NIDA YA AHMAD

5.3K 423 44
                                    

*NIDA YA AHMAD*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*74~75*

Tsura mata ido yayi bayama kiftawa tiryan tiryan abunda ya aikata yake dawo masa cikin brain,dafe kansa yayi da yaji yana sara masa,ga jikin sa dake shaking daga shima yana jin jiki,
"Kara kallon ta yayi ganin yadda koh numfashi batayi yasa shi furta subhanallah can cikin mako shinsa ya furta yana tambayar kansa yaushe ya aika ta wannan abun bai sani ba?
"A hkl ya dafa bed din ya mike tsaye , fridge dinda ke wurin ya bude ya jawo gorar ruwa mai sanyi amma ba sosai dinnan ba ,
"Gefen gado ya matsa ya xauna ya bude gorar ruwan ya xuba ga hannu sa yana shafa a fuska ta dake fiyau da ita,
"Shafa fuskar yake yi da ruwa ,amma ba alamar tana numfashi,nan take jikin sa ya kara mutuwa,ga ciyon da yake jin yana lullube shi,
"Har gorar ruwan ta kusa karewa nabla na kwance ba numfashi,
"Gaba daya hankalin sa yayi ko lolowa wurin tashi ya rasa abunda xaiyi,
"Sai can wata idea tafado masa wayar dake jikin dakin ya jawo yayi dialing number da akayi saving da doc Sofia,saida tayi ringing kusan sau biyar kamin a dauka ,
"Kamin tayi mgn ya riga tafadin Hy I need ur help now,block 1 line A tana jin hk ta gane mai mgnr
Cikin muryar bacci matar tace ok sir,
"Katse wayar yayi yana dafe kansa ,ya aza daya hannu sa saman kan nabla da yayi raurau da xafi,
"Kallon ta yakeyi cike da so da kwana kamin ya cire hannu sa daga saman for head dinta ya tashi tsaye towel ya jawo ya daura ya shiga toilet dinda yake cikin bedroom din,
"Wanka yayi ya tsalkake jikin sa yafito daure da towel wurin drawer ya nufa ya jawo riga da wando ya saka,
"Wurin bed din ya dawo ,a hkl ya dauke ni ya axa saman shoulder sa ,daya hannu ya xare bed sheet din dake shimfide ,
"Rigar da ya dauko ya sanya mun ,duve dinda ke ajiye gefe,
"Beyi komi ba ya shimfida inda nake kwance ya maida ni kwance,ya dauke bedsheet din da yayi sharaf da jini ya saka a washing machine ,lkc da yafito wayar sa tayi ringing bai tsaya dauka ba yafito
"Kofar ya ,farar mata ce ta dan manyan ta amma ba irin sosai dinnan ba , tana sanye cikin doguwar riga ,sai lap court da ta axa sama,
"Shine gaba tana biye dashi abaya har suka iso cikin dakin ,yayi mata nuni da nabla dake kwance,
"Direct wurin da nabla ke kwance ta nufa ,hannu ta axa saman goshi lubna taji shi raurau da zafi, dauke hannu ta tayi ,nan tafara mata gwaje gwaje nan take ta gano abunda ke faruwa,
"Kallon oga nasu tayi dake tsaye yana kallon duk abunda ke guda na ,tayi masa mgn tace sai an saka mata drip,jikin ta yayi weak sosai,kuma abun ya tsora ta sosai yasa har ta suma ,but yanxu idan aka saka mata 3 drip nan da 22 h xata farka ,kansa yayi rolling alama tayi kawai,
"Kodama a cikin jakar ta akwai drip ,nan ta saka mata ,ta xauna gefen gado don ya shige ta kara saka mata ,wani fita yayi da dakin ya koma normal room dinsu,
"Bai tsaya bata lkc sa ba ya dauro alwalla ya fara kai kukan dadin sa ga mahalaccin sa,,,
"Har akayi kiran sallah asuba ya Ahmad bai rontsa ,bayan ya gabatar da sallah asuba yayi addu'a sa ya dauko alkur'an yana karantawa har garin Switzerland ya has kake ,
"Wayar sa da ta wurin aikin su ce zallah tasoma ringing ,dawo wa yayi ya dauka kiran ,
" Saida yayi salute dinsa kamin ya fada masa cewa oga na son ganin sa a ingala park ,ok kawai yace ya datse kiran,
"Baiji dadin kiran nan ba adaidai wannan lkc ba ,cos shi kadai yasan yanayin da yake ciki
"Toilet din dakin ya shiga ya sakar ma kansa shower ,ya ci time kamin ya fito ya shirya cikin kanan kaya,gashin kasa na fitar da sheki fuskar sa na fitar da ainahin farin cikin da yake ciki ,
"Kamshi turare mai sanyi na tashi a lallausar jikin sa da kayan da yake sanye dasu,
"Wayoyin sa da ya kashe tun jiya ya jawo ya kunna su ,ya fito dakin da nabla take ya shiga ,har lkc tana kwance bata farka ba ,
"Saide yanxu tana sauke numfashi,dayan drip din ya kare har an saka wani ,lkc da yashigo doc ta shiga toilet,
"Xaunawa yayi kusa da ita ya riko hannun ta ya sanya cikin nasa yana murxawa a hkl ,
"Yana kallon ta cike da so da kwana ,wani sabon son ta yake ji na kara fixgar sa ,
"Tashi yayi ya karaso ,sai tin kai na ya rankafo ya sakar min kiss saman lip dina da sukayi jawur dasu,
"Yabar dakin,hot coffee kadai yasha ya bar gidan,
"Misalin karfe 2 Ya Ahmad yagama ganawa FM dinsu wanda shine babba acikin aikin soldier ,wato FM ABUBAKAR DALHATU MAI BAREWA kwata kwata tattaunawar su batayi wa Ahmad dadi ba haka ya baro wurin sa ba walwala
"Karfe hudu ya Ahmad ya shigo gidan,bai tsaya koh ina ba sai dakin da nabla take kwance ,a daidai kuma lkc ta farka tana sakin uwar kuwa,
"Da sauri ya ida shiga cikin dakin ,
"Wayyo Allah tafada da karfi ,still idon ta a rufe suke gam ,da sauri ya karo so wurin da take ya rikoh hannu ta yana kiran sunan ta a rauna ne ,
"Ta sayar da kuka da takeyi ,ta bude idon ta a hkl tana bude ido ta ta sauke su saman fuskar ya Ahmad dake nuna tsantsar damuwa ,
"Da sauri ta rufe idon ta hawaye na gangaro mata ,
"Kallon ta yakeyi cikin tausayi ya kasa yi mata komi ,idon ta a runtse nace fitsari xanyi murya na muce idan ma ba kusa nake da kai ba baxa ka iya jiyo abunda nake cewa ba ,
{Kodama ruwan sun k'are doc ta ta cire mata drip din ,shi yasa ta wuce hospital,bayan ta fadama Ahmad}
"Sakin hannu na yayi a tsammanin sa xan iya tashi,
"Hannu na na dafa mattress din don na mike xaune ,ban san lkc da na koma kwance ina mai k'ara sakin kuka da fadin wayyo Allah kun kuro na ya kare🤣🤣🤣,,,
"Wayyo Allah na baffa xan mutu wayyo ni kaina nayi na dama,
"Da sauri ya karo so wuri ya rikoh hannu na yana fadin wat is happening Nabeela
"Kasa mgn nayi ga fitsarin da ya kusa zobomin ,nace ni baxan iya tashi ba ,ka kaini nayi fitsari,
"Dafe kansa yayi da hannu tunowa wa da yayi da abunda ya faru
"Dauka na yayi ya shiga dani toilet ,saida ya rike ni na samu fitsarin ya fito,
"Ruwan xafi ya saki a bath bwl masu xafi sosai,
"Cikin muryar mai sanyi yace baby bari ayi wanka xaki ji karfin jikin ki sosai,
"Ban iya cewa kala ba sai binsa da ido da nakeyi ,
"Dauka ta yayi ya saka cikin ruwan xafin,wanda ya saka ni kara sakin raxananne kuka ina fadin xafi xafi xan mutu,
"Duk da yana jin xafin yadda nake kuka bai hana shi rike ni sosai ba ruwan na ratsa kasa na sosai
"Na dauki lkc sosai a cikin ruwan xafin kafin ya fiddani daga cikin ruwan shi da kansa yayi mun wanka ,kai hatta wanka tsalki shi yayi mun shi ,koh dan ya tsana kasa daga wa nayi,
"Bayan an k'are wankan ya kara dauko ni ,bai tsaya cikin wannan dakin ba ,ya maida ni normal bedroom dinmu,
"Yana kokarin xaunar dani,nari ke hannu sa ,cikin muryar ta da ta shake nace ni baxan iya xama ba fa , murmushi ya dan saki kamin ya xauna ya xaunar dani saman jikin sa ,
"Cikin muryar lallashi yace me kike so kicine baby ?
"Juyar da kanta gefe ,kamin tace komi baxan cin ba ?
"Bai kara mgn ba ya kwantar da ita saman bed ya fita bai jima ba ya dawo dauke da mug,
"A jiye mug din yayi gefe ya xauna ,kamin ya tallafo ta xuwa jikin sa ,ya dauke mug din
"Saitin bakin ta ya kai mug din baice kalaba,
"Tunawa da tayi fa jiya laifi tayi masa yasa yayi mata haka yasa ta bude bakin ta ,
"Ahkl take kurbar tea din duk da ba dadin sa take ji ba ,
"Har tasha rabi,ta kauce kanta alamar ta koshi,bai matsa mata ba ya ajiye mug din,
"Ya kwantar da ita saman jikin sa koh wannen su na iya jiyo yadda gaban su ke halbawa ,
"Wayar ya Ahmad wadda take a matsayin ta family dinsa tayi ringing,
"Hannu sa daya yasa ya dauki wayar yayi picking call din,
"Bata tsaya sauraron gaisuwar da yake mata ba ,cikin murya bacin rai tace Boy kana da hankali kowa ?kasan abunda kakeyi koh ?,tafada muryar ta har rawa take yi ,
"Cikin tashin hkl da bugun gabansa da ya tsanan ta yace ammy lpy meke faruwa me nayi ? yayi mata tmby a tare,
"Banji abunda aka ce a daya site ba sai ji nayi ya furta *cikiiiiii* a matukar firgice

Don't mind with d errors


*Did my chapter for today make u happy?*

*What did u think will happen?*

*Give me vote nd comment so dat I will know dat ur luv d chapter*

*Just for u my sweet fans😍😍😍😍*

*Asmerhluv*

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now