NIDA YA AHMAD

4.3K 375 79
                                    

*🌺🍒NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANE*

*INSTAGRAM@BYNERH _AUGIE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*125~126*

"Saide ya kai gidan ammar sa'an ya kira shi da waya yace masa gashi bakin kofar gidan sa,ay nan Ammar yace basa nan sunyi tafiya,,,bai bari ammar ya ida mgnr da yakeyi ba ya datse kiran da matsiya cin gudu ya koma,shikan wace irin rayuwa ce yakeyi haka babu inda xai dafa yaji dadi Allah gani ga reka ka na kawo kuka na gare ka yafada lkc da yayi parking a parking lot,, fitowa yayi yana tafiya baya ma kallon gaban sa aza kafafun sa kawai yakeyi ,karaf yaji yayi kaura da abu ,wanda yasa ya dago da kansa cike da jidali,ganin wadda ke gaban sa yasa ya kasa cewa komi sai kallon ta yayi na second 20,koh sannu babu ya raba ta gefen ta xai wuce da irin sauri ta rikoh hannu sa cak ya tsaya amma bai jiyo ba,
"Hakan yasa na kwanta ta bayan sa na sarkafo hannu na ta cikin sa na saki kuka(dama shi tazo nai ma)
"Jin kukan nawa yake kmr ana watsa masa ruwa masu xafi a xuciya,wani irin so nake wa yarinyar nan ne?yafada cike da jin haushin kansa,,
"Sautin murya ta ta doke kunnen sa inda nake fadin pls Am sorry ya Ahmad kayafe min wlh ina sonka kaji nafada ina kara kwantar da kaina a bayan sa,,,sosai yaji dadin abunda nace hakan yasa shi sa hannu sa
" ya cire hannu daga jikin sa ,ya juyo wani kallo yake mun wadda na kasa gane ma'nar sa
"Miye amfanin son da kike mun yafada a tsawa ce ,wanda yasa ni shan jinin jiki na har ina kame jiki na wuri daya,
"Nace meye amfanin sa ya kara maimai ta mgn cike da bacin rai,duk da haka baiyi shiru ba ya cigaba da fadin,
"Koh kin xata son da nake miki baxai barni nayi rayuwa da wa'inda ke mun son gsk ba ?
"Ni Ahmad Ya nuna kansa na dade da watsi da duk wani abu da ya dan gance ki don haka koh a hanya kada ki nuna kin sa yafada yana ka rabowa inda nake tsaye kamar mutum mutumi,
Kmr ya shige cikin jiki na don har iya jiyo yadda xuciyar sa ke halbawa fal fal,
"Bakin sa ya kai saitin nawa kmr xaiyi kissing dina amma sai yafasa harshen sa yasa ya laso lip dina ,
Murmushi yake wanda yafi kuka ciyo yace Allah ya bada xaman lpy yana fadin haka yayi gaba yana jin sa tamkar mutum mutumi ,yana kuma tambayar kansa da me yasa ya aikata haka,
*****
"Kasa gaba nayi sai kuka da na saki,meke shirin faruwa dani ne haka,meyasa nake yawan shiga halin rayuwa ,me yasa na kara fashewa da kuka,,
"Don kmr ma wani yaganni yasa na mike nayi hanyar baya naje can naci kuka na har saida na godewa Allah,hakan yasa na kamu da matsanan cin ciyon kai,
______________
"Wasa wasa mahaifan isma'il suka xo naiman auren Nabeela abbu kuma ya basu tare da yan uwan sa , atakaice nan suka yi duk wani abu da xa'ayi idan xa'ayi auren musulma,nan take kuma suka saka rana nan da wata daya,
"Idan nace muku tashin hankali da na shiga ba xai misultuwa ba ,abu biyu suka hade mun wuri daya ,
"Ya Ahmad kwata kwata baya shiga hara ka ta bayayi mun mgn duk wani abu da yaji bance ni baya shiga hakan ba karamin saka ni tashin hankali yayi ba
"Gefe isma'il ma haka kullun cikin tambaya ta yakeyi mai yake damu na me akayi mun me nake so?amma na kasa bashi amsar tambayar sa,
"Wata rana idan yayi mun tambayar nan sai naji kmr nace masa yaje ya iske abbu yace masa ya fasa aure na ,,amma ina baxan iya cewa isma'il haka ba cos yayi mun taimakon da baxan taba manta dashi ba ,Zan iya sadaukar da farin cikin na gare shi,,, Abunda ke kara bani haushi da Ahmad irin yadda koh sau daya ban taba ganin ya dauke iftinan ba koh har yanxu bai yarda yarinyar sa bace? Hakan yasa na dauki aniyar yau sai na kai masa ita don inji me xaice,
★★★
"Ammy bata nan zeenarht da ramlarh suna daki ,hakan yasa na fito sanye cikin doguwar riga material ,ina dauke da princess a kafada ta ,na nufe part din Ahmad,
Parlour ba kowa ,haka yasa na nufe bedroom,
"Shirye yake complete cikin kayan sa riga da wando hannu sa rike da phone yana jujjuya wa hade da kada kansa daga gani baya jin dadin momment din da yakeyi,
"Sallama nayi amma bai amsa ba don dai ni kan banji ya amsa min ba,kuma koh girgixa baiyi daga inda yake ba,
"Durkusawa nayi a gaban sa ina kallon sa amma bance komi ba,rasa me xance nayi , gashi Ahmad koh kallo na baiyi ba,
"Rasa me xanyi nayi sai kawai na kama hannu princess na mursuka ay nan take ta tsangala kuka,wadda yasa duka mu biyu muka kalle ta kmr ban san me na ay kata ba,
"Kallon yarinyar yake ya kasa dauke idon sa daga gare ta ,idan har ba gixo idon sa ke masa ba yarinya dashi take kama toh baby wacece wannan?
"Kasa hkr yayi ya sauko da saman gado shima ya durkusa hannu sa ya kai saman fuskar yarinyar da ta kure shi da ido tana murmushi tana so taka hannu ta saman fuskar shi,ba tare da komi ba ya amshe yarinyar daga hannu na,
"Can na tsinkayo muryar sa yana tambaya ta yarinyar wace,
"Nima ba tare da komi ba nace yarinyar wace in ba taka ba,
"Wani irin kallo yayi mun mai dauke da ma'ana kala kala ,kamin ya maida kallo sa ga yarinyar yana jin wani son ta da kwanar ta na shiga koh wane lungu da sako na xuciyar sa,
"Har na debe tsammanin jin mgnr sa ,naji yana fadin ban taba tsammanin tsanar tawa da kike mun ta kai haka ba da xaki iya killa ce mun yarinya ta ki kasa nuna mun ita amma bakomi laifi nane,,
"Saide ina mai farin cikin sanar miki ba yaro na koh yarinyar ta da xaki je da ita gidan sokon mijin naki,nd ki fada masa ya fita har kan yara na don wlh Allah xan iya nakkasa shi ,,,don haka fuck off from my room yafada yana nuna min kofar ,,,
"Ba tare da komi ba na mike na fita cos naji ciyo sosai abunda,
"Shi wane irin mutum ne ,nifa akayi wa laifi amma wai don tsabar jijji da irin nasa sai ya dauko wasu mgn mara sa kan gado,,
"Ay nima bace wa akayi baxan iya rayuwa saida kai ba,na fada harda murguda baki sai ka jira kaga idan na kara shiga sabgar ka,
****
"Ahmad fa da gsk yake don da dare tun ina jiran naga princess amma ba alamar ta har bacci ya dauke ni,da safe ma ba alamar ta haka ma da rana don da safe saida na tatse abinci nata don kr yayi yami,,da naga fa dgsk ne naje na sanarma ammy abunda ke faruwa,cewa tayi na tafiya ta k'ar na damu dashi idan ya gaji shi xai mai da ita da kansa,
***
Can koh gefen Ahmad sosai yarinyar ta sake jiki dashi hakan yasa ya kira nanny dake kula da yumna lkc da suna gida yace mata taxo gidan su dama tasan gida,da safe koh taxo,,idan yaga yarinyar tana jin yunwa xai kai wa wannan nanny tayi feeding dinta da madara ,idan ta kare ya dawo da abinsa ya ci gaba da kula da yarinyar sa ,haka yasa su twins da yumna yace musu maxa suje su kwaso kayan su su dawo part dinsa🤣🤣🤣
(Wayyo Allah ciki na Ahmad fa ba da wasa yake ba😂😂😂)
"Haka koh akayi su ammy nabla ramlarh,da zeenarht sai ganin sukayi su yumna na kwaso kaya daya bayan daya 🤣sunayi part din uban su dasu ,basuyi wa kowa mgn ba😁
"Ammy dai ita abun dry ya bata don haka dry ta tayi son ranta ita da su zeenarht,,,
"Amma ni kam hanci da ido na saki ina kallon ikon Allah,daga karshe ma ammy cewa tayi ramlarh ta kama musu kwashe kaya hadda na princess aka hada,,,
"Nidai kullun idan na tashi sai na tatse abinci nata don kada yayi yami don ban tashi yaye yarinyar tawa ba,,
******
"Tun daga ranar bamu kara ganin koh kurar su ba komi can sukeyi hatta da abinci basa ci anan ,haka islamiya ,boko duk shi yake kaisu ,daga sun dawo kuma suna part dinsa ,wasa komi duk can sukeyi abinsu ba wani damuwa a tattare dasu
"Oh Ahmad ba wasa al'qur'an,
******
"Bikin nabla da isma'il na kara sowa inda yanxu saura sati biyu ,ammy takanas ta dauko ma gyara tasa aka fara gyara nabla ta waje da ciki,amma kallo daya xakayi mun kasan ina cike da damuwa,dauriya ce kadai irin tawa,
"Gefen Ahmad ma haka take dauriya ce kadai irin ta namiji,gashi abbu ya matsa masa kan duk inda lubna take yaje ya bin ciko ta inba haka ba sai ya bata masa(koda ma yace masa koda yaje gidan su gate man yace sunyi tafiya amma bai san kasar da suke ba yaxata abbu xai yadda)sai yaji sabanin yadda yaso,,,

Egypt....!!!!

Enough is for a while..!!I said banaso but still dey refuse to stop,hummm duk wanda koh wanda tayi min copying novel dina ☝️hha u will understand wat I mean but if u ar wise or smart,,,u guys know ur self

#nida ya Ahmad
#Vote
#share
#comment
#pray
#follow
#so mai tsuma jiki

Ana mugun tare💕💕💕

Asmerhluv ce💃💃💃

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now