🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*NAJMAH*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺*STORY & WRITTEN*
*BY*
*MEENERH**WATTPAD* *NAME@MEENERH551*
*Bismillahir rahmanirrahim*
Jan hnkl wannan shine Novel ɗina na farko, idan kunga kuskure ko typing error kuyumin afuwa🙏
*PERFECT WRITERS ASSOCIATION* 🌞
( '''WE AREN'T PERFECT BUT, WE'RE ALWAYS TRYING OUR''' '''BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS''' 💪)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A* ✍️*BANJIN DAƊIN RASHIN COMMENTS NAKU* 🤦♀️
*Free Book*
📄 *page 53&54*...*_Assalamualaikum Alaikum warahmatullah , fatan duk kuna lafiya, ya sanyi, ina ta samun messages ɗinku akan yaushe zan cigaba da sabon littafi? Gaskiya banyi niyyar cigaba da rubutu Yanzu ba sena huta, saboda yadda na rubutu a AƘIDATA😂, naso in huta ƙwaƙwalwata ma ta huta, saboda yadda tai ƙoƙarin samar muku da labarin AƘIDATA, na kwana biyu kan in shigo da sabon littafina na RUƊUN ƘURUCIYA, Amma se saƙonninku nake samu akan yaushe zan cigaba da sabon littafi, gaskiya RUƊUN ƘURUCIYA naso in fara, dukda kasamcewarsa na kuɗi ne, amma bana son in barku kuyi dogon jira, kamar yadda akayi a AƘIDATA, dan insha Allah sena gama part 1 zan fara posting ɗinsa, Saboda sanya ku farinciki Insha Allah, daga Yanzu zuwa ko yaushe zan fara kawo muku posting ɗin littafina na WUTA A MASAƘA, gajeren labari ne dan ɗebe muku kewa, gajeren labarine me cike da ilimantarwa da nishaɗantarwa kafin in fara RUƊIN ƘURUCIYA littafi daze zo muku da sabon salo, na zahirin ƙuruciyar Zamani, tirka tirka da hatsari tare da siraɗin dake cikin rayuwar ƙuruciya, duk yadda zan kwatanta ba zaku fuskanta ba, se wanda ya karanta, insha Allahbaza kuyi dana sanin siyan littafin ba, kamsr yadda ba kuyi ba a littafin AƘIDATA Insha Allah zan sanar da lokacin da zan fara shi, amma a yanzu ku kasance dani a littafina na WUTA A MASAƘA. Taku har kullum Ayshercool 😍😍😍 07063065680_*
Mtssswww!!! Sae kuje na gani ae, ba dae nice nasan Gidan ba? Toh sae mu gani ae, hassada kuwa ae a..... sauran maganar Farida, ta maƙale ne, lokacin da Baban su ya daka mata tsawa yana cewa "Ke Farida miye kike shirin faɗa hakane"?? Da Mahaifiyar taki kike cacar baki don baki da kunya, ashe kema dama haka kike ban sani ba?? Lallae kice ina yiwa kitse kallon rogo.
Aekin banza kae kuma Malam a suwa kare da gudun layya, idan banda shishshigi irin naka miye na saka mana baki a cikin zancen mu? Da Ɗiyata fa nake magana, ba wani shegen ba.
Allah ya baki haƙuri Laure, shine abinda Baban su Faridan ya iya faɗi kenan.
A zafafe Inna Laure tace "Amiin".
Cikin lanƙwasa harshe, Farida tace "Kayi haƙuri Baba" wlh sam abinda Inna take yi, bata kyautawa, wae fa daga nace mata Hajiyan da nake yiwa aeki batanan, taje biki, shine ita kuma tace idan ta dawo zataje ta roƙeta kuɗi, don kawae tana son zubar min da mutunci.
Haba Lau....da sauri Baban su Faridan ya canja akalar zancen, ganin irin hararar da Inna Laure tayi mishi, sae yace, haba Farida, ke kuma ina ruwanki, tunda ba gurin ki zata je ba.
Ohoo dae gayyar tsiya arna a daji, cewar Inna Laure.
Sallama yayi musu, yana cewa ya tafi Kasuwa.
Cikin ɗaga harshe irin na Inna Laure, wacce sam bata dauƙi Aure da daraja ba, tace "Saura yau ɗin ma, ka kawowa mutane hatsin" mu ba kaji ba, ayi ta damun mu, da gayyar hatsi, ko tsatstsaga muka fara yi oho.

YOU ARE READING
NAJMAH by meenerh
Ficción históricalabarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata...