NIDA YA AHMAD

4.7K 327 15
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*BY ASMALUV*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*ALLAHUMMA TAKABAL SALATANA*

*HAPPY JUMMA'AT MUBARAK TO ALL MUSLIM*

*35~36*

"Jana yayi da karfi har xuwa wani part da bana so mommy ba,ya kadani saman kujera da karfi har saida na bugu da cushion"
"wash nafada sakamakon xafi da naji ya ratsani,komi nayi masa yanxu yake xalunta ta kuma?
"ji yadda yake huci kamar wanda ya dake mai laifi,
"durku sawa yayi daidai tsawo na ,ya riko gashi kaina da karfi har saida na sake kuka mai xafi na runtse ido,,
""ciki murya mai nuna alamun fada yakeyi wa wanda yake wa ita ,ciki bada umarni yace open ur eye before i slap dis ugly face,,
"Ban bude ido na ba saima gunguni da nafara wai ni xai cema bani da kyau inma bafi shi kyau ba,
"Da karfi ya kara jan jela gashi kaina wanda bansan lkc da na fada jiki sa ba na tumumeye shi ,na saka kaina saman kirjin sa,,
"Duk da yaji jiki sa yayi weak bai hana shi cire ni daga jiki sa ba ,amma bai dauke hannu sa saman shoulder dina ba,,
"Kallo na yafara tunda saman kai har xuwa kasa,kallo yadda lace din ya kamani sosai musamman boobs dina ,cos nafi ramlarh gaba
"gashi wurin janyo ni dan kwali da na darma ya xame kasa,wannan yabanma sumar gashi na dake kyalli da sheki da mar bayya na ,jelan gashi na yawo a tsakar bayana,,
"Nan take yaji wani kololon baki ciki ya xiyar ci xuciyar sa,musamman da ya tuna a haka nafita"
"ke ya daka mina tsawa wadda tasani dago oly eye dina da suka tara ruwa hawaye na axa masa su,,
"saida yadan kallan kamin yace na jaye masa wannan ida nun mujiya nawa,
"Fadamin da nakawo ki gidan nan nace kifita koda baki kofa ne,waya baki ixini kifita ne eyye?
"tafff sai kace wata matar shi wai waya baki izinin fita,lalle ma mutumin nan,
"Ta wutsiyar ido na kalle shi har yanxu kallo na yake alama ni yake jira na bashi amsa,
"To miye laifi na idon nafita bawan Allah,sai naga wannan tambayar matar ka ce fa yaka mata ka dinga yiwa irin wannan tambayar bani ba koh na wani langwabe kai alama nima tashi amsa nake jira,,
"hannu sa dake saman sholder na ya dauke shi ya jawo ni gaba daya jiki sa,,
"Hannu sa ya axa saman cute lip dina yafara xagaye shi da dan hunnu sa,
"Nifa ba matar aure bace,kamata yayi kayi ma matar ka na gida irin wannan tambayar bani ba,
"su suka tsaya masa axuciya yana maimai tawa a ,i have t do something bafore its late ya rayama xuciyar sa,,
"Har lkc da yake wannan tunanin bai dauke hannu sa daga lip dina ba,sai ma cigaba yayi da yawo da hannu sa saman fuska ta,,
"Kuka na fashe dashi don ni nagaji da wannan abu da ya Ahmad ke mun,
"Maimakon yaji taisayin kuka da nakeyi ,saima kara sanya baki sa da yayi ciki nawa yafara tsotsa cike da haushi kala maina ,bai tsaya yayi dubi da yarinya ta taba koh shekaru na,
"koya na lakari na da halitta nace da Allah ya bani,wanda bashi kadai ba koh wani ya ganta a suturce koh badile sai yaji wani yanayi na daban,,
"Balle shi da yake da yake da yagiya aure na ukku,
"Saida ya tsotse baki na son ransa har saida yayi ja kamin ya cire nasa daga ciki,,
"ya dauki some mint kamin ya daidai ta kansa,
"yamike tsaye ya nufe kofa har ya kai baki kofa,
"yajiyo inda na xauna ina kuka kamar raina xai fita,
"A duk lkc da yaji ina wannan kuka yana tsintar kanshi cikin yanayi mara dadi amma ba yadda xaiyi wannan shine daidai,,
"ciki muryar sa mai dadi sauraro yace ida nakara xuwa gida nan aka ce kinfita xuwa wani gun batare da yarda na ba sai kigane kuraki yana kaina ya saka yayi ficewar sa"
"Mugu Allah ya isa min wlh baxan yafe maka mugutar da nake ,saida nayi kuka na mai isa na kamin na fito da part ina share hawayen,
"lkc har anfara kiran sallah magrib,ba kowa parlour ,direct dakin ramlarh na nufa,lkc ita sallah takeyi,nima alwalla na dauro ,na gaba tar da tawa sallah,
"har dare ba wanda yayi mgn ina na tsaya nima haka bance komi,saima canji da naga gun mommy wani nishadi ke sauko wa saman fuskar ta,,
"ba komi yasa mommy fara'a ba sai mgn da ya Ahmad yafada mata ya da kuma wayar da tayi da yaya ta
____________________
"Lkc ya tafi har nayi sati daya a garin Abuja kula ta musamman mommy ke bani,haka ma lkc da abbu ya dawo shima kula ta musamman yake bani,saidai wani abu daya da yake damun sa kuma yabar ma xuciyar sa
"Ciki lkc na hatta da structure na body na ya canxa idan ka kalle ni sau daya sai kayi mar marin kara kallo na,
"Tun lkc da naga Najib ban kara gani sa ba har xuwa yanxu,duk da yadda na gansa tare da macce bai sa xuciya ta yake ce shiba saima wani son sa nake ji na linkuwa a xuciya ta,
"Haka ma ya Ahmad bamu kara haduwa dashi ba tun wannan lkc ,shiya sa muke sheke ayar mu son ranmu,duk da mommy nasa muna idanu a duk kan abu da mukeyi,
"Mussan ma mani da take ganin ina da aure dan ta,
"Abubuwa na musamman mommy ke koya mun ciki hankali da hikima,da yake mommy ta iya tafiya da mutum,shiya ba kawo komi arai na ba,
____________________
"A nashi gefe ma aiki ne yayi masa yawa a office,ga rashin lpy da lunba keyi taki shan mgn taki bari suxo asibiti ta rame ta tayi haske sosai saboda yawa amai da takeyi,
"Hatta shi kansa Ahmad ya rame,komi shi yake mata tunda ga wanka brush everything ma ,tausayi take bashi
"Gashi 3 week masu xuwa xaiyi tafiya xuwa swizland ,xaiyi taking dinsa almost to 9 mouth,yasa koda lpy lubna qlw baxa taba balle yanxu da bata da lpy,,
___________________
"Tunda muka tashi muke shirye shirye ni da ramlarh don xamuje wurin dinner karfe goma na dare ,munyi lalle da yake bani kitso cos koh anyi xai walwale ,nayi retouching dinsa sai sheki yake yi
"Haka ma ramlarh tayi nata,
"tunda mukayi sallah isha muka hau shiri ,ni banyi wani heavy make up na dan shafa powder da eye kajal sai kuma pink janbaki da na saka,
"Material ne golden da akayi wa dinki dogowar riga muka saka sai head ja da muka saka,
"Munyi matukar kyau ba na wasa ba,duk wanda ya kalle mu sai yayi sha'awar kala kallo,
"sai kamshi turare mai sanyi da yake tashi a jiki mu,
"koda muka fito ammy na xaune tana kallo ,ko ita sai da ta yaba kyaun yan matan nata,
"kuddi masu yawa ta danka muna,
"Muna fitowa harabar gida mota na parking ciki compound din gida da yake ban san mai mota ba yasa ban kawo ya Ahmad ke ciki ba,
"Ganin ramlarh ta tsaya yasa nima tsayawa ganin wane ne mamallakin wannan aljannan duniya,,,,

_Tnx for d prayer,ngd ngd sosai👏_

_Vote_
_Comment_
_Share_
_Follow_

_Ar needed reader's_

_Asmaluv💋_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now