NIDA YA AHMAD

4.1K 323 61
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*113~114*

"Adaidai wani babban gida sukayi horn ba bata lkc aka wangale musu gate suka shiga cikin gidan.parking sukayi a harabar gidan,
"Kallon lubna da tayi xurfi cikin tunani tace muje koh , firgigit ta dawo daga tunanin tana mai sakar wa yayar tata murmushin yake,
Haka suka fito a jere suka doshe cikin gidan......
*******
"Complete kayan bacci ne a jikin sa yumna kwance saman kirjin sa tayi bacci,wayar sace a hannu sa ya na juya wayar,,,agogon dake sakala a bangon daki ya kalla karfe 9 gare su can hakan na nufin Nigeria xai kai almost to 11,
"Contact ya shiga yayi dialing number da akayi saving da my choice,nan take koh wayar ta shiga,
"A daidai lkc ina dauke da iftinan wanda ke famar tsala kuka kmr wadda aka dirka ma duka ,da ker na samu ta lafa tana kwance a kafada ta ina shafa bayan ta ,adaidai kuma lkc waya ta dake gefe ta dauki ruri,
"Bambi takan wayar ba saida na shimfede iftinan ,xuwa wannan lkc kiran ya datse....rigar bacci dake jiki na na gyara ,
"Adaidai kuma wannan lkc kiran ya kara shigo ,,,,,daukar wayar nayi ina mamakin wa yake kira na yanxu,
"Tsaya wa nayi ina kallon number don de kam taba nan bace hakan yasa naki daukar kiran saima datse kiran da nayi na kashe waya ta ,na gyara ma yarinya ta kwance nayi muna addu'a ,nan take bacci ya kwashe ni,,,,
"Sosai Ahmad ya shiga tashin hankali ganin na datse kiran ,koda kuma ya kara gwada kiran yaji ta switch off,,,sosai yake jin jikin sa wani iri har yake jin ya kasa bacci,adaidai wannan lkc message ya shigo masa waya,
"Da har xai kin bude message sai yaga number kuma message din bana MTN bane yasa shi bude message yafara krn tawa,,
"Assalamu alaikum,how ar u Ahmad nd my dota yumna dafatan kuna lpy,,nasan laifi na agare ka ba karami bane,amma har gobe baxan goshe rokon ka gafara ba ,na rokeka da Allah Ahmad ka yafemen laifin da nayi maka koh xan samu sassaucin kuncin da nake ji Ahmad,daga karshe ina mai rokon ka da kayi mun alfarmar haduwa dake ina son na sanar maka abu mai muhimman ci Ahmad,,,ina mai maka fatan alkhari
Lubna Abdallah😫
"Mstww yaja tsaki wani turnukin haushi yaji ya lullube shi ,sunan ta kadai baya son ji a kunnen sa balle wani abu da ya dangane ,koh daya baiji digon tausayin ta ba ,yumna dake jikin sa ya cire ta ya gyara mata kwanciyar ta ,ya shiga toilet alwalla ya dauro ya shinfeda sallaya yafara gabatar da sallah,,,,,,
******
"Dadin karbar da yan uwan mamar su sukayi musu yaba ta damar yiwa Ahmad message ,saide har wuce war one hour ba reply ,har bacci ya dauke ta bata sani ba a hakan ,,,,,
"Dama Aunty Aisha tayi bacci ,kuma gidan yan uwar mamar su xasu kwana,,,sosai suka sha kuka ita da yan uwan nasu,
******
"Da safe nayi wanka na na shirya cikin riga da skirt din atampa mai ratsin ja sosai nayi kyau da ka ganni kaga mai danyen jego,nayi sharr dani nayi cool fresh,,,,
"Yarinya ta na dauke da hannu na ina kallon ta kamannun ta sakk uban ta ,fari kawai ne bata dauko na uban ta ba ,sosai tafi su Abyaz da Abyan kyau,,
"Wani abu sosai nake ji idan na kalle ta koh na kalle twins ,amma nafijin wannan abu akan ta sosai yarinyar ta shiga raina ,koh don an same tane ba cikin jin dadi ba,,,
"Fuskar yarinyar na shafa a fili na furta Allah ne kadai yasa zaki shigo duniyar nan my princess,nafada yana shafa kumatun yarinya ta ,,,waya ta ta katse min yanayin da nake ciki sakamakon kiran da ya shigo waya ta,
D same number jiya ce ,har kiran yayi kusan tsinkewa sai nayi deciding na dauka don jin wa yake kira na may be ma Aunty Jidda ce,hakan yasa nayi picking call din na kara kunne na,
"Wani dadi yaji ya mamaye shi har bai san lkc da ya sauke sanyayyen a jiyan xuciya ta , tare da furxar da iska ,wanda hadda samin lumshe ido ina tunanin wanene wannan ?
"MY Choice yafada cikin sanyayyen murya har yana jan muryar sa ,,
"Kalmar da ta doshe kunne wadda ta hadda samin abu biyu faduwar gaba da tuna wanda ke kirana da wannan sunan
"Koh a cikin bacci na naji wannan muryar xan gane wanda yake da ita,,
"Kmr flash abunda ya faru baya ya fadomin ,ban san lkc da na ja uban tsaki har wani huci nake saki,
"Mai makon yaji haushin tsakin da nayi nasa sai lumshe idon sa da yayi yana jin wani yanayi mara misultuwa yana taso masa ,,,,
"My Choice yakara maimai tawa ban amsa ba saima kashe datse kiran da nayi ina jin haushin kaina na daga wayar danayi,,,
"Wasa wasa kullun sai ya kira tun abun na damu na har na datsa ma abun a yar tambaya daga karshe ma sai na kashe wayar gaba daya na kai na ajiye,
"Sosai yake jin dacin kin daga wayar tasa da nakeyi ,daga karshe ma sai yabar samu,
"Inda a dayan gefen koh lubna kullun sai ta turo masa message,kuma duk na ban hakuri ,da naiman alfarmar su hadu ,koh da sau daya bai taba yi mata reply,,
"Shirye shiryen dawo sukeyi inda yumna ta kare shan maganin ta ,kuma yanxu muryar ta nafita sosai.Amma koda sau daya bata tambayar lubna ba saide kullun sai tayi masa mgn nabla da twins ,sosai idan tana bashi lbr wasar su yake tsin tar kansa cikin nishadi ,sai ya xamo yanxu basu da aiki sai firan twins,,,
"A gefe na shirye shiryen xuwa zaria nakeyi nida princess dina xamu je gida shan kunu munyi arba'in,,
"ZEENARHT hankali na shigar ta sosai islamiya ma tare suke xuwa da ramlarh wanda aka kawo laifen ta satin da wuce,a kullu sai ta dauko sim dinda tayiyayin yiwa Ahmad message da shi je takeyi kmr ta tura masa sako amma sai takasa xuciyar ta kwabar ta tana mata tuni da abunda yafaru da ita ,a duk lkc da ta tuna da abunda ya faru da ita takanyi kuka mara misultuwa,
****
"A yau ce ranar da Ahmad xai dawo yau kuma xanje zaria,lkc da jirgin su ya sauka lkc muka kama hanyar zaria daga ni sai princess dita bada twins ba,
"All ready driver da excort dinsa suna jiran sa a airport direct gidan su ammy aka wuce dasu ,
"Ammy tasan da xuwa sa hakan yasa ita da kanta ta shirya musu lunch da kanta,
"A harabar gidan akayi parking yafito hannu sa dauke da baby sa mai km dashi ,
"Lkc abyan da abyaz basa nan suna islamiya tare da ramlarh da zeenarht,
"Sosai mommy tayi murna dan nata da kuma jikanyar tata duk da taga Ahmad ya rame sosai duk dama yana cikin Calvin Klein extreme slim fit blue suit sun boyar da ramar sa ,
"Hannu ta takai saman fuskar tana fadin boy wat is wrong with gaka koh yadda ka rame kuwa,kayi rashin lpy kuwa?ammy ta jero masa tambayar nan a jere,
"Murmushi yake ya sakar mata alto yumna na hannu ta yace
"Ammy kuna min wulakan ci me xai hana koh na rame yafada yana sakar mata murmushi,,,
"Bai bata damar mgnr yace ammy let me fresh up i will back later yana fadin haka ya wuce side dinsa ,ammy ma tabe baki tayi kwata kwata bata gane abunda yake nufi ba,,,,
"Misalin karfe 4 da yan mintu na Ahmad ya shigo side din su ammy sanye da jallabiya,
"Lkc kuma su abyan sun dawo don dama karfe 3ake tashi,
"Hakan yasa suna parlour sai guje guje sukeyi , balle yadda suka ga yumna yanxu tana mgn hakan yasa duk suka har gitsa parlour,
"Tunda ya doso parlour yake jin surutu ,tsaye yayi ya jin gina da wall yayi folding hannu sa yana kallon yaran sa cike da sha'awa ,sai wasan su suke hankali kwance ba wata damuwa dasu,
"A hkl ya ida shigo parlour dauke da sallama ,hakan yasa suka taya cak da abunda sukeyi ,
"Yumna kadai ta isu wurin sa ,duka su biyu ba wanda yayi yun kurin nufo shi saima son cigaba da wasan su da sukayi kallon su yayi ya dauke kansa kmr yayi kuka ganin yadda yaran nasa suka nuna koh in kula gare shi duk da yasan ba laifin su bane,,,
"Shafa fuskan yumna yayi can ciki yace friends(basu da wani tseraya wurin tsawo sai ka xata ma yan wari ne),din naki baby basu iya oyoyo ba da gaisuwa ne,
"Dry tayi kamin tace let me call dem
"Jawo hannu su tayi kamin tace musu meet my abbie ta danka hannu koh wannen su cikin na Ahmad tana murmushi
"Murmushi Ahmad ya sakar musu yana jin wani sanyin rahama na ratsa shi,
"Xaiyi mgn ammy ta sauko tana tambayar meke faruwa,bai ce komi ba kuma bai sake hannu su ba,
"Wai miye haka boy ka kama hannu yara koh wane abun sukayi maka ne?ammy tayi mata tambayar tana add'ar Allah kasa yaron nata ya dawo cikin hankalin sa,,,
"Tsare Ammy yayi da lumsassu idon nasa ,a ransa yana cewa da ba ammy bace da ya sakar mata b'akar mgnr ,,
"Amma sai ya dake kmr xaiyi kuku yace ammy tambaya ta kike koh naiman sani?🤔
"Dakkuwa ta sakar masa tace don abbun ka naiman sani nake yi kaji,
"Abun bai kai can ba ammy ganin nayi NIDA YA YARA NA amma kike mun wannan tambayar idan na rike hannu su laifi ne,,,
"Hamdala tayi a xuci amma a fili tace yaran ka Ahmad koh kafara shaye shaye ne ban sani ba ?,xaka saki hannu yaran nan koh sai na xabga maka marin da xaisa ka dawo cikin hankalin ka imma shaye shaye kakeyi,
"Dole ya sake hannu su ,yumna kuje wurin aunties dinku kuyi wasa kinji ,yana kallon yaran suka haura sama,ba halin taro su
"Ajiyar xuciya ya sauke ya maida kallon sa gun ammy da ta xauna saman daya cushion ta maida hankalin ta ka caukan kan TV dake aiki,
"Tashi yayi ya dawo k'asa ya rikoh kafafun ammy yafara mgn,,
"Ammy nasan nayi laifi ,laifi mafi muni ammy ,ammy kuyafe min koh nasa mu sassaucin abunda nake ji ,wlh wlh ammy duk abunda na aika ta ba tare da sani nayi shi ba ,ammy kuyafe mun sai ga hawaye sharr saman fuskar soja,,,,
"Sosai ammy taji tausayin sa amma baxa ta bari tausayin sa ya rin jaye taba ,,
"Ni akayi wa laifi son,ni bakayi mun laifi ba ,kafi sanin kowa kayi wa laifi don haka bani xaka rok'a ba suxa ka naima gafara tana fadin haka ta janye hannu sa ta bar parlour,,,,,
"Wasa wasa har akayi 2 days baiga nabla abun na damun sa sosai duk inda zai ganta ya duba bai ganta hakan ya kara saka shi damuwa,,,
"Damar sa daya yanxu yaran su nayi masa mgn saide basa shige masa sosai kmr yadda yumna ke shige masa ,,,, kasa hkr yayi ya kira ramlarh ya tambaye ta ina Nabeela anan take fada masa ita ma bata san inda take ba koda ta dawo islamiya bata ganta ba (ammy tace idan ya tambaye ta ina nabla tace hakan),,kasa mgn yayi sai nuni da yayi mata alama tafita,,
"Har akayi one week bai ganta ba kuma kwata kwata bai kawo tana zaria ba sosai abun yake damun sa ,
"Wata safiyar rana Ahmad na xaune a harabar gidan yumna na kwance jikin sa sai twins dake buga ball ,kallo yaran yake yana so sake dashi kmr yadda yumna ta sake dashi yana cikin haka dan kareriya mota ta shigo gidan ,gaba daya hankalin sa ya mai suwa ga motar don ganin wa xai fito cikin ta,
"Ihun da twins suka buga atare suka nufe motar da gudu tun mamallakin mota bai fito ba ,yasa Ahmad
"Sai Ahmad ya dauka lubna ce ciki hakan yasa shi sakin murmushi dadi,,,amma me sai yaga sabanin haka ,a tattare suka rungume kyakyawan matshin mutumin da yafito,
"Fuskar sa dauke da murmushi ya dauke su d'aya bayan daya ,
"Saida ya mika musu tsarabar da ya tafo musu da ita kamin ya nufo wurin su Ahmad da ya tamke fuska ba alamar rahama a fuskar nan tashi,,,,

Muje xuwa

#nida ya Ahmad
#vote
#share
#comment
#follow
#pray
#so mai tsuma jiki

Ana mugun tare💕💕

Asmerhluv ce❣️❣️❣️

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now