page 37&38

13 2 0
                                    

🌺🌺🌺🌺🌺🌺
       NAJMAH
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
 



STORY & WRITTEN
            By
       Meenerh


My wattpad name
Meenerh551

Bismillahir rahmanirrahim

Jan hnkl wannan shine novel dina na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa 🙏

Saqon godia mae tarin yawa gareku my FANS😍 ina matuqar alfahari daku akoda yaushe, haqiqa kud'in na daban ne😍
Allah ya bar zumunci d qauna😘



Wannan page d'in mallakinkine my baby❤️ Little Najmah❤️kiyi yanda kikeso dashi❤️ idan kinso ki barwa wanda basuyin comment su karanta ☺️idan kinga  dama ki riqeshi ku tafi wannan filin da kikeyin wasa dashi, karki barsu su karanta😉


Free book
📄 page 37&38

Da iyakar qarfinda Allah S.W.T ya bashi "ya takarkara ya d'agata sama" cikin tsautsayi su najmah sunzo wulgawa ta gurin kenan, aekuwa wannan qatuwar adda bata tsaya ko inaba sae a saetin geyar najeeb, wanda yake saetin najmah.

Aekuwa kafin kace kobo, tuni jini ya fara ambaliya daga qeyar wannan matanshin.

Cikin d'aga murya wannan mutuminda ya sari wannan matanshin, yayi wata irin ashariya, wacce take nuna tsantsar dabanci, "yace" na rantse da sarkin dake busamin numfashi duk cikin qwaryar birnin kano!!! Babu wani mahaluqin da ya isa ya nunamin iya shege ba tare dana bashi darasi ba!!! Ta hanyar fitar masa da jini ajinkinsa koshi dan gidan waye.

Kana ya sake cira addar sama, gamida sakin wata irin mahaukaciyar dariya irinta 'yan daba, kana ya juyo ya kalli tarin al'ummar dasuka zagayeshi.

Wata irin tsawa ya buga musu "yace ku dallacan iyayen tsegumi ku b'acemin da gani ko km uwar mutum ta haefi wani".

Ae kafin ya rufe baki, tuni mutanen dake gurin, sun 'bace 'battttt!!! Babu alamarsu, wanda acikinsune su najmah suke.

Isarsu islamiyyar yayi daede da "zubewar najmah a qasa"

Wanda cikin qanqanin lokaci numfashinta ya rigada ya rikice, yayi sama sosae.

Cikin kad'uwa, da km firgici rabi'atu ta qwalla wata irin razananniyar qara " wacce ta dauki hankalin illahirin mutanen dake cikin wannan farfajiyar islamiyyar".

Dake islamiyyar akwae mutane sosae, kafin kace Mee!!! Tuni mutane sun kewayesu.

Banda ihu babu abinda rabi'atu keyi, tana neman taemakon al'umma, malamin islamiyyar ne ya qaraso inda suke, sannan ya umarci daliban da suka zagayesun da su koma kan tabarmin karatunsu.

Ganin banda kuka da ihu bb abinda rabi'atu keyi ne ya sanyashi kirawo yanmata guda biyu cikin d'aliban makarantar ya umarcesu da su kinkimeta su miqata cikin gidansa, bb musu kw suka kinkimi najmahn kasancewarta batada nauyi.

Malamin ne a gaba, su km suna baya suna binsa, har suka isa cikin gidan daukeda sallama, cikin sauri mlmin y umarci matar tasa data shimfida tabarma.

Byn t shimfidane su km suka kwantarda najmahn akae, sannan ya sallamesu domin su koma aji, amma banda rabi'atu.

Hb rabi'atu miye nayin kukan hk? Kiyi shiru don Allah cewar mlmin.

D kansa y debo ruwa a randa yayi tofi ya watsamata, amma shiru, saede dan motsi datayi tareda wani irin tari daya biyo baya.

"Sam ciwonta baeda alaqa da tofi" amma alfarmar annabi da alqur'ani ya sanya ta d'an fara cafkar numfashi, hkn ma kadan_kadan.

Wani irin numfarfashi takeyi kn kallonta saekaji ta baka tausayi, ganin abinda takeyi ya sanya mlmin su rabi'atu cewa kae gsky wannan tanada cutarnan ta matsalan numfashi wato(asthma).

NAJMAH by meenerhWhere stories live. Discover now