INA AMFANIN BARIKI?
NA
UMMKULTHUM AHMAD (MRS)
AKA AUNTY DIVA
DIVAADOVEYSDIARIES NOVEL GROUP ONE ❤
DIVAADOVEYSDIARIES NOVEL GROUP TWO❤
25th FEBRUARY.2018
(24)
_________Nan aka tsara tafiya da mota biyu wanda booster shine zaija daya.nasiru yaja daya..
_________
Jigin su nasiru ya sauka a garin Benin inda aka sauke su a hotel na alfarma .suka samu tarba ta gaske wanda duk sunji dadin hakan..
A washe garin ranar ne 11:00 dai dai suka shiga meeting da ambassado din kasar Ireland mai suna Mr John Bolton..A meeting din yake ta throwing questions nasiru kuma ya samu damar amsawa shida wasu mutum biyu..ambassador din me suna Mr.John Bolton yaji dadin haka..bayan an gama meeting na duka se yace 3 ppl dinnan su dan tsaya..
Yan questions ya kara yi masu..sannan ya masu offering na aiki a Ireland..ai kuwan dadi ya kamasu nan suka karbi papers din suka duba sosai..A take nasiru ya kira Abba ya gaya mashi.hamdala yayi sannan ya ce ya karba din kawai .nan kuwa yayu signing duk abunda ya kamata..sauran biyun ma masu suna.Sunusi Halliru da Mukhtar Adamu.sunyi signing abunsu suna ta jin dadi..
Pictures akai da ambassador din sannan suka koma hotel..
The next day ma suka kara zama tare da Mr.Bolton da wasu mutanen kuma. sukai lunch .wanda ranar ta kama Friday kenan..
________
A gida Abba ya sheda wa umma abun alherin da ya samu nasirun shi..sunyi murna kwarai da gaske.ana haka ne kuma ya sanar dasu cewa tafiyar ta wuce dawowa Saturday.gashi yana son zuwa gun yar rigimar sa..ai ko a waya yaki gaya mata dan yasan ta damu da zuwan su.shi ma in particular.
_______
Saturday kuma yawo akai dasu.Mr.Bolton yajin dadin zaga garin benin da yayi.nan ma akai pictures sannan..sukai sallama akan su nasiru su jira a masu magana.dan acewar Mr.Bolton irin su nasirun ake so ..sunday flight dinsu 11:15 am zaiyi landing a garin Kano. Wannan kenan
________
Alhaji ne ya kira Aliyu ya sheda masa cewar zaije kazaure visiting din khairiyya tunda shi nasirun zai wuce Saturday din ma.haka kuwa akai.karfe 9:00am suka kama hanya se garin kazaure.Aliyu kejan prado wanda Alhaji,Abba,Baffa suke ciki.se motar Aminu booster wanda nana fatima,umma ,gwaggo ramatu da gwaggo amarya suke ciki..
Kowa na farin cikin zuwa ganin khairiyya kardai Alhaji da baffa suji labari.se uban gayya Aminuddeen booster wanda yake ta kokarin boye farin cikin shi amman da alama hakan ya gagara..dan ji yake kamar ma gun matar shi zaije..(99 day's for the thief...... )
A haka suka karasa kazaure.A kasan katuwar bishiya sukai parking suka shinfida kilisan da suka taho dasu.
Wayar ta suka kira har suka gaji bata shiga ..dole Aliyu ya samu wata yarinya ya tambaye ta ko ta san khairiyya huudu..nan tace ta santa.ta kara da fadin "koba kyakkyawar nan ba.fara sosai?.."
Dan jim Aliyun yayi sannan yace "inaji itace. Kira mun wadda kika sani din kinji.."
Yarinyar wadda yar js2.ta wuce ta tafi da alama itama ba'a zo mata ba..
Ai tana zuwa hostel din su khairiyya taci karo dasu zasu fito.nan ta fada mata cewar anzo mata. .ai kafin ta karasa khairiyya ta fara tafiya da sauri.kai da ta lura tafiyar ma zata bata mata lokaci se ta fella da gudu.da gudun kuwa ta isa school premises cikin sa'a ta hango Aliyu ai da gudu ta karasa gurun su..ga baffan ta ga Alhajin ta..ta rasa gun wa zata fara zuwa..ai se ta tafi gurun su gwaggo.ko kan ta zauna ta fara kukan Murna..taga anzo mata da yawa se taji Dadi sosai ya kamata.gashi ma harda abokin Uncle.uncle aminu..uncle dinne dai Bata gani ba..share wa tayi ta gama gaisar da kowa Alhaji da baffa da booster dukkanin su bakin su gwaggo yaki rufuwa.sedai kuma ko wannen su da dalilin shi..
To be continued on the 1st March.2018
YOU ARE READING
INA AMFANIN BARIKI ??✅
RomanceLabari akan nasiru wanda ya ta'allaka rayuwa shi da BARIKI.se daga baya zai ga rashin AMFANIN barikin