NIDA YA AHMAD

5.3K 443 42
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

_Kashedinku da abubuwa 2 domin suna gadar da abubuwa 2_
~_Yawan rantsuwa tana aukar da kaffara_
~_Da yawan magana tana aukar da k'arya ,kuma kashedinku da bayyanenku ya sab'a wa b'oyenku_ .

*51~52*

"Bayan mun kare cin abinci duk dashi bai ma ci ba,saida yaga ina kokarin vomiting dinsa ya kyale ni,
"sau keni yayi daga jikin sa shi da kansa ya kwashe kaya ya kai su kitchen,inda ya barni xaune nan ya iske ni,
"Banyi aune ba naji anyi sama dani,wanda yasa ni tashi kurma ihu,
"Da sauri ya hade bakin mu wuri daya ,bai dire ni koh ina ba sai saman bed,ya cire baki sa,
"Jalbiyar dake sanye da ita ya cire,ya dawo daga shi boxer da farar singlet,singlet ya cire ya dawo daga shi sai boxer,
"Inda nake xaune na kulle ido gam ya dawo,
"Guntun murmushi ya saki ya hau gadon ya jawo ni jikin sa ,rigar yake kokarin cirewa nayi saurin rike hannu sa,
"Hannu ya jaye ya cire rigar koda ma bana sanye da bra na b****bs dina suka bayya, na dawo daga ni sai pant,
"Wata irin runguma yayi wadda yasa muka sauke ajiyan xiciya tare sakamakon body contact da muka samu,
"Da sauri na bude ido cos jin yadda ya matse ni sosai ajiki na,
"A hkl na mayar da su na lumshe,duk da haka baiyi masa saida ya maida ni saman kirjin sa
"A hkl yake mun mgn cikin kunne kmr mai rada yace,ba komi xanyi miki ba kiyi bacci ki ,i just need ur temperature,
"ban ce kala ba na kara lafewa ajikin sa ,blanket yaja ya rufe mana jiki ,ba wani jima ba bacci yayi awon gaba dani,
"Ya jima yana dan naxari kamin shima yayi bacci,,
___________________
"Nigeria,bayan ta tabbatar da fitan ya Ahmad,tayi dialing no.da akayi saving da My Besty ringing daya akayi picking call ,sai ta dan yi mata raha irin na abokani ,
"Nidai kitsaya kiji abunda xan fada miki kin cika min kunne da surutu
"kefa haka kike wannan mijin naki ya koya miki miskilanci ,idan kaxo koh dry baxai iya yimaka ba,
"ke naji dai kitsaya ki saurare ni,
"ina jinki kawa,saida ta dauke a jiyar xuciya kamin tace besty ciki ke gareni har na tsawon 5 ,kinga yadda ya maida ni koh,the worst thing ma mommy tasan da ciki kuma she is saying dat duk na xubar da ciki bata ya femin hakki ta ba"
"all does basa dameni ba ,ina son na xubar da cikin yau basai gobe ba ta karashe mgn da Sakin kuka"
"Baxa ayi haka ba besty yanxu kibari ganin xuwa ,xamu samo mafita,
"datse kiran tayi ta fada saman gado tana sakin kuka mai xafi,,
** ** **
Shi yariga tashi daga bacci ,har kuma lkc ina kwance saman kirjin sa ,duk na makale masa ,
"Murmushi ya saki lkc da yaga yadda na shige jiki sa ,sai bacci na nakeyi cikin kwanciyar hankali,
"Ko karin janye ni yayi daga jikin sa ya maida ni saman bed
"Bargo yaja ya rufemin jiki ,
"pick ya sakar min saman lip ya dan shafe gefen fuska ta ,ahkl yace my born stubborn baby,
"Wanka ya fito daure da towel a west dinsa sai daya da yake goge jikin sa,
"lotion da vaseline ya shafa ma jikin sa ,3 quarter trouser ya saka da t-shirt turare ya fesa ma duk wani ilahiri na jikin sa ,duk wannan abubuwan da yakeyi a gaggauce yake yinsu"
"Parlour yafito direct kitchen ya nufa ya hado coffee ya dawo parlour ya xauna,yasan yanxu a isa turo masa binciken da yasa ayi masa,
"laptop ya jawo yayi on,koda koh ya bude sakon ya shigo,Tsaff ya tsaya ya karanta sakon sai karkada fafu yake yana whispering din coffee a hkl,,
"Laptop din ya janye gefe,yajawo wayar sa dialling no.ba yayi ,ringing daya aka dauka,
"Duk da salute din da yake masa bai tsaya sauraron sa ba ,sai ma tambaya da ya jefo masa,
"Ya akayi duk wasu important things nata private ne ?,
"Sir ni ma nayi mamakin haka cos gaba daya Abubuwa nata private ne ,
"Sai Abu guda da nagani kuma nakasa gane meaning din kalmar,
"Wace kalma?Ya Ahmad ya tambaya shi yana kara kara kwantar da kansa saman cushion,
"Naga a wani boyayyen shafinta ta rubuta *BCA*,nayi bincike amma nakasa ganewa,
"BCA ya maimaita kalmar,
"Cikin murya sa me tafiya cikin kwanciya hkl,yace inaso kafara bibiyar duk wani abu da takeyi ,i will handle d rest
"Ok sir!yafada yana salute dinsa,dip ya kashe wayar sa,
"kalmar yakara maimai tawa yana so ya gane full meaning dinta amma ya kasa,
"No ba da akayi saving da My friend yayi dialing ringing daya xuwa biyu ya dauka,
"hello my man aka fada a dayan ban garen,
"Ahkl yace Ammar kana jina ,Eh ammar ya ansa masa ,yana kuma jin yadda Ahmad yayi mgn yagane mgn mai muhimman ci xaiyi"
"Inaso kafara min bincike akan Captain Najwa el nasir,[Ammar cbi ne kuma brigedier ne]
"and inaso muhadu a uk next week me xuwa,amma ina so kafada min ko wacece ita a yau"
"ok!yanxu xanyi ,gud sai najika ,ya datse kiran,
"tashi xaune yayi ya dauki mug din ya dan sha coffee kadan ya ajiye mug din yana furxar da iska mai xafi,,,,,BCA ya kara maimai ta kalmar ,duk iya dindigin sa yakasa gane me take nufi
___________________
"Koda raheela taxo har lkc lubna na kwance inda ya barta tana rusar kuka,
"tana ganin raheela ta mike xaune da idanun ta da sukayi jawur kamar gauta,
"zauna wa itama tayi saman bed din ta rikoh hannu lubna ,sai da tayi mata kallon tsafff kamin ta sauke ajiyar xuciya,
"mgn tafara kamar haka nasan bazaki ji dadi abunda xance miki ba ,amma ina so kiyi naxari kamin ki xartar da hukunci ,
"Lubna kada ki xubar da ciki nan,da sauri lubna ta dago red eye dinta ta axama raheela,
"bakin ta har rawa yakeyi wurin fadin kina da hkl kuwa raheela ,koh kema kinsa mu tabin hankali kamar su mommy?
"Murmushi karfin hali raheela ta saki kamin tamike tsaye tana fadin kiyi naxari lubna ,ki tuna wannan shine na farkon ki baki sani ba koh xaki kara samun wani ko baxa ki kara samu ba,,
"ke da bakin ki kike fada min yadda Sojan naki ke son yara ,baya haka ki tuna .......har xata fada afili sai kuma ta fasa taxo saitin kunnen lubna tafada mata"
"Dafe kanta tayi dake sara mata tace xanyi shawara,
"kiyi mai kyau laheela tafada tana murmushi,
"besty u should make sure kin kira soja naki kibashi hkr,lubna bata ce komi ba sai kara kwanciya ma da tayi,
"laheela bata jima ba tabar gidan tana kara jaddadama lubna takira Ahmad"
____________________
"Koda na tashi daga bacci banga ya Ahmad, dan tabe baki na nayi,ina mai karan to addu'a tashi daga bacci,
"bedsheet na rarama na daura na nufe toilet,Wanka nayi ko xan kara jin dadi jiki na,nayo brush na daura alwalla na dauro towel"
"wurin mirror na nufa naja stole nafara shafe shafe ,na shafa wannan na shafa wannan, koh ina na jiki na saida na feshe da turare,
"trolley ta na bude na rasa kayan da xan sawa ,can dai na jawa riga da wando na saka kamar na bacci,nasa kama kaina hula
"parlour nafito amma ba kowa a parlour ,wurin tv na nufa na kunna kallo,saman 3 star na kwanta na maida hankali gaba daya ga tv,,,,,,,,

Reader's miye ma'anan BCA 🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀ A wasa brain

Duk wanda ya gane xan bashi kyauta ta musamman 🤸🏻‍♀🤸🏻‍♀

Vote
Share
Comment
Follow

Ar all needed

Asmaluv💋

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now