*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*
*[ROMANTIC LOVE]*
*87~88*
"Wanka nayi na saka doguwar rigar material komi da sauri nakeyi sa ba karamin matsowa nayi ba,son kawai nakeyi na ganni ina cin tuwan,
"Inda na ayi tuwan nan na iske sa sai da na dauko gorar ruwa daya da cup sa'an na dawo parlour na xauna,,
"Haka kawai ina kallon tuwan naji xuciya ta ta tashi kmr ba ni nayi shi ba da sauri na aje bowl din da ker na iya kai kaina toilet nafara kwararo amai ba kyakkyatawa,
"Nasu mu na wanke jiki na ,ina fitowa na fada saman gado ina maida numfashi kmr wanda tayi tsairan gudu,,tun ina numfashi guda guda har bacci ya dauke ni,,
LUBNA...!!!
Wani irin makokon bakin ciki taji ya turnuke ta har da dan guntun hawaye sai da suka xubo Mata ,akan idon ta komi ya faru tana nan labe cikin coating ,da dan gudun ta tafada daki don kiran mommy,,
"Wani murmushi dadi ta saki tana mai fadin xaki halaka ta nima xan halaka ki,, zeenarht tayi wannan mgnr cikin xuciyar ta
"Bayan wata daya...,!! ,ciki na sosai ya taso ,saide yanxu na rage kasala sosai ina iya yima kai na komi,gashi yanxu ya Ahmad baya xama gida sosai due to aikin da yayi musu yawa shi da Ammar yanxu haka baya kasa yana Canada suna wani meeting acan a kuma yau Aunty amnah tace xata kawo min xiyara,
"Hakan yasa tunda safe nake mata shirya shirye ,
****
Zeenarht..!!tun lkc da taxo gidan ta lura da yadda lubna ke son kuddi a rayuwar ta hakan yasa ta kuddur ta wani abu a xuciyar ta ,
"Yanxu haka waya take da mommy inda naji mommy na tambayar ta da kina ganin babu matsala zeenarht?
"Wlh mommy babu matsalar komi ,don baki yadda tafi fita kuddi akan mijin ta ba da yarinyar ta da duk wani abu dat is important to her,nasan kan komi xata iyayi akan kuddi,
"Kuma bayan haka mommy ay kin san nafi kowa son cigaban ki baxan kawo muku abunda xai kawo cikas a kungiyar ba ,kin san yadda nake so ki ta karashe mgnr a shagwaba ,
"Murmushi mommy Larai tayi kamin tace xanyi shawara zeenarht komi ake ciki xan sanar dake ,tau my sweet mom..tafada tana murmushi kasa kasa.. mommy larai ma murmushi tayi
"Sun dan dauke lkc suna waya kamin daga baya suyi sallama,
"Juya wayar dake hannun ta takeyi , sanyayyen murmushi na fitowa daga kyakyawar fuskar ta ,wanda na kasa gane name ne,kamin a hkl can kasan murya tace sai na kassara rayuwar....sai na kaskantar dake kin dawo ba komi ba..duk tanayi fuskar ta dauke da murmushi ,.
"LUBNA koh ba karamin da muwa take ciki ba,cos lkc da ta fada ma mommy banci abinci ba sai vomited na kamayi ,ranar ba karamin fada tasha ba sai daker tasamu mommy ta hakura ,ba abunda yake kara cin ta har yasa ta dan fada kmr kada mommy ta fada mata cewa boka yace baxa su samu cikkaken aykin da suke so ba har sai aljanin sa mai suna ifiritu ya dawo xasu samu aiki cikin sauki sai kuma na da wata 7xai dawo,
"Hakan ba karamin haushi ta jiya ba har yasa ta cikin damuwa gashi mommy tace baxa acan boka ba cos kada aje can a rasa gaba daya ,gashi dai yanxu har anyi wata daya,,,lkc har Yumna ta fara iya crawling , duk ranar da Ahmad yake dakin lubna ,nabla tare suke kwana da yumna ,shakuwa sosai ta shiga tsakanin su da yarinyar ,komi yanxu ita ke mata , some time yarinyar koh wurin lubna bata son xuwa,,,,,
"Misalin karfe 12 pm amnah taxo gidan namu tarba ta musamman ta samu a wuri na ,
"Koda taje site din lubna a hankade ta kalle ta duk mgn da amnah naxatayi mata sai taga dama take amsawa,
Koh dar amnah bata jiya ba cos she No's dat hakan sai ya faru,
"Gsky naji dadin xuwan amnah sosai ,ta kara sanar dani abubuwa sosai masu muhimman ci da ya kamata nasi ,bata koma gida ba sai kusan 6....
"A gurguje hiliss😏,a halin yanxu ciki na yana wata na tara gata kula ba wanda ban samu ba a wurin ya Ahmad da ammy sai de abu daya dake daure mun kai daya yadda gaba daya halayan lubna sun canxa koh office ma yanxu ta rage xuwa abunda ban sani ba koh,,,
***Flash back , mommy Larai taxo gidan mu lkc koda taxo ya Ahmad baya nan ni kuma munje hospital,
"Anan mommy Larai ta sanar da lubna abunda da ya kawo ta ,
"Batare da komi ba, ba tare da wani tunani ba ,jin an ambace kuddi nan take tayi na'am batare da shawarar kowa nata ba,,,
"Cikin lkc kankani lubna ta canxa ,karya ta kara habba ka ,yanxu ji take koh Ahmad baxai gwada mata kuddi ba saide su tafi tare,
"Shima kansa Ahmad mamakin inda take samu kuddi yake tambayar duniyar nan yayi mata amma tace kuddi ta na na gado(koda ma dad dinsu ya rasu)
Aka raba aka basu ,ba wai ya yadda bane amma ya kale ta ne yaga iya gudun ta ,da ba don gudun xargi ba da koh aikin ta sai tabar xuwa,
"Ganin kmr Ahmad bai yarda da ita ba yasa ta sayar da motar da take hawa irin ta Ahmad ta sayi karamar ta ,kuma ta rage duk wani abu da takeyi don gudun xargi,,,
Wannan kenan!!
"Tunda safiyar yau lahadi na tashi da ciyon baya da ciyon mara ,time to time ina ji an dan sakara ne ,,amma duk da haka ban nuna ma kowa ba ,a lkc ma ya Ahmad tare muka kwana ,sai na ajiye hakan abunda muka....ne,,,,,
"Har Ahmad ya fita ban nuna masa yadda nake ji ba ,hakan na daure nayi wanka na kwanta,
"Haka ma da dare da ya shigo yimun saida safe ban nuna masa yadda nake ji ba ,duk da ma alkc bana ji kmr yadda nake ji da safe,yaso yayi notice din kmr banda lpy ,amma na ki sanar masa , ina nuna masa ba komi hakan dai ya bani drugs dina ya gyara min kwanciya ta ya rage mun wutar dakin yaja duvet ya rufe mun jiki na xuwa wuya na ,,
"Kiss ya sakar min saman lip da goshi,yafita , lumshe ido na nayi ina jin ruwa na xubo min ta kasa ,wanda tun daxo suke din digowa,na saka pad yafi biyar,,
"A hkl bacci ya dauke wuraren a suba na falka sakamakon a zababben ciyon mara,
"Saukowa nayi saman gado ina dafe da mara na kasa tabuka komi sai nishi nake sauke kewa a wahalar ce,
"Da ker na iya daukar waya ta nayi dialling number ya Ahmad ,but wayar a kashe take ,(duk xaiyi bacci sai ya kashe phones dinsa)
"Jifa nayi da waya dafe ciki ganin yadda jini ke tsilala,duk ya lalace inda nake tsaye,
"Daidai lkc da saurin kiran sallah asuba yake tashi lkc na kuda takawo gangara ,wanda alkc duk wanda ya ganni sai na bashi tausayi,
"A daidai lkc kuma na tsantalo babys dina guda biyu wanda suka xo atare na suna tsala kukan su na babies ,alkcin Ahmad ya shigo dakin don duba koh na tashi sallah a suba ,cos shi har ya dawo daga wurin sallah
"Jin sautin kukan babies da yake ji yasa shi ta kowa da sauri ,
"Kallon babies yayi dasuke tsala kuka da ni dake dan gefe gab da babies ina sauke numfashi cike da wahala.
"Har yanxu cike yake da mamaki yarasa abunda xaiyi ga kuma yadda babies ke kuka ,kallo na yayi kamin yace my choice me xanyi yanxu?
"Dan kallon sa nayi kamin nace nima ban sani ba kakira doc nafada can ciki cos idan ba kusa kake dani ba baxa ka ji abunda nace ba,,
"Fita yayi da sauri bai jima ba ya dawo, ya rasa yadda xaiyi wa babies dake kuka ya kasa daukar su gashi koh cibi ma ba a yanke ba ,
"Koda taxo bata tsaya komi ba tayi duk wani abu da ya kama ta tayi wa mai jego da babies nan ta shirya babies tsaf jikin overall mai kwari sosai ,koh wannen su hannayan su a dunkule
KAMU SEDANG MEMBACA
NIDA YA AHMAD
RomansaHOT ND A ROMANTIC LOVE STORY,IT'S ALL ABOUT LOVE AND CARE........