NIDA YA AHMAD

3.7K 311 93
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*BY ASMERHLUV*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE*

*121~122*

بسم الله الرحمن الرحيم

"Kai tsaye ya shiga parlour da sirariyar sallama wadda shi Kadai yasan yayi abun sa,,,
"Abunda yayi arba dashi ne yayi mugun kadar shi nan take jijiyojin kansa suka hirda idanun sa suka rikide xuwa ja kallo daya xakayi masa kasan yana cikin facin rai
"Da karfi yayi samu yahada kalmomin nan yace stop da wata irin kara wadda tasa gaba daya mu biyu muka kai duban mu idan Ahmad ke tsaye yana huci,
"Cike da maxan taka ya karaso inda muke tsaye muna kallon sa kmr xai tashi sama ,ya rikoh wuyan riga isma'il da wani irin mugun karfi ,har saida nan take idun isma'il suka fito,,,cike da bacin rai Ahmad yayi bude baki yace matar tawa kake kokarin tabi indeed wlh yafada a tsawa ce yana kare shake wuyan isma'il da abun yaxo masa a bata,,,
"Wai miye haka ne Ahmad nafada ina kai hannu don son cire hannu Ahmad daga wuyan isma'il still baki na biye shiro ba duk da a matukar tsora ce nake,
"Wata uwar harara ya doka min wadda tasa nayi saurin ja da baya,amma da yake baki na kyakya yake mun sai cewa nayi amma ay wannan hauka ce koh hauka irin........tastas naji saukar marin da yasa naga duniya ta juye gaba daya ,har ganin nakeyi ina wani juyi kmr sabuwar mahaukaciya,
"Hakan baiyi masa ya rikoh wuya na da iya karfin sa yana fadin nine ke hauka nabeela ya fada yana girgixa ni da iya karfin sa,wadda yasa ni sakin dan marayan kuka na kasa mgn sai girgixa kai nakeyi tsabar a xabar da nake ji,
Ba kalle inda isma'il yake yana famar tauri hade da kallon ikon Allah,
"Ahmad da iya karfin sa ya rikoh hannu yana ja na kmr wadda yasamu tunkiya,jana yake da iya karfin sa ,ni koh sai turje wa nakeyi,
"Bai xarce dani koh ina ba sai sakiyar parlour inda ammy ke xaune tare da abbu(wanda bai jima da dawo wa)
"Yayi wulgi dani a sakar parlour har saida nayi kaura da center table dake cikin parlour nan na kara sakin wani wahalla taccen kuku,,
"Da sauri koh nace a tare ammy da abbu suka mike suna tambayar lpy, lpy qalau kuwa Ahmad me tayi maka ,amma ina xuciyar yan maxa ta kawo iya wuya ,kasa cewa komi sai nuni yake dani yana so yayi mgnr sai ga hawaye sun suxo a fuskar yan maxa😁,,
"Wai me yake faruwa ne ammy tafada tana kallon dukan mu mu biyu,
"Kasa mgn dukan mu mu biyu sai kuka da koh wannen mu ke yi inda ake jin nawa Ahmad koh sai hawaye ke sauko musu k'asa,
"Ammy ganin sun maida ita shasha yasa ta isa gaban Ahmad batayi wata wata ba ta dauki Ahmad da wani marin,wadda yasa shi saurin dago da kansa yana kallon,,,baxa ka fadamin abunda tayi maka ba koh sai na kara xabga maka wani marin sa'an xaka dawo cikin hankalin don naga alama baka cikin sa,,
"Abbu na tsaye yana kallon su yana naxarin yaran guda biyu dukan su,
"Ammy tasan in shekara xatayi tana masa mgn tunda har ta mare shi bai girgixa ba tau baxai mgn ba haka yasa ta koma wuri na ,da tun lkc da aka mare Ahmad nasha jinin jiki na sai ajiyan xuciya nake sauke wa guda guda,
"Ta mikar dani tsaye tana share mun hawayen fuska ta ,sai alkcin abbu yayi mgn da cewa bata ruwa tasha haka koh akayi ammy ta dauko gorar ruwa ta bani banyi musu ba na amsa gorar ruwa nasha bada yawa ba na mika mata gorar ruwa ta ajiye,,
"Xaunar dani tayi gefen ta itama ta xauna gefen abbu,akaro ba biyu da abbu yayi mgn inda yace sai ka samu wuri ka xauna,anan baiyi musu ba ya xauna inda yake tsaye,
Abbu ya dube nabla yace yarinya ta sanar dani abunda yafaru kada ki boye mun komi,,kinji
"Ba musu na kwashe abunda yafaru hadda shakure ma isma'il wuyan da yayi komi saida nafada ,,
"Girgixa kai abbu yayi ya maida kallon sa ga Ahmad wanda yanxu shima abbu yake kallon yace haka ne Ahmad,,
"Maimakon yaba abbu amsa tambayar sa sai cewa yayi abbu matata fa naga wani k'aton banxa yana kokarin taba ta,,,
"Kai dalla rufe ma mutane baki shi aka tambaye ka ne ammy tafada tana hararan sa,,
"Kallo abbu ammy yayi alamar tayi shiru,,
"Matar ka fa kace Ahmad,ka taba ganin inda mutum ya sake macce sa'an ya dawo yace kuma matar sa ce,
"Cike da rudu yace wa aka sa ka abbu
"Kada ka maida mutane shasha ,ko don kaga ina binka da lalama xaka dauka abun da wasa ,
"Wlh Abbu ni ban saki taba tayaya ma xa'a na saka matata da nake so,
"Atare ammy da abbu suka kalle Nabeela don jin karin bayani,
"Hawaye na silalo wa saman fuska ta nace wlh ammy da abbu ya sake ni,bari ma naxo na mike hada dan sauri na,,,
******
"Xaune take yau satin ta guda da falkawa amma ba wani sauki tattare da ita ,,tun lkc da ta falka bata da mgn sai fadin ya sake ni ,tun aunty Aisha bata dauki abun serious ba har dai abun ya fara bata tsoro,don ta dauka xafin ciyo ne
"Hakan yasa ta xauna ta rikoh hannu lubna wadda ta rame sosai ba abunda ake gani sai manyan idon ta da suka kara fito hawaye na silalo mata cikin ido
"Nikam lubna wa ya sake ki ne aunty Aisha ta tambaye ta cike da damuwa,
"Ai kmr Aunty Aisha tafama lubna abunda take ji ta fashe da kuka ,wanda nan take tauri ya sarkafe ta sai ga jini ya fulbu lowa ta cikin bakin ta da hancin ta
A 360 aunty Aisha tafita sai gata ta dawo tare da doct har biyo sai kuka take tana fadin su taimaka su ceto mata rayuwar yar uwar ta kada subari ta rasa ta ,,,su dai basu ce mata kala ba sai ixni da suka bata tafita waje ,,ba musu ta fita nan suka duk kufa ceto rayuwar lubna da har yanxu jinin na fitowa ta hanci da baki,,,,,
********
"Closet na nufa inda nasan na ajiye envelope dinnan cikin sa'a koh na gan sa nan take koh na dauko ta hannu na shaking ga gaba dake wani irin beating da sauri da sauri na fito kmr laka,ammy na mika ma envelope din na koma na xauna ina jiran jin abunda ammy xata fada ammy da abbu tamikama don itama baxa ta iya karan tawa ba,
"Wani tashin hankali ya tsince kansa wadda ya rasa ma'anar jin sa ga wani bugawa da gaban sa yakeyi da sauri da sauri,,,
"Abbu yafara krt abunda ke cikin paper bayan ya walwale ta,,,ga abunda ke dauke cikin paper,
"Assalamu alaikum
Nasan a duk lkc da wannan takardar ta iske ku baxa tayi muku dadi ba amma ina so kiyimun uxuri saboda wani dalili da nabar ma kaina ni Ahmad Muhammad Ahmad na sake Nabeela saki daya idan tasamu muji tayi aure,,
"Tun farko da aka fara krt paper yaji halbawar gaban sa ta tsanan ta har yake jin kmr tar watse masa musamman lkc da abbu yafara fadin sunan,
"Wata irin xabura yayi ya iso wurin da nake xaune ina kuka, nabeela waya baki wannan takardar,kifada musu gsky?,kada ki cuce kan ki,ya jero muna tambayar a jere،
"Wlh wlh ni ba wanda yabani ita sai kai ,kai ka bani ita da hannu ka ,kara koh ni har bakin gate din gidan lkc da duk wani mahaluki na bacci,,bayan wannan lkc da mahallin mu ke ikon sa yana saukar muna da ruwan sama,Ya Ahmad ina manta da koh wace rana a cikin RAYUWA TA BAXAN MANTA DA RANA BIYU BA WLH WANNAN RANA TANA DAYA DAGA CIKIN IFTILA'IN RAYUWA TA,na ida mgn da kuka mai tsuma jiki,,
"Sosai yaji jikin sa yayi sanyi ya kasa tabuka komi , mgnr da abbu yayi ne ya dawo dashi cikin hankalin sa ,koh ma ka xauna inda kake abbu ya fada ba wasa cikin mgnr sa,
"Nabeela,na'am abbu , Nabeela na'am abbu,Nabeela na'am abbu ,sau nawa nakira ki sunan ki abbu sau ukku na bashi yawwa yafada yana gyada kansa,
"Magan ganun ki ka dai su isa su fahimtar da mu abunda yake ranki nasan idan na baki Xabi ba xana xakayi ba don haka amatsayi na na uba gare ki yau ba sai gobe ina so ki kirawo wannan saurayin dake xuwa inda kike kice masa nace ya turo magabatan sa,,,, amma abb....abu ya katseni da sauri yace bana son jin komi daga gare ki na gama mgn ta,,,,
"Me abbu yake nufi Ahmad yake nufi me abbu ke son cewa ba dai yana son raba ni da Nabeela ba ?Indeed😁
"Ahmad abbu ya kira shi a k'aro na biyu,firgigit ya dawo daga duniyar tunanin da yalola ya amsa da na'am abbu,,
"Kara kiran sa abbu yayi a k'aro na ukku namma ya amsa amatukar hankali tashe,
"Umarni nake baka basha wara ba yau yau ba sai gobe ba dayar matar ka kaje ka dauko ta ka maida ita gidan ta....a matukar tsora ce Ahmad ya dago da kansa bai san lkc ya furta na sake ta fa abbu,,,,,
"Atare ammy da abbu suka maimai ta kalmar shahada mai kace Ahmad ka sake ta fa kace da tayi maki mi ammy ta tambaya tana rike baki,,
"Batare da tunanin komi ba ya kwashe duk wani abu da yafaru har ciyon mommy da duk wani abu da yafaru yafada masu ya ida mgnr yana jin haushi da tsanar lubna sun linku a xuciyar sa,,,
"Dukan su jikin su yayi sanyi musamman Nabeela,amma duk da haka bai hana abbu cewa da tafada maka abunda yafaru kayi bincike,
"Girgixa kansa yayi alamar a'a,
"Alhamdllh abbu yafada yace tunda kace saki guda kayi mata yau yau kaje ka maida auren ka da ita ai koh albarkacin diyar ta taci,kaji nafada maka
Bayan ya kare saida ya kara jaddada ma nabla cewa tafa fadama isma'il yana gama fadin haka ya bar parlour ammy ma ta mara masa baya ya rage parlour daga Ahmad sai nabla,,,,,,,

#nida ya Ahmad
#vote
#share
#comment
#pray
#follow
#so mai tsuma jiki

Ana mugun tare💕💕💕

Asmerhluv ce💃💃💃

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now