page 17&18

11 0 0
                                    

🌺🌺🌺🌺🌺🌺
       NAJMAH
🌺🌺🌺🌺🌺🌺

STORY & WRITTEN
            By
       Meenerh

Bismillahir rahmanirrahim

Jan hnkl wannan shine novel dina na farko idan kunga kuskure ko typing error kuyimin afuwa🙏

Free book
📄 page 17&18

Dr Bukar ne keta faman gwaje-gwaje a wani room, banda na'urori babu abinda ke motsi sae faman cewa dikkkdikkk suke, gumi naga yanata faman sharcewa wanda har yanzu ya kasa ganowa musabbabin abinda ya sameta gashi har yanzu bata numfashi.

Fitowa yayi daga scanning room din, ya nufi office din Dr Khabeer, sallama yayi sannan y samu kujera ya zauna yace washh Allah nah.

Menene cewar Dr khabeer, wlh akwae matsala fa kB tun dazu naketa faman gwaje-gwaje a jikin yarinyarnan amma babu result, gabadaya ma brain dina ta kulle bansan kuma ya zanyi ba.
Toh yanzun meye shawara kaga fa irin abinda nake gudu kenan, babu yanda banyi da Dr tafeeda ba akan yake dawowa duk bayan wata uku( 3mnths) saboda ya fimu qwarewa ta wannan fannin amma yaqi, mutum sae bala'in taurin kae.

Toh nidae yanzu ka kira Dr Meerah da Dr Maleek nasan su kadaene zasu iya ganowa abinda ke faruwa, Tabb ae kasan yau Dr meerah batazo ba saede maleek din bari na kirashi.

Hello maleek kana office ne,  yeah ina nan what's wrong ? Inason ganinka a office dina yanzu urgently plss, OK sir.

Horn yaketa faman yi a kofar wani danqareren gida wanda yake dauke da wani tamfatsetsen get, maegadi ne ya bude musu gate suka shiga, bayan motar tayi parking maegadin ya nufi inda motar take yana zuwa ya bude side din da  maegidan nasa yake wanda yake shirin fitowa daga ciki.
Sannu da hanya Alhaji👍 barka da dawowa, aa mudi mun sameku lfy? ya hidima km, lfy alhamdulillah Alhaji sannu fa da hanya, yauwa mudi sannu madallah.
Wasu matasan 'yan mata nagani daya tafi daya, daya tanada shekaru 16, yayinda dayar km bazata wuce 14yrs ba sun nufo parking space din suna cewa oyoyo dady, da gudu suka iso inda wannan dattijon yake suka rungumeshi suna cewa oyoyo dady u are highly welcome😍

Qaramar ciki ke naga ta koma gefe ta cuno baki😙, lalala waye ya tabamin auta hk ? Tohh dady ba kaene kaje kayi zamanka ba sae missing dinka mukeyi😪
Murmushi yayi yace ohh auta rigima kama kunnenshi yayi yace am soo sorry my angel😇 bazan sake ba kinji, ae shikenan kuma mukam mun banu tunda dady ya dawo saede kowa ya taka a hankali idan ba haka ba kuwa kowa bashi babu zaman lafiya a gidannan cewar Yusuf wanda isowarshi kenan a bayan shi km safnah ce da haydar.

Dariya sukayi sukace gaskiya kam, banda safnah data wani hade rae tana hararar🙄 xarah
Sannu da dawowa dady, yauwa sannunku, yauwa dady kaga yaya Yusuf kullum sae yamin ranqwashi a kaena kuma shima yaya Sadeeq baya siyamin chocolate 🍫 irin wanda yaya yake siyamin idan yananan only yaya haydar ne kawae yake siyomin icecream🍦 da shawarma🍔🌮

Yaya yusuf ne yace innalillahi ke angel din dady yaushe nake ranqwashin naki😳 sharri zakimin🤔 hmm toh ae kae naka Mae sauqine bross nida na siya mata icecream mae yawan gaske ranar Friday fa, nasan ko itace ta kawo kwadayi da shan icecream duniya bazata iya shanyewa ba cewar sadeeq.

Dady kajisu kohh, zasumin sharri qiri-qiri inaji ina gani toh nidae bansan zancen ba saede idan leemah suka siyowa amma ba angel din dady ba😇, leemah ce tace tabb nikuma ae kece 'yar gata, haydar ne yace kwarae kuwa angel ae sunsan dae ba sharri zaki musu ba sae wani irin murmushi yake yana yiwa su sadee gwalo 😝 shi a dole yana siyo mata icecream ( nidae nace haydar ka taka dae a hnkl angel batada ta ido😜)

Dady ne yace rabu dasu my angel duk zanyi maganinsu, yanzu ku wuce mu shiga daga ciki tukunna idan nayi wanka nayi sallah naci abinci saena samu nadan huta, bayan sallan isha'i azo palour nah muyi hira.

Sallama yayi a office din, Dr kB ne yace wa'alayka salam maleek   bismillah hv a seat, bayan ya zauna ne yace meke faruwa ne Dr kB ? Nuna Dr bukar yayi yace  gashinan yayi maka bayani kuje scanning room akwae matsala, ok taso muje Dr bukar wlh fa na gaji sosae kusan 3hrs ina abu daya amma babu response muje dae ka gani.

Bayan sun isa room din da najmah ke kwance ne yayi mishi bayanin duk abinda ke faruwa sannan suka rufu akanta domin gano abinda ake zargin ya kasheta.

Acan waiting room kw khaleed ne yayiwa su yaya Mariya bayanin abinda doctor ya sanar dashi akan halinda maman najmah take ciki, kuka suka fashe dashi😭 suna cewa yanzu ya za'ayi gashi ita yarinyar har yanzu babu labarinta balle asan a wanne hali take shin ta mutun ne ko kuma tana raye Allah masani, maman rabi'atu ne tace yanzu dae abinda ya kamata ayi shine kawae innar deejeh kece ya kamata ki zauna a kusada ita tunda kinga tun zuwanta garinnan kece ta fara sani kafin mu,  yauwa mama taso muje dakin datake kwancen saeki zauna a kusa da ita, idan ta farka ki kwantar mata da hankali kice yarinyarta tananan ta samu lfy kawae an kaeta resting room ne tana bacci  saboda likitoci sunce tana buqatar hutu, domin gsky nidae jikina yana bani bata mutu ba tana raye.

Inna laure ce taketa faman zunduma.........✍ ✍






More comments
More post😘

Cmmnts naku shine zae qaramin qarfin gwiwa😍 idan kunason typing mae yawa da km cgb kunayin cmmnts sosae

Vote comments & share pls🙏










Meenerh ce ✍

NAJMAH by meenerhWhere stories live. Discover now