NIDA YA AHMAD

4.8K 478 31
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*BRILLIANT WRITER'S ASSO*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*39~40*

"Lubna Aisha takira ta!da sauri ta da katar da Aisha dafadin ,Am not ready da xan fara tara yara by dis time Aunty Aisha,so kirike duk wata mgn da xaki fada yanxu
"Amma lubna kin fasan wannan shine damar ki ,Wace dama nidai Allah xan xubar da wannnan ciki cos banga amfanin sa ba,
"Keee Aunty Aisha ta daka tar da ita ciki tsawa wlh kinji na rantse Lubna kina xubar da ciki nan,Kamar a gaban mommy akayi komi,tana fadin haka tabar office din cike da baccin rai halin lubna tana so tab'a da musu deal"
"Kuka lubna ta fashe dashi,tana jin haushi kiran da tayiwa Aunty Aisha,
"Kamar ita xa,ace ta dauki ciki,ta kula da cikin ta yaya,even her self don yaxamo dole ne take kula da kanta,da xata samu everyday or i should said any time da xata samu wanda xaiyi mata wanka makeup da duk wani abu daga jikin ta xata so,
"Ba irin abu da yafi kona mata rai kamar aganta da cike taje office,tayaya xatayi aiki da ciki,tana mutukar son aikin ta xata iya barin koma miye akan aikin ta,ai kuddi sone duniya,idan bata da so ba wanda ya isa ya kalle ta bare har yaso abun ta xata haifa,haka yasa ta dauke aniyar duk wani hali da xata shiga sai ta xubar da ciki nan,
"Batama kalle inda doc yake ba, tafito daga office din,parking lot ta nufa ,ta shiga mota ta bar hospital,,
_____________
"Dago da oly eyes dina nayi na sauke saman face dinsa cike da mamaki,A hankali sa bayama gare ni saima kokarin picking call da yakeyi,,kuma lkc ya bude mota yafito,ina ganin haka nima na bude na fito
"wani murmushi na saki jin yadda kida ya garwaye hotel din,
"Xaimu shiga ciki hall din wasu maxa naxo wurin sa daga yadda suja murmushi friends dinsa ne,haka yasa na sulale na bar wurin ba tare da sanin sa ba,,
"Wow gsk wurin yayi kyau sosai,can wurin gefe na hange su ramlarh,wurin su na nufa kai tsaye,
"Kai matar babba yaya ina kika tsaya tun daxo shukrah tafada tana kunshe dry ta,,
"Raurau nayi da idanu na alama xanyi kuka na tambaya kaina koh waya fada mata inada aure?kilama yanxu kowa yasan ni matar aure ce yar karama dani,,
"gsk ancuce rayuwa ta,
"Rikoh hunnu na shukrah tayi bata ma lura da yanayi da nake ciki ba sai wurin bride dake rawa ana musu liki ta nufa,
"Murmushi Amaryar ta sakar min,nima na mayar mata,Juya hannu na shukrah tafara,Wai inyi rawa ,duk da kidan na shiga jiki na bai hana ni nuke kai ina murmushi nace baxanyi ba na murguda mata baki"
"Oh! haka kika ce ?bari nafada ma aunty miemie kinxo aure ta baxa kiyi taya ta murna ba,
"tasake ni ta juya xata wuri Aunty miemie,da sauri na rikoh hannu ta tunawa da nayi lkc da tafara gani na kwanar da ta nuna min,tun kamin nayi mgn shukrah dallah sakarni tunda baxa kince baxa kiyi ba,sorry xanyi Amma sai kin fara,
"Ay ba matsala indai rawa ce,nan shukrah tafarawa ,
"A hankali nafara motsa jiki na ina rausaya jiki gashi wakar na shiga jiki sosai,kamin kace lkc wurin ya ciki da masu liki maxa da mata baka ma hangoni ,ganin yadda jama'a suka xagaye ni, nan na kara kaimen rawar tawa ,kowa dake wurin na burge shi,,
"A hankali ya shigo cikin hall din cikin takon kasaita,daidai lkc da ya rage daga ni sai wani guy a ciki yana kokarin riko hannu na,
"Kamar ance ya dago da blue eye dinsa yayi,nan yayi mugun gani
"lkc har dan saurayi ya rike hannu na yana juyawa,rawa tayi dadi banma san na yarda vail dina ba,
"Kasa gaba yayi balle baya wani irin abun yakeji yana taso masa,nan da nan yanayin sa ya canxa ya dawo sakkk general dinsa,
"Cike da bacin rai yafara rakowa ciki fili rawar,idan kaga yadda yake tafiya,u will think dat wani abu gud ne xaiyi wurin,
"Kamar ance na juyo,karaf muka hada ido dashi ,wani kallo yake sakar muna wanda nakasa gane wani type ne yake mun,
"Da sauri na wance hannu ,na juya xan sheka Amma kamin na xula kafa daya ,ya cakoh hannu at d same time ya sakar ma guy dinnan mari saman fuska,wanda ba kowa ke gani ba sai bride ,cos guy din ya baso fili,guy din bai dauke hannu sa ba saman fuskar sa ba ya Ahmad ya kara sakar masa"
"cike da mamakin wanene wannan da xai mare sa ,bai san shi waye ba ne,baki guy din ya bude xai kara mgn ya kara jin saukar wani mari saman fuskar sa,
"Lkc kuma anfara cin abinci so ba wanda ya lura da abunda ke faruwa sai amarya da ango,sanin halin Ahmad yasa shi kallo dramer don shidai yasan ba ramlarh bace"
"Cike da taikici saurayin yace kai dan gidan uban waye da.....bai kai karshe ba yaji saukar biyu ajere,
"Kuka nafashe da shi ganin yadda fuskar saurayin nan ta koma,da karfi yaja hannu muka bar dan saurayi da mamaki,,
"Da karfi yake jana har tun tube nakeyi,yajefani ciki mota,ya xagaya ya shiga,
"Driver yaja mota mukabar hotel,baka jin sautin komi sai huci da kuka na dake tashi sannu,,
"Wata irin tsawa ya daka min wadda bani kadai ba har driver saida ya dan sake kan sitari,
"Wlh idan bakiyi mun shiru tun cikin motan nan xan halaka,
"Tambayar kaina nayi nace tuni mi.....bai ida tambayar tawa ba naji lafiyayen mari guda biyu saman fuskata,
"wanda yasani sakin uwar kara ,nan take numfashi na ya dauke diff,
"Dauke hannu sa yayi saman fuska duk da baiso mari na ba,har akawo gida bai kalle inda nake,baima san na sume masa ba,
"Ba abunda yake tunawa sai yadda guy din ya rike hannu na yana rawa,
"Wani turnikin bakin ciki yaji ya mamaye shi,hannu sa ya dankame ,ganin yake duk guy din yashi banxa dai bai halaka dan banxa ba ya sakar ma hannu sa naushi,,
"daidai lkc driver yayi parking,
"juyowa yayi don cewamun nafita yaga ganni lagwabe da kai ,hunnu ya axa saman wuya na yaji bana numfashi,
"Dan guntun tsaki yaja cos da ya kalle ni guy din nan yake gani,
"Isa yakira da driver ya amsa da yes sir! koshi har yanxu a tsoro ce yake, bani ruwa yafada a takaice ,
"Sir ba ruwa a ciki mota nan bari na samo,bai tsaya jin komi ba yafita da sauri,
"Bai dauke time ba ya dawo,bai shigo ba ya mika ma sa ,ruwa
"Ruwan ya xuba min su gaba daya saman fuska ,wanda yasa ni saki numfashi
"Na sauke oly eye dina saman fuskar sa dake murtuke,ay ban san sanda na kara sumewa ba,
"Da kansa yayi cike da haushi,ganin na kara sumewa gashi ruwa gaba daya ya xube mun su,,
"Da ba don wani abuba da yabarni cikin mota nan yayi tafiyar sa,
"its only one way ya rage masa yayi don na tashi,kuma bashi da choice dole ne yayi haka,,
"kamar wanda yaga kashi haka ya dauke ni ya daura saman lab dinsa,bakomi fa yasa shi haka ba sai don fa guy din ya rike hannu na sai kace rike jiki na yayi,,
"Bakin sa yasan ya cikin nawa ya rike mun hanci da hannu sa yana mun blowing wind dinsa ciki nawa,saida yaji motsin falkata ya cire baki sa ciki,
"Bude na nayi ,a hankali nafara kulle su ,da sauri yace Wlh kina kulle idon nan ,Allah sai kin kwana cikin mota nan,,,,,,,,

_Kusan Allah reader's both Whatsapp and wattpad idan banga comment da vote ba xan kara rage yawan page🤷🏾‍♀_

_Share_
_Follow_

_Ar oll needed_

_Asmaluv💋_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now