🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*NAJMAH*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺*STORY & WRITTEN*
*BY*
*MEEENERH***WATTPAD NAME*
*MEENERH551**Bismillahir rahmanirrahim
Jan hnkl wannan shine Novel ɗina na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa🙏
*PERFECT WRITTERS* *ASSOCIATION* 🌞
( '''WE ARE'NT PERFECT BUT, WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR''' '''READERS''' 💪)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A* ✍🏽
*WASIKAR SOYAYYAH NA* *AEKO IZUWA* **GAREKI SALMAH* 💞💞
*ZAFAFAN KALAMAE** *DUK KE ƊAYANKI* 💞 *I*LUV* 💞 *UH* 💞 *LODI*💞 *LODI*💞
" *YAR LUKUTA* *KO* *SIRIRIYA* 👯♀️🥱
*KI* *ZAƁI ƘASHI* *KO* **TSOKA* 🥴🥳...*_Assalamualaikum Alaikum warahmatullah , fatan duk kuna lafiya, ya sanyi, ina ta samun messages ɗinku akan yaushe zan cigaba da sabon littafi? Gaskiya banyi niyyar cigaba da rubutu Yanzu ba sena huta, saboda yadda na rubutu a AƘIDATA😂, naso in huta ƙwaƙwalwata ma ta huta, saboda yadda tai ƙoƙarin samar muku da labarin AƘIDATA, na kwana biyu kan in shigo da sabon littafina na RUƊUN ƘURUCIYA, Amma se saƙonninku nake samu akan yaushe zan cigaba da sabon littafi, gaskiya RUƊUN ƘURUCIYA naso in fara, dukda kasamcewarsa na kuɗi ne, amma bana son in barku kuyi dogon jira, kamar yadda akayi a AƘIDATA, dan insha Allah sena gama part 1 zan fara posting ɗinsa, Saboda sanya ku farinciki Insha Allah, daga Yanzu zuwa ko yaushe zan fara kawo muku posting ɗin littafina na WUTA A MASAƘA, gajeren labari ne dan ɗebe muku kewa, gajeren labarine me cike da ilimantarwa da nishaɗantarwa kafin in fara RUƊIN ƘURUCIYA littafi daze zo muku da sabon salo, na zahirin ƙuruciyar Zamani, tirka tirka da hatsari tare da siraɗin dake cikin rayuwar ƙuruciya, duk yadda zan kwatanta ba zaku fuskanta ba, se wanda ya karanta, insha Allahbaza kuyi dana sanin siyan littafin ba, kamsr yadda ba kuyi ba a littafin AƘIDATA Insha Allah zan sanar da lokacin da zan fara shi, amma a yanzu ku kasance dani a littafina na WUTA A MASAƘA. Taku har kullum Ayshercool 😍😍😍 07063065680_*
*FREE BOOK*
📄 *PAGE 51&52*Cikin rashin sa'a isarsu Makarantar keda wuya suka tarar da har an fara shiga Exam ɗin, ciki kuwa harda class ɗin su.
cike da fargaba da takaeci Rabi'atu tace innalillahi Najmah wallahi yau mun shiga uku, don duk wanda yayi latti baya shiga Exam a school ɗinnan.
Muje dae mu gwada Rabi'atu, ko Allah zae sa a barmu mu shiga.
hmmm Najmah kenan bakisan halin Malaman Makarantar nan bane shiyasa, amma muje mu gani.
Tun dg cikin class din Invigilator din ya gansu, sae faman rakuɓewa sukeyi, sun kasa shiga km sunki shiga, sunanan dae a tsaye.
Aro jarumta sukayi suka ɗaure, sannan suka shiga cikin ɗakin jarrabawar sae dae me?? shigar su keda wuya Invilator ɗin ya daka musu tsawa sannan yace su fita basu rubuta subject ɗin, jiki a mace suka fito dg class ɗin.
sae can bayan 30mins sannan ya barsu suka shiga, duk da exam din ta haɗa zafi, amma hakan bae hanasu amsa tambayoyin ba, saedae akwae wanda basu yi ba, kasancewar babu enough time.
Kimanin kwanaki 9, suka shafe suna rubuta Jarrabawar, inda suka samu hutun sati 3,da yake sauran su third-term, wanda acikin wannan sati ukun, sosae suka taemakawa Maman Rabi'atu da aekace-aekacen cikin gida da dae sauran su, gefe guda km ta ɓangaren sana'ar su ta awarar dare ma Alhamdulillah suna samu sosae gashi daga sunyi take karewa km suna adana kuɗin sosae, wanda ganin hakan km ya sanya "Maman Rabi'atun ta kara musu dubu daya jari" cikin ikon Allah zuwa yanzu har sun samu jarin kansu suka bawa Maman Rabi'atun kudinta.
![](https://img.wattpad.com/cover/288378065-288-k383029.jpg)
YOU ARE READING
NAJMAH by meenerh
היסטורי בדיוניlabarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata...