🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*NAJMAH*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺*STORY & WRITTEN*
*By*
*Meenerh*Kuyi following dina ta Wattpad@Meenerh551
Bismillahir rahmanirrahim
Jan hnkl wannan shine novel dina na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyumin afuwa🙏
*PERFECT* *WRITERS* *ASSOCIATION* 🌞
( '''WE AREN'T PERFECT BUT, WE'RE ALWAYS''' '''TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR''' '''READERS💪)'''
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A* ✍️
*I* *DEDICATED THIS PAGE 2 UH SAFIYYAH❣️* ❣️❣️
*INA MATUKAR JIN* *DAD'IN COMMENTS ENKI* ❣️
❣️ *INA*
*KAUNARKI* ❣️
❣️ *IRIN*
*SOSAE* ❣️
❣️ *D'INNAN*🤗*Free book*
📄 *page 43* *&44*Wanda km a ranar ne Najmah zata fara zuwa Makaranta, bisa jagorancin Maman Rabi'atu, wacce tayi mata duk wani abu daya kamata ayiwa d'alibi.
Tun byn tafiyar su Makarantar ne, gidan yayi shiru bb wani rakad'in hayaniya, duk da cewar dama Rabi'atu ne mae hayaniyan, ba wae Najmahn ba.
Ita haka nan rayuwarta take, bata da yawan magana sosae.
Zaune Maman Najmah take, tayi tagumi, bata san cewa Maman Rabi'atu na ankare da ita ba, kawae "sae ji tayi an d'an bubbugata hk".
A d'an firgice ta juyo, jin tana cewa "wato dae bazaki daena wannan tunanin ba koh"??
Murmushi ta d'an yi tace "aa aunty ba tunani fa nake b" kawae dae....
Bata bari ta idda zancen ba tace " ya za'ayi kice min ba tunani kike ba?? Ko kin manta bansan halinki ba ne kome??.
Da gaske bb tunanin dana keyi, Maman Najmahn ta fad'a.
Hmmm!!! "Zaenab kenan" nafa san halinki da shegen zurfin ciki, kawae nidae abinda nakeso da ke shine " don Allah ki kwantar da hankalin ki guri guda" banson wannan tunanin marasa amfani kinji ko??
Cewar Maman Rabi'atu.D'aga kae Maman Najmahn tayi, tare da cewa "inshallah Aunty babu komae, km zan kiyaye".
Bayan kmr mintuna 5 ne, shiru bb wanda ya sake magana a cikin su.
Can dae sae Maman Rabi'atu tace " amma dae yanzu kam idan komae ya daedaeta zaki nemi dangin ki ko??.
Kanta a sunkuye ta sake d'aga kan nata "alamar Eh kenan"
Toh shikenan Allah dae ya wuce mana gaba, cewar Maman Rabi'atu lokacin da take mikewa tsaye domin zuwa d'ora musu abincin rana.
Da Ameen Maman Najmahn ta amsa.
A can Makarantar kuwa, sae dae muce mashaallah, don kw komae yana tafiya yanda ya kamata, inda Najmah take fahimtar wasu abubuwan ba laefi.
Gefe guda km taji son karatun ya sake shiga cikin ranta fiyeda da.
Karfe biyu 2:00pm, daedae lokacin da aka tashe su a school d'in, yayin da kowanne D'alibi ya kama hanyar tafiya gida, wanda aka zo d'aukar su a mota ma tuni sun fara tafiya, sae wanda zasu tafi a k'afa, sae km wanda gidajen du keda nisa, suke tsarewa adaedeta sahu, wanda suma su Najmahn suna ciki.
Tafiya mae d'an tsawo suka yi, sae gasu a unguwar tasu, sallamar mae adaedetan suka yi, sannan suka nufi cikin gidan, cike da gajiya da km kasala irin na D'alibi.
YOU ARE READING
NAJMAH by meenerh
Historical Fictionlabarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata...