ta xauna akae, mae chemist din yace emmata meya sameki tce cikina d qirjina kemin ciwo, tun yaushe tace ya dade amma yau yafi kullum yace ohh my God ya xa'ayi ki bari ciwo yy miki yawa hk ajiki kae wani aekin sae quruciya tace idan na fadama babu mae siyamin mgnin😪 khaleed yace ina iyayenki ko sun rasu ne tace basuda kudi kllm bamacin abinci nida ummana saede inna ta dafa taci itada yaranta kuma.... Ya isa hk cewar khaleed a xuciyarshi yace wani aekin sae quruciya ko waye ya tmbyeta oho😏 yace kg abdul yi treating nata k rubuta drugs k bata toh waye xae biya kudin mtss kaji matsalana dakae waye kaga ya kawota xaka namin useless question hk toh sarkin fad'a abdul yace a gsky yrnyarnan dg dukkan alamu ulcer ne tayi mata mugun kamu Allah srki na tausaya mata gata yarinya qarama d ita amma kasan baxan bata mgn b kar axo a samu matsala ynx k dubo mata koda kosae ne taci saeta sha maganin yace ohk bari naje n samo mata abinda xataci

YOU ARE READING
NAJMAH by meenerh
Historical Fictionlabarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata...