🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NAJMAH
🌺🌺🌺🌺🌺🌺STORY & WRITTEN
By
MeenerhBismillahir rahmanirrahim
Jan hnkl wannan shine novel dina na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa🙏
Free book
📄 page 13&14Tsayuwarsa kenan a kofar gidan ko sauka akan machine din baeyi ba yaji anata kururuwa d ihu acikin gidan
Maqota sae gudu sukeyi suna shiga cikin gidan, deejeh na hango tanata faman gudu tana kuka, taxo xata shiga gidan sae khaleed yace baewar Allah meke faruwa acikin gidannan naga mutane sunata shiga, km kema naga kmr shiga xakiyi, cewa fa akayi wae inna ce ta kashe najmah😭
With shock yace whattt😳 wace najmah, badae wannan yarinyar dana gani a kusan chemist din abdul ta suma ba,
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'unA kid'ime maman najmah ta fito dg cikin gidan kmr wacce ta xare, tana cewa shikenan ta kasheta! Wlh ta kasheta!!shikenan ta kash.....kawae sae ganinta nayi a qasa kmr wacce bata numfashi.
Deejeh ce tayi kanta tana cewa wayyo Allah umma ki tashi, maman rabi'atu mae kosae ce d innar deejeh suka fito acikin gidan sukayi kanta d sauri suna jijjigata amma ko motsi batayi khaleed ne yayi gudu ya qarasa wani shago ya karbo pure water guda biyu 2, Mae sanyi yana xuwa ya miqawa innar deejeh yace mama gashi ki yayyafa mata suma tayi
D sauri ta karba tana cewa sannu bawan Allah mungode, yayyafa mata ruwan tayi har guda d'aya ya qare amma bata motsa ba, sake 'bula dayan tayi amma shiru bata motsa ba subhanallah cewar innar deejeh gsky maman rabi'atu asibiti xamu tafi d ita ynx kije kina kula da gawar an barta ita kadae dg ita sae farida d deejeh km kinga su yara ne kijeki bari na kira baban deejeh a waya ya samo mn Mae taxi.
Aa mama ku shirya bari naje na dauko mota har ita yarinyar xamu tafi asibitin da ita ayi mata gwaje-gwaje idan an tabbatar d ta mutu sae a fadawa 'yan sanda suxo su kama wacce tayi kisan kayin
Bawan Allah a ina kake, shin kasansu ne cewar wata maqociyarsu najmah
Eh mama, amma ynx b lkcn bayani bane, abinda y kamata muyi shine muyi qoqari wajen ganin mun ceto rayuwarsu, ku bani 5minutes ynx can dawo inshaallah, toh yaron kirki mungode Allah y mk albarka kaji, cewar yaya Mariya, Ameen mama.
Baefi 10minutes d tafiya b saega wasu motoci guda biyu sun faka a kusada inda wasu mata kusan su 5 suke suna xagaye d mahaefiyar najmah wacce har ynx bb alamar dake nuna cewa tana numfashi
Khaleed ne ya fito a wata ash din 406, sae daya motar dake bayanshi itama wasu maza guda biyu suka fito suka qaraso inda su innar deejeh suke.Tsugunnawa sukayi har qasa suka gaedasu, sannan sukace ina marasa lpyr suke, gata itace akwance, sae yarinyarta wacce ake tunanin ta mutu tana cikin gidan, toh mama Ku kinkimota asata a mota cewar khaleed, yayinda ya nufi motarsa ya bude musu backseat yace su sakata aciki, maman rabi'atu Mae kosae ne suka kamata suka kwantar d ita a bayan motar sannan suka shiga cikin gidan domin daukowa marigayiya najmah wacce tarigada tabar duniyar, ta rigamu gidan gsky😭
Bud'e masa motar yayi saeda ya tabbatar ya xauna sannan ya xagaya shima y xauna a driverseat,
Warming na motar yayi sannan suka bar airport din, bayan sun hau titine sae sadeeq yake cewa gsky dady baka tabayin tafiya wacce ka dade kmr wannan ba, kusan 7month fa rabonka d Nigeria gsky munyi missing naka sosae dad, hmm sadeeq kenan wlh nima ban san tafiyar tawa xatayi tsawo har hk b, amma ae gashi yau dae n dawo, yauwa ashe Muhammad ya fasa dawowa, eh hk yace dady yayi missing na flight ne shiyasa km nxtwk xasu fara rubuta final exam shine yace idan sun gama ya dawo kawae, hakane Allah y kaemu lokacin Ameen dad.Tafiya sukayi ta kusan 30minutes sannan sukayi parking a wani babban asibiti wanda a samansa an rubuta Dr TAFEEDA SPECIALIST HOSPITAL
Khaleed ne y shiga cikin hospital din d sauri, shigarsa ciki d 6minutes sae gashi y fito d nurses guda hudu suna xw suka daukesu suka shige ciki dasu, babu bata lokaci akayi emergency room da maman najmah domin ceto rayuwarta, yayinda ita km najmah akayi scanning room d ita domin yin gwaje-gwaje akan musabbabin abinda y kasheta.
Acan gidansu najmah kuwa inna laure ce........ ✍ ✍
More comments
More post😘Cmmnts naku shine xae qaramin qarfin gwiwa😍idan kunason cgb ku nayin cmmnts sosae😘
Vote comments & share pls🙏
Meenerh ce ✍

YOU ARE READING
NAJMAH by meenerh
Historical Fictionlabarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata...