INA AMFANIN BARIKI?
NA
UMMKULTHUM AHMAD (MRS)
AKA AUNTY DIVA
DIVAA_DOVEYSDIARIES GROUP ONE ❤
DIVAA_DOVEYSDIARIES GROUP TWO ❤ (New doveys)
I love y'all..❣
15th February.2018
___________
(20)
Washe gari da sassafe ya tashi ya tashe ta sukai wanka suka shirya.basuyi breakfast ba suka tafi gidan Abba.nan sukai breakfast sannan khairiyya tayi masu Abba sallama.
Gidan Alhaji suka tafi dayake dama da su gwaggo za'a.daga nan suka je gun baffa da nasiru ya saiwa sabon Lifan.anan kam kuka khairiyya da baffa suka sha.sannan ya ja mata kunne ya mata nasiha .gidan Alhaji suka koma bayan baffa ya kawo 1000k ya Bata tare da fadin "ki runga siyan madara kinji khairi.."
Dariya tayi tace "baffa ka boye kana siyan tsiren kan kwana dan ni inada madara Dayawa da uncle ya Siyo min .."
Juyawa tayi tana fadin "ko uncle ?" Cikin kada ido wanda bata San ma tayi ba
Shidai uncle yana zaune yana Kallon ikon Allah..yadda ta dane kan cinyar baffa se surutu take mai..Murmushi kawai yai mata.
kai da ganin baffa kasan yana cikin farin ciki na ganin yadda yar gudan jinin shi tayi kyau da ita..
Haka sukai sallama suka koma gidan Alhaji.Aiko basu dade ba suka kama hanya su hudu bayan a saka kayan da Alhaji ma yasa aka siya wa khairi.ga wata soyayyar miya da aka mata wadda tasha naman kasuwa dana kaji..
Alhaji ko seda ya nuna damuwar shi itama khairiyya haka..
Toh dama hausa wa sunce "sabo turken wawa".dole haka aka rabu badan an so ba
______
Cikin lokaci kankani suka isa kazaure.kai tsaye suka wuce FGGC lokacin 10 tayi.admin sukaje akai duk bayanin daya dace.aka duba kayan ta sannan aka ce tazo takai kaya hostel se ta dawo ta tafi class..duk da an kusa yin break..masu shara ne nasiru ya sa suka kai mata kayan..daman tunda suka nema school din ya fada cewar she is a MRS..
Bayan sun dawo daga hostel wadda keda nisa da school premises ne har sun fara sallama.bayan nasiru ya gaya mata ya bawa malamar su wayar ta da zata na karba ta kira gida.daman yasa mata numbers a wayar ciki ko harda ta baffa da aka siyawa yar karamar nokia ..
_________
idon khairiyya ne ya kai kan wasu da suka bullo suna frog jump .wata senior tana binsu a baya kuma daka tsaya a tsula maka bulala.
Hankalin ta ne ya tashi.nan take ta fara kuka tace ita ta fasa zama.su gwaggo ne suka hau lallashi da ban Baki.tare da ce mata nan da 1 month zasu Dawo mata harda Alhaji da baffa.ga kuma kayan dadin ta dasu chocolate da madarar ta da wayar ta anan ne tayi dariya ..
Dasu ka ga ta hakura se suka ce to ta wuce a rakata class ..ai nan da nan idon yayi rau rau se sabon kuka..ba shiri nasiru ya fito yazo yana ta bata hakuri tare da kalmomi masu dadi na wayo.
Ita tana so ta daina kukan amman ta kasa ..su kuwa su gwaggo suna mota abunsu suna kallon ikon Allah..ba shiri ya dauke idon shi daga bangaren su gwaggo ya rungume ta..tana dai ta kukan ta abunta.
Su gwaggo se sakin baki sukai bayan sunga kokarin nasiru.dan a cewar su yayi rashin kunya..
Ai basu kare tunani ba suka ga yaja hannun ta sun nufi office din da suka shiga Dazu.se kara salati suke yi.
Zama sukai akan kujera a office din sannan ya fara lallashin ta.ai ko da admin officer din yaga haka se ya tashi ya dan basu guri..tuni ya rungumota ya fara lipping dinta..shiru tayi tare da rufe ido..seda yayi sosai ya tabbatar da ya Samo natsuwar ta sannan ya cika ta..Aiko t natsu.sannan ya fara magana a hankali kamar haka..
"Yar mage kina son kiga nima ina kukan ne?, ko kina so na kasa driving ?"
Ajiyar zuciya tayi sannan ta girgiza kai a hankali.
"Ehhen toh ki daina kuka kinji babyn uncle.anjima ma in kina so na dawo Sena dawo.."
Da saurin ta tace "Ina so"
Cewa yayi yawwa toh yanzu ki share hawayen ki.sannan duk sanda kike so ki zo ki karbi wayar ki ki kirani kinji.."
Labarin abun dariya yayi ta bata har ta samu ta saki jikin ta sannan suka fita.a sannan ma an riga an fito break dan haka hostel yace ta tafi ..haka dai suka rabu da kewar juna..
Suko su gwaggo suna ta hirar su a mota dama da AC a kunne..hakuri ya basu sannan suka kama hanya....
TBC
YOU ARE READING
INA AMFANIN BARIKI ??✅
Roman d'amourLabari akan nasiru wanda ya ta'allaka rayuwa shi da BARIKI.se daga baya zai ga rashin AMFANIN barikin