NIDA YA AHMAD

5.1K 387 23
                                    

*🌺🍒NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*53~54*

"Tun bana jin tsoro har nafara ta kurewa wuri daya,
"ba alama ya Ahmad,
"Tun ina gane me ake fada aciki tv har na dawo kallo kawai na keyi amma bana gane komi,
"daga karshe ma sai na kashe tv gaba daya na koma bedroom,
"Tun ina matse hawaye har na saki kuka na xauna gefen kafa ta na saki kuka,
*** *** **
"lkc da ya dawo karfe daya na dare gare su,lkc nikoh har naci kuka na mai isata,
"bai zata aiki na kaisa haka ba,gaba daya hkl sa naga stubborn baby sa,
"Hannu sa rike da leda farare guda biyu ,parlour ya ajiye su,ya xarce bedroom,tunda parlour yake jin sauti kuka na,
"Nan take yaji xuciya sa tayi rauni,jin kuka yake kamar ana suka masa mashi a xuciya,
"Ahkl ya bude k'ofa,ya shigo,hannu sa yayi folding saman kirjin sa ya jingina da k'ofar,
"Can wurin gado ya tsin kayo ni na saka kaina acikin cinya ta sai kuka nakeyi,
"jin dan k'ara bude kofa da najiya yasa ni d'ago kai na a tsorace,
"ban sauke ido na ba sai saman fuskar ya Ahmad,ganin shine fa da gsk ba gixo yake mun ba ,
"bansan lkc da na mike da gudu na nufe wurin sa,yana ganin haka ya bude mun hannu sa na fada saman lafiyayyen kirjin sa,nasaki kuka"
"kasa cewa komi yayi yana jin kuka nawa sosai kamar ana watsa masa wuta a jiki,
"jawoni yayi jikin sa sosai, yafara shafa baya na ahkl,
"Nikoh sai kara sauti kuka na nayi don na tsorata sosai,
"rank'afowa yayi daidai tsawo na ya axa kansa saman wuya na yafara mgn guda guda wada tasa ni jin yanayi na daban ,
"koshi kansa dake yinta jin yayi gashi jikin sun mike,
"Shiiii yafada murya a sark'ak'e ,kamin ya dauke bakin sa da saitin kunne ya maida saman fuska ta,
"Gaba daya hawayen dake kwance saman fuska ta sai da ya goge su da bakin sa ,bayan yagama ya hade bakin mu wuri daya ya shiga kissing dina a hkl"
"Saida yaga kafafu na na rawa kamar xan fada ya cire bakin sa daga cikin nawa,lkc har kalan idanun sa sunja xuwa ja,
"Duk da har lkc bamu hada ido dashi,
"Ahkl yace muje kici abinci nasan kina jin yunwa,yafada yana kokarin janyo fuska ta ,sun yake mu hada kwayar ido dashi,
"Da sauri na rufe idona,duk ina son kallon nasa amma bansa abunda yasa nake kasawa ba,
"Murmushi ya saka yaja hannu na muka fito parlour,
"Shi da kansa ya dauko plate duk da har lkc ina rike dashi ni ala dole tsoro nake ji,
"Sedai ya kalle ni yayi murmushi,
"Gasassa kaxa ce irin ta su ta swizland wanda taji kayan lambo sosai sai kamshi ke tashi,
"Duk wannan kamshi da kaxa keyi bai burge ni ba sai roban ice creams da nagani wanda yasa na kwalgan miyo"
"Murmushi ya saki lkc da yaga ina kallon ice cream din amma sai yayi kamar bai ganni ba ya dibo nama kaxar ya kai baki na,
"Da sauri na dan kwace kaina ,na bude baki kadan nace nifa na koshi,
"Dan harara ta yayi ya kara kai nama saitin baki na da sauri na bude baki na ya saka mini tsokar kaxar,
"Kadan kada yake bani saida yaga alama na k'oshi kamin ya bar bani,
"tau tashi muje a shirya ma bacci koh yafada yana danne dry sa dake batun subuce masa,
"Kamar xanyi kuka na tabe baki,ban san lkc da nace Ya ice cream dinfa,
"Murmushi yayi yace oh na manta dauki kisha,
"Har wani dadi nake ji ,na bude roba ice cream din nafara sha har wani lumshe ido na nakeyi saboda dadi,
"mai dani yayi kamar tv sa yana kallon na cike da burgewa ,
"Ice cream yayi dadi sai wani lumshe ido nakeyi,ahkl na bude ido na sauke saman fuska ya Ahmad da ya tsuramin ido yana kallon na
"ban san sanda na furta ba sai ji nayi baki na nafadi Ya ke baxaka ci abinci ba"
"lkc har ya,mike ya tsaye ,yakara xaunawa kusa dani har kana iya jiyo saukar numfashi sa,
"Me kika ce stubborn baby?
"turo baki nayi ina kunkuni fadin nake ji wani suna stubborn ,wlh ni ba haka nanne suna ba,
"Mekika ce , da sauri nace a'a bance komi ,
"karya koh?,wlh sai kuma tayi shiru tunawa da tayi duk wanda ya cika karya dan wuta ne"
"Dan guntun murmushi ya saki ,ya mika hannu sa ya amshi rubber ice cream dake hannu na,
"Xo na baki yafada ,uhm uhm kabar shi ni na koshi,
"bai saurare ni ba ya maida ni saman jikin sa,spoon din ya dabo ya kai baki na ,mai makon ya kai baki na sai yasa farcen sa ya dibo ice cream din ya shafa saman lip,
"ya ajiye spoon din baki sa ya axa saman lip din ya shiga lashe ice cream din hada tsotsan lip dina,
"haka ya kama yi har ya shanye kin gin ice cream din da na rage,
"lumshe oly eyes dina nayi ina jin sanyin eye cream din na ratsa jiki na,
"Shi da kansa ya dauke ni bai direni koh ina ba sai toilet,
"cikin bathing bulb,da sauri na bude ido na,
"turo baki nayi nace nifa nayi wan....ban ida ba naji ruwa sun sauko min saman jiki wanda ya sani sakin raxanannar ajiyar xuciya,
"Ganin ya Ahmad na kokarin cire kayan jikin sa yasa ni saurin rufe ido na na kan kame jiki na wuri daya,
"Shi ya cire kaya jiki na ,duk abunda yake ina ji amma na kasa bude ido,har aka gama wanka da ya dauke kusan 1 h ana abu daya"
"Towel ya dauro ya daura min da kan shi,kamin ya dauke guda ya daura shima,
"shi ya dauki ni xuwa ciki daki ya ajiye ni saman bed,
"Saida ya fara shiryawa ,sa an ya dawo inda nake xaune har yanxu ido na a rufe,
"dogowar riga ya saka min ya dauko hijab ya saka min ,sai alkc na bude ido na,
"Shi yajamu sallah ,bayan mun kare kowa yayi addu'a sa,
"na riga shi ta shi na cire hijab din na haye bed ,
"blanket naja na rufe jiki na har xuwa fuska ta,
"Saida duk yayi wani abu da yaxame masa,jiki yayi kamin ya kwanta bacci yayi,
"bed din ya haura,hannu sa rike da phone ,alama dai xaiyi wani abu,
"kwanciya yayi ya jawo ni jiki sa ya axa ni saman kirjin sa ina jin sa nayi shiru yanxu abun nasa yabar bani mamaki,
"kara message din yaji shigowar sa yasa shi barin abunda"
"Abunda wanca na farko ya fada masa haka ma ammar ya rubuta masa,shima yaga wannan suna a boyayyen shafin ta,saide shi ammar yace yana ganin kmr komi na is important to her,,
"Saida yanxu yana son yasan full meaning din BCA,
"Gyada kai yayi kaman Ammar yana gaban sa,shi yanxu xuciyar sa tafara bashi BCA kunyi yace koh private company,dole cikin su ya xamo daya,
"Fitowa yayi yana kokarin kashe wayar call ya shigo wayar sa,
"sunan da ya gani kan screen din ne yasa shi dan xaro ido kmr wanda yaga abu tsoro,ba koh komi yasa shi yin haka ba sai don baiyi tsammanin ganin call din ba a daidai wannan lkc ba"
"Hakan bai hana shi daukar wayar ba ya kara saman kunnen sa ya lumshe ido sa yana kara jawo ni jikin sa,,,,,,,Cos ya dauka nayi bacci,
"nadai lumshe ido na ina jin lkc da yafurta BCA,Nima kalmar na maimai ta ,haka kuma naji kalmar batayi mun dadi ba sai ma ji nayi gaba na ya buga,,

🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀ Muje xuwa fa har yanxu bamu shiga cikin lbr ba😍😍😍

Vote
Share
Comment
Follow

Ar all needed

Asmaluv💋

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now