🌺🌺🌺🌺🌺🌺
*NAJMAH*
🌺🌺🌺🌺🌺🌺*STORY & WRITTEN*
*By*
*Meenerh*Kuyi Following ɗina ta Wattpad@Meenerh551
Bismillahir rahmanirrahim
Jan hnkl wannan shine Novel d'ina na farko, idan kunga kuskure ko typing error kuyumin afuwa🙏🏼
*PERFECT WRITERS* *ASSOCIATION* 🌞
( '''WE AREN'T PERFECT BUT, WE'RE ALWAYS TRYING OUR''' '''BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN''' '''OUR READERS''' 💪)
https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A* ✍️
*NA SADAUKAR DA, WANNAN PAGE NE A GAREKI, SHUGABA, KUMA ADALA, JAGORAR* *MU, FITILAR MU, MAE HASKA MANA WATO "SAFNAH ALIYU JAWABI* " *UBANGIJIN SAMMAE DA K'ASSAE YA* *BAKI LFY MAE ƊOREWA* , *YASA KAFFARA NE* 🤲🤲
" **KIJI TSORON* *ALLAH"👇*
*KADA* *KI BARI* *ALƘALAMINKI* ✍️ *YA KAEKI GA* *HALAKA* .*Wlh idan baki ji tsoron Allah ba, kina ji, km kina gani alƙalaminki zae kaeki ga wutar Jahannama .
Ke a dole ga Marubuciya, kina fakewa da sunan ke Marubuciya ce, kina ɓatawa wasu Marubutan suna ta "hanyar yaɗa alkaba'i da baɗala acikin al'ummar Musulmi.
Ki sani fa cewa "Duk wani abu da kike aekatawa acikin wannan Duniyar" walau mae kyau ko marar kyau, yana nan rubuce acikin record na ayyukan ki. Sannan ki sani zakiyiwa Allah S.W.T bayani dalla_dalla da wannan👉🖐️ Wanda shine ya rubuta✍️duk wata katoɓarar da kika aekata, a gidan Duniya, sannan shi wannan👉👄 za'a kulle shi gam, balle ya samu damar yin ƙarya.
**Sae dae dama Manzon Allah S.A.W yace* :
" *إذا لم تستح* *فاصنع** *ما شئت". رواه* *البخاري* .
" *Duk wanda baya Jin kunya, toh ya aekata abinda* *yaga dama". Bukhari ne ya rawaeto shi* .Toh wannan ba yana nufin cewa an baki chance ba ne, domin ki tsula rashin kunyar ki yanda kika ga dama ba.
"Nidae wlh ina mamakin yanda wasu Marubutan ke rubuta littatafae a wannan zamanin" sannan wani abun takaecin shine "wae harda Budurwa ake aekata wannan baɗalar😢 Wa'iyazubillah.
Shin a ina suke sanin irin waɗannan baɗalar hk??
Shin anya kuwa iyayensu sun san irin ɓarnar da suke aekatawa hk??Har wani hura hanci sukeyi😏, suna jin su Ontop, su wae a dole Marubuta, suna so suyi popular, toh albishirin ku, idan kun tsaya kun nutsu kunyi aeki da hankali, zaku ga kun wuce inda baku tunani, km sannu_sannu bata hana zuwa.
Kun bari Sheɗan yana buga muku ganga, ku km kunajin daɗi Koh??
Toh adae dinga tuna kwanciyar Kabari. Sannan a dinga tunawa da👉" *MUNKAR* *DA* *NAKHEER* "
Tabbas harda rashin wayewa a cikin abubuwan da suka taemaka muku, wajen ruguza tarbiyyar da Iyaye suka yiwa 'ya'yan su, km ku sani kunada babban kaso aciki, sannan suma wanda suka biye muku suna karanta baɗalar da kuka aekata akwae nasu kason.Shiyasa nake kira a gareku don Allah a sauke wannan baƙin rawanin wato "girman kae" rawanin tsiya a koma Islamiyya a nemi Ilimin Islama, a kuma dinga amfani dashi.
Ko km don Allah a dinga tuntuɓar "Manyan Marubuta" wanda suke amfani da tunani, hnkli, ilimi d km sanin ya kamata, su baku shawara irin tasu ta Tsofin Marubuta masu aeki da kwaƙwalwa.
*RUWANKI NE KI TSAFTA CE* *ALƘALAMIN KI✍️ IDAN KM KINSO KI CIGABA DA BARINSA DA* *NAJASA* 🤷♀️
*ZAGI IS ALLOWED🙅♀️ TUNDA DAMA ANCE GASKIYA ƊACI GARETA,* *AMMA FA GA WANDA YA KASA FAHIMTA* 🤷♀️
![](https://img.wattpad.com/cover/288378065-288-k383029.jpg)
YOU ARE READING
NAJMAH by meenerh
Historische Romanelabarin wata baewar Allah wacce ta taso cikin qunci, wahala ta funsakanci kalubalen rayuwa kala-kala amma dg qarshe sae Allah y hadata d wata baewar Allah mae kyakykyawar xuciya amma acikin gidan akwae wata mata wacce t tsaneta batason ganinta kwata...