part 5

1.1K 62 0
                                    

INA AMFANIN BARIKI?

NA

UMMKULTHUM AHMAD (MRS).AKA AUNTY DIVAA

divaa_doveysdiaries group ❤

10th December. 2017

Smiles..kowa da abunda yake fada..amman bari muga shin shi nasiru waye shi?..

(5)

Nasiru ne yayi gyaran murya ya tashi ya hau sama.
Booster ne yace daya ta shirya zasu bukace ta da wuri..

Wannan dambasheshiyar ce tace ita zata fara hawa..yar hayaniya suka so farawa.booster yace masu a tsarin nasiru ba'a Mai hayaniya. Yanzu zai iya korarsu a debo wasu.koda suka ji haka sai suka shiga taitayin su..bayan booster ya hau ne ya zo ya kira wannan mata mai suna jummy zuma tabi bayan shi da murguza murguzan kayan ta a gaba da baya..nidai ido na saki da hanci da baki ina kallon ikon Allah..

Booster ne ya kara sakkowa yana wani washe baki..booster Dan iska ne lamba daya..zuwa yayi ya zauna cikin su ya fara fadin

"Muje yanmata.kafin su waiwayo mu.. "

Shiga duk suka yi ba kunya ba tsoron Allah.booster ne ya fara hawa kan gado yace..

"Kunsan ni bana bata lokaci ku faranta mun ta hanyar yimun rawa ina kallon ku.. .."

Da yake isassun yan duniya ne,tuni sun gane inda zancen shi ya dosa ..aiko ba kunya naga daya daga cikin su ta cire rigar ta daga ita se bra .da yanga irin tasu ta yan duniya ta nufeshi tace mashi..

"Boost aikasan rawan baza tayi dadi ba sai muna yi muna motivation .."

Tana fada tana matsa wa kusa dashi....

******

A sama kuma jummy ce ta shiga dakin nasiru a yangance.se yauki take kamar kubewa..niko DIVAA nace a banza tunda ba'a turakar mijin ki kike ba..

*******

Kawu sani ne yake ta kallon agogo.ganin cewa 9 ta kusa amman har yanzu nasiru bai fito ba..hakuri dai ya kara yi tunda suna son sanin inda dansu yasa gaba..gyara zama yayi yana jin rediyo yana kallon masu shige da fice ..

*******

Kwance yake yana tunanin anya bazai fasa abunda yayi niyya ba kuwa?

Zaman da tayi tare da shafa shi ne yasa shi dawowa daga tunanin shi..

Fari tayi da mayun idanun ta tace mashi
" haba nasir.. wannan tunani haka?.."

Baasar da maganar yayi ba tare da yace mata komai ba .

kallon agogon shi yayi yaga 9 ta kusa yi.

Tsaki yayi a hankali ya tashi ya bar mata dakin..

kasa ya nufa wanda ko booster be wa magana ba ya fice ya bar gidan..

Ita kuwa jummy tana chan har ta kwanta da tunani me yawa a ranta..

Nasiru bai tsaya ko inaba sai la sultana.cikin dandazon mutanen nan ya shiga ya shige ciki ba tare da kawu ya ganshi ba..

Bai bata lokaci ba ya chanja kaya ya jika wuyan shi ya fito yana dan stretching sannan ya shiga mota sai gida..

Kawu ne ya bishi a baya yaga ya tafi gida..shima sai ya tafi gidan sa da niyyar kara sa ido. .

Bazai yi saurin fada wa su Abba ba.amman kuma zai kira su dan su kwantar da hankalin su su San cewa ba abunda suke zata bane yake faruwa..

A bangaren su booster kuwa Mary ce ta isa ta fara shafa booster tare da Kai hannun ta jikin shi.

Cikin rashin mutumci ta fara yin wasu abubu..a hankali Julie da indifeke suka fara rawa. Allah dai ya wadaran BARIKI.

Julie da indi Christians ne kuma kawaye ne. daman musamman yan matan booster ne.mary kuwa musulma ce ..

Mary ce ta yi nasarar yin shirmen ta. a hankali shima ya taimaka mata ta gurin shirmen su .. ban Ankara ba naga ta nufi bakin shi cikin salo da jan hankali ..

Kauce wa yayi yace mata rawa nake so..kuyi a jikin ku..

Wa'iyazubilliah..indai na gane nufin booster suyi wasa da junan su yana kallon su..

Koda suka gane haka.basu shaa wahala ba wajen yin abunda yake so. Nan suka runga goga jikin su.abun kyankyami . (Allah ka kare mu daga sharrin zuciya. Sannan ka raba mu da muguwar kaddara. amin)

Nidai baro su nayi na koma wajen jummy dan naga ya take.

Jummy ce ta gaji da jiran nasiru ta taso ba tareda ta damu tasa kayan ta ba.dakin da taji motsinsu ta nufa Kai tsaye ta shiga..ganin su tayi a yanayin da take..shima booster ganin ta da yayi yasa shi tsaya wa yana kallon ta.

"Ina nasiru?.."

Ya tambaye ta.gaya mai tayi ya dade da fita.booster najin haka ya tashi ya fito Palo ..
Nasiru ya kira .Nan nasiru ya ce mai jummy ta tsaya shi a gidan..zai zo ya sameta..

Bari mu tsaya anan..

TBC

INA AMFANIN BARIKI ??✅Where stories live. Discover now