NIDA YA AHMAD

6K 432 39
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED MY BOY AYMAN*

*57~58*

"Fridge dake cikin parlour na dauko ruwa da cup na ajiye mata gaban ta,kamin nace mata tabari naxo,murmushi ta sakar min tana cewa ba komi,
"Bed room na shiga na cire kayan jiki na ina mai tunani koh ina yaje tunda safe,
"Bani da mai bani wannan ans yasa na shiga toilet nayi wanka nayi duk wani abu da ya ka mata nayi, nafito daure da towel ina goge kaina xuwa wuya na,
"Cikin Australian gown wanda tabi lafiyar jiki na sosai, na gyara gashi na sai kamshi mai dadi ke fitowa koh wane sashe na jiki na"
"ina kokarin fita naji xuuuu(vibration na tashi cikin dakin)
"Da sauri na jiyo a tsoroce,
"direct inda naga hasken na nufa,
"na kai hannu na dauka wayar a kuma lkc kiran ya tsinke
"Cikin xuciya ta na raya koh man ta wayar yayi oho,ina ko karin maida wayar sai naga small short paper ajiye"
Dauka nayi na karanta ga abunda ke ciki
_Take gud care of ur self my stubborn baby i will back_
"Sai kasan da aka rubuta wata xata xo ta kula dake, me da paper nayi na aje,
"Nafasa ajiye phone din na fita da ita,
__________________
"Lkc da ya kira yaxa ta har time din ina bacci shi yasa bai kara kira ba,
"Da fitan su basu xarce koh ina ba sai wata shaharar skull wanda ake ji da ita a swizland,
"Yanaso ya gama komi na nabla kamin yayi facing din aikin sa,yana so yayi komi da kansa,
"Cikin mkr sukayi parking cars,,Nan suka firfito kamin su bude masa kofar yafito,
"Kafar sa yafito kamin ya fito da gan gar jikin sa,
"Kallo daya xakayi masa ka gane hutu ya xauna a jikin sa
"Shine gaba sauran soldiers din nasa suna take masa baya,
"Dai shiga office din suka tsaya shi kuma ya shiga ciki,
"Duk wani Abu da ya kama ta ayiwa new student sai da yayi mata ,Nan take kuma suka dauke ta last stage[ss3],kamin su bar mkr,
"Karfe 10 da safe suka fara meeting dinda ya bukata,basu na karw meeting din ba sai wuraren 12,,,
____________________
"Tun ina dar da matar wanda tace mun sunan ta peace har na dan sake jiki da ita ,amma gaba daya hkl na naga waya da nake kallo photo,
"Gaba daga gallery din photo lubna ne sai yan kwarori da sukayi tare da Ya Ahmad,
"Wasu photo nama basa kalluwa,wasu daga ita se cigarallu riguna ,wasun kuma kayan bacci ne"
"haka naji xuciya ta na suya har wani xafi nake jin na fito min ta hacci mu samman ma da naga wani photo da sukayi ita da Ya Ahmad daga ni photo naso na Auren sune don ba karamin kyau so kayi a photo ba"
"Bansan lkc da na kama gaba daya photo nan nayi marking dinsu na danna delete na goge su gaba daya ,har wani sauke ajiyan xuciya na sauke lkc da suka goge gaba daya,
"kallon peace nayi wanda gaba daya hkl nata naga kallon da takeyi,cikin sanyi na nace mata xan shiga ciki na kwan ta ina jin bacci,
"ok!
"bed room na shiga nayi kwanciya ta saman bed,hannu na rike da wayar ina jujjuyawa ,
"Cak na tsaya da tunani lkc da Ya Najib yafado min arai , ban san abunda yasa nakasa manta shi a cikin raina ba,duk da har yanxu ina ganin lkc hannu sa ke sanye cikin na wata,
"Duk da hk bai hanani saka no.basa a wayar ba,
"Har na axa hannu na nayi dialing no.na kasa lkc da wata xuciya ta ke rayamin nifa yanxu matar aure ce,ba komi nake da right din da xanyi da kaina ba,
"Nan take shed'an ya rin jaye xiciya ta fadin mgn fa dai xakuyi ,ba wani abu ba ki kira abun ki idan kinyi niyar yi,
"batare danyi shawara ba nayi dialing no. tashi,
"Sede kashhhh tana ringing amma ba'a dauka ba,
"har xan ajiye wayar Ya Abbakar yafado min arai,
"Duk da har yanxu ban manta muguntar da yayi mun ba,saide shima nayi missing dinsa ta wani gefe,
"Shima no. bassa na saka,kira daya xuwa biyu aka dauka,
"Kasa mgn nayi sai shiru da nayi ina jin yana famar yin sallama,yana kokarin kashe kiran
"A hkl na kira shi da hello Ya Abbakar,
"Acan daya side kasa mgn yayi saima dauke wayar yayi ya kalle number kamin ya maida saman kunne sa,
"Hello Ya Abbakar nice fa,kece wa yafada yana me son kawar da abunda yake ji na kokarin taso mata, baxai tab'a mance mai wannan murya koda koh a mafalki yaji ta,,
"Nablah cefa Ya Abbakar ashe xaka iya mantawa da kanwar da kake ganama axaba tafada a shagwabe,
" duk da halin da ya shiga lkc daya bai hana sa sakin guntun murmushi ,
"Yana cije lip din sa kamin yace
"Nablah har yanxun dai baki girma kina nan tattare da kurciyar ki,
"Jin sunan da ya kira duk da yadda jikin ta yake weak,kwance take saman jikin sa daga gani yadda take ya mutsa fuska bata da lpy, amma bai hana ta xa bura ta dago tana maimai ta sunan da taji ya am bata,
"Maida hankalin sa yayi kamin ya dauke wayar daga saman kunne sa ya maida saman kunne ummita,
"A hkl cikin murya marasa lpy tace labna,
"Cikin murna da dauki lubna tace ummita ,ashe xan kara jin muryar ku,
"Murmushi karfin hali ta saki kamin tace ke Nabla sai kace wanda aka sayar ,Aure fa akayi miki ba wani babban Abuba,
"Don de bake bace shi yasa kika ce haka,hhhh Allah ya shirye ki ,tana so ta tambaye mama da gwaggo amma taka sa ,sai can tace ummi ta ina Mama,
"saida tayi murmushi kamin tace mama da gwaggo suna lpy ,gaba daya suna kewar ki,
"Son tayi ta tambaye ta ya akayi suke tare da ya Abbakar amma takasa don tana jin sautin murmushin sa na yake,
"Sun jima suna waye kamin suyi sallama suna masu kewar juna,
*****flash back,bayan auren nabla da Ahmad ciyo mai tsanani ya Abbakar yayi,
"Ba yadda iyayen sa basuyi ba yafada abunde ke da mun sa amma ya k'afe a kan shi ba abunda ke damun sa ,ciyo dai ne Allah ya axo masa wannan lkc,
"wata rana da rana yana bacci baffa yaxo duba shi(Da gwaggo da baban Ya Abbakar uwar su daya uban su daya dashi)"
"turus baffa ya kasa shiga jin sumbatun da Abbakar keyi,
"Ba kalmar da baffa ke maimai tawa sai kalman shahada,
"Fadi yake a xuciyar sa da akwai yadda xaiyi ya raba auren NABILAH DA AHMAD da yara ba auren ya mayar kan ABBAKAR ,sai de kash matar wani bata xama ta wani,
"Kallo Abbakar yayi da yake cikin yanayi sai kara fad'in yake ina son ki nabla ina kwanar ki ,me yasa aka kasa gane ina sonki,
"kasa tsayawa baffa yayi cos Abbakar nakara karyar masa da xuciya,
"A daidai lkc da xai baffa xai fita baba Abbakar ya shigo,
"tsayawa baffa yayi har yayi parking yafito,
"gaisawa sukayi cikin mutunci,kamin baffa ya dube Alhaji Musa yace wata mgn nake son muyi ,tau tau amma mushiga daga ciki ay koh?
"Girgixa kai baffa yayi yace A'a ba sai mun shiga ciki ba,tau bb matsala,
"gyara tsayuwar sa baffa yayi kamin yace inaso sati mai xuwa a daura auren ummi ta da Abbakar,
"Idan har ba ta kura ,bana kuma son ka tambaye dalilin haka,
"Murmushi su na manya Alhaji musa yayi fuskar sa dauke da murmushi,yace Abbakar yaron kane bana waba kana da encin yi masa duk abunda kake so
"Murmushi yayi jin abunda yaya matar sa yace,
"A takaice dai week inda baffa yace xa'a daura auren week din aka daura musu aure,
"lkc da lbr ya kai kunne ummita bata ji komi ba da aka ce ya Abbakar ne mijin ta ,don ya Abbakar yana da duk wani abu na cikar xati,
"Nasiha mai xafi baffa,gwaggo,baban sa da mamar sa sukayi masa nayin tawakkali ,duk su basu masan abunda yafaru ba ,don baffa bai fadama kowa abunda yajiya ba,
"Alkawari ya dauka na yaki ce son da yakewa nabla ,xaiyi kokarin yaga ya mayar dashi ga matar sa,
"Da yake ummi ta mai sanyi ce da saukin kai duk abunda yake so shi take masa,
"Nan take yafara jin sonta nashi ga kadan kadan a xuciyar sa,
"Sai a daren jiya suka angwance,
"koda ta tashi yau ta tashi da rashin lpy mai xafi,lkc da nabla ta kira ,lallashin ta na yakeyi ta daure taci abinci,
"Duk dashi ma yasan baiyi mata da sauki,don a wannan fage ba ragwaba ne , ba na wasa bane,,
"Har kuma yanxu ummita na xuwa skull saidai an can xamata skulll,,,,,,,,,,,

Don't mind with d typing error😚

Don't forget to

Follow
Vote
Comment
Share
#Nida Ya Ahmad

ASMERHLUV💋

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now