INA AMFANIN BARIKI?
NA
UMMKULTHUM AHMAD (MRS )
AKA AUNTY DIVAA
DIVAA_DOVEYSDIARIES GROUP ❤
Loves..so sorry bana posting..but na samu dai ina typing maku so sanda zanyi posting,I'll make it up to y'all..i misses you guys my lovely doveys.. 😍
23rd December.2017
(12 )
Shiko nasiru kallon ta yayi cikin fada yace "zaki daure wannan kan ko kuwa? "
Da sauri ta samu ta chukwikwiye gashin yayi him .Dan in dai ba Baffa bane ya kame shi baya buya.amman in baffa ya kame shi se ka rantse babu uban gashin nan akanta.
Mayafin rigar ta dauka a tsorace ta yafa a kanta..kanta gama yace mata hijab..cemai tayi "hijab dina na gurin gwaggo ta chan.."
Dakin gwaggo amarya ya shiga ya dakko mata hijab ta saka sannan suka tafi.kamar yarsa wallahi.
A palon ma tsokana ya sha a gun gwaggonnin nasa..
ita kuwa da hijabin da yafi karfin ta ta zagaya ta labe a kusa da gwaggo amarya..
Abincin ma kadan taci se cewa tayi ta koshi..gwaggo ce tace bata ci wani abinci ba.
Oga nasiru ne ya zare mata ido.ta fara cin abincin..akan idon Alhaji akai komai..a ranshi yake cewa "wato namiji ,namiji ne.ji daga jiya amman har ya na tsawa tar mata da ido.."
Smiling yayi yace mata ta dawo suci abincin tare..
Alhaji dai kakan nasiru ne Amma se nasiru ya tsinci kanshi da kishi.haka kuma ya kasa shiru yace nima tsaya nazo naci anan din..
Hikimar hakan a wajen nasiru itace. Badai su biyu suka ciba.shima harda shi..
Alhaji ba yaro bane haka ma su gwaggo ba yara bane.sarai sun fahimci mai nasiru yake nufi ..
Dariya suka fara mashi harda booster.dan yadda yaje ya shige tsakiyan su Alhaji abun se ya baka dariya..
Itako ko a jikin ta dan dama da Baffa suke cin abinci kuma har kwanciyar ta take yi a cinyar sa.
Gwaggo ramatu ce tace "ahtoh Alhaji in ban da tsokana,ba sai kace taje taci da mijin ta ba.."
Alhaji dai hakuri ya bayar yana dariya.shiko nasiru kunya ce ta kama shi.haka kuwa ya sabi babbar rigar shi da ya aje a kan kujera ya masu sallama da cewa se gobe..
Haka ma booster yayi ya fice.a mota ne nasiru ke cewa..
"Dallah malam kana sallama kan ka shigowa mutane waje.."
Shidai booster shiru yayi yana makale dariya..haka har suka isa gida.mutane sun cika a gidan dan duk anyi waya an sanar da daurin auren da ya wakana ba tare da shiri ba..
........................
Karfe tara da rabi nasiru na guest house shi da booster.
Sai dai booster yana kasa yana holewar sa .
shi oga nasiru kuwa yaki gayyatar kowa..
Abun mamaki tunanin kwailar Matar sa yake yi.
Haka kawai yaji zuciyar sa na mararin ganin ta..
kasa ya sauka ya kwankwasa wa booster..
Hankali kwance yace shigo..kai kace a suturce yake ..
koda nasiru ya bude kofar se yaji gaban shi ya fadi ganin su da yayi yadda suke
Abun haushin ma shine a jikin yarinyar suke ..haushi ne ya kamashi gashi shima yana da bukatar.. ce wa booster yayi shi ya wuce ungogo..bai jira amsa ba ya ja kofar yayi gaba abunsa yana ta tunani..
Shida kansa yasan inbe rabi mace ba yau dakwai matsala..
A haka ya karasa ungogo.kai tsaye bangaren gwaggo amarya ya isa.suna parlor suna kallo ita da khairiy. Khairiy na kwance a jikin ta kamar yar mage.
Ai yana sallama ta gane muryar sa kuma gabanta ya fadi ..kara makale wa tayi a jikin gwaggo..
Gaisawa sukai da gwaggo take cemai "nasiru na zata munyi sallama ai?.."
Waske wa yayi yace "wallahi gwaggo gidan ne a cike ..nikuma banna son hayaniya
Da kanta tasan karya yake yi.kuma duk cikar gidan ba ruwan mutane da bangaren su saboda akwai bangare biyu maka maka daya na Alhaji ne daya kuma na baki.
Rada ma khairiyya tayi a kunne tace..
"Ki gaida mijin naki mana.."Kara shigewa jikin gwaggo tayi sannan tace
"Uncle ina yini.."Yi yayi kamar baiji ba.
Ta zata baiji ba.se ta kara gaishe shi.shirun dai ma yayi.daga baya yace gwaggo dan Allah ina son tea zanje daki na kwanta..A bawa baba me tuwo (me tuwon gidan) ta miko mun.
A hankali ya fice.
Aiko gwaggo tashi tayi ta nufi kitchen din bangaren ta,ta jona kettle ta hada mai tea me kayan kamshi.sedai memakon ta bawa Baba me tuwo se tace khairiyya..
"maza zo kikai wa uncle tea dinnan.in kin fita part din dake gefen na Alhaji shine wanda yake ciki se ki shiga ki kai mishi kinji?"
Gyada kai tayi ta wuce ta tafi.ita dai tsoro ma take ji kar ya zane ta..
Da sallama ta isa part din yana parlor shi kadai a kwance.da yake dama part din ba kowa ciki. Har ace nasiru yafi amfani da part din.dan in dai yazo aciki yake komai nashi.
A zahiri kallon ta yake. Amman ba wanda zaice hakan saboda ya baasar dinnan.
A center table ta ajiye ta gaishe shi.sannan ta juya da nufin tafiya..
"Ni zan zuba tea din da kaina?"
Ya fada da wata irin murya."uhm uhm.."
Tace sannan ta dawo ta zuba mai ta Kai mai.Yana so ya jita a jikin shi amman haka nan se yake neman kasa wa.
Tuno wa yayi ai tasan komai.nan da nan ranshi ya baci.kishi ya taso ya tsaya mashi a wuya.duk ji yake kamar yayi kuka ma..daure wa yayi yace tazo ..
A kasa ta tsugunna tana jiran ya rufeta da duka.shan kunu yayi yace zo ki mun abubuwan da dan iskan yayan ki ya koya miki..
Kallon shi tayi da kwala kwalan idanuwan ta.se ta kasa zuwa inda yake.a ranta kuma cewa take yayan ta ya hana ta yi wa kowa .kuma baza tayi wa wannan uncle din ba..
Ganin zata bata mai lokaci yasa ya sauko kasa inda take da niyyar yin wani abu.da mamakin shi se ya kasa saboda gani yake ta zama second hand kawai..
Tsaki yayi ya tashi ya wuce.tea din ma anan ya barshi.be wa kowa sallama ba ya wuce yayi gida abunshi .
A gidan ma tunani ne ya addabe shi.dole ya tashi yasha magani sannan ya koma kwanta..
Dakyar ya samu bacci ya dauke shi.dan da ya rufe ido se yaga sanda ta kalle shi da kwala kwalan idon ta.
smiling kawai yayi tayi.yayin da in ya tuno maganar zaks ranshi se ya baci.har ya runga tunanin meye dalilin damuwar da yayi da ita........................
Washe gari Haka ya tashi ba karfi.bayan angama breakfast suka zauna shida umma take cemai suna bukatar su san size din khairiyya na inners..
Shiru yayi sannan yace "dama an barshi.."
Da mamaki umma ta tambaye shi "me yasa?.."
"Bakomai shine amsar da ya bata.ya tashi a hankali ya gudu.
umma da ta zata kunya ce tasa shi tafiya se ta fara dariya tana fadin..
"Oh nasiru badai kunya ba.."..
na hada ka da gwaggo ramatu ai ita ka Gaya mata.ko kuma ita ta tambayi khairiyya din.da haka ta tashi ta koma gun tsohon mijin ta.
TBC
YOU ARE READING
INA AMFANIN BARIKI ??✅
RomanceLabari akan nasiru wanda ya ta'allaka rayuwa shi da BARIKI.se daga baya zai ga rashin AMFANIN barikin