NIDA YA AHMAD

4.7K 346 22
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@asmasanee*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*81~82*

"Daki daya aka ware musu wanda ke dauke da parlour bedroom da toilet,tun shigar su dakin bata tsaya sun huta ba ,ta rikoh hannu uwar ta ta tace mommy wanene wannan handsome guy da nagani mommy?,
"Kallon ta mommy tayi cike da naxari kamin tace Ahmad sunan sa,,wata tambayar ta kara kadoma uwar mommy wanene shi,miye matsayin sa a gidan nan Mommy,
"Murmushi uwar tayi don ta hango jirgin diyar ta,sa'an tace yayan kine dan yaya ne ,wata a jiyan xuciya ta sauke wanda yasa uwar ta kafe ta da ido,tana jiran abunda xata ce ,amma sai ta sake hannu uwar ta tashige bedroom don dama a parlour suke,,,,
***Abunda bata tabaji ba shi ta jiyo kmr kada sukare s***x taji wata irin kasala ta taso mata wanda yasa ta rike shi gam a jikin ta tana jin tashin xuciya ,
"Sun yake ya ciro ta daga jikin sa amma sai kara goga kanta takeyi a kirjin sa tana kan kame shi ,da Kerr ya samu ya ciro kanta daga kirjin sa cike da manakin ta lkc guda wat is happening swt?,
"Baki ta bude don tayi mgn ta kasa sai ma amai da taji yana kokarin kubce mata,tayi kokarin taga ta jaye jikin ta da nashi amma ya hana sai kara rike ta yayi jikin sa,nan tafara kwarara masa amai saman jiki ba kyakkyatawa ,duk da bama wani abu ne cikin cikin ta ba,
"Kallon ta yakeyi cike da tausayi sai famar sannu yake jera mata bai ma damu da yadda ta bata masa jiki,
"Shi da kansa ya gyara wurin da ta bata ,yayi mata wanka,shima ya gyara kansa ,
"Doguwar riga ya saka mata wanda tabi lpy jikin ta sosai,ya ajiye ta saman gado
Numfashi take sauke wa guda guda ,harda dan ramewa tayi,jalbiya ya saka ,ya xauna gefen gado ya rike hannu ta yana murxawa a hkl yana kallon ta,
"Cikin muryar cike da tausayi yace baby bari naje na amso miki kaya muje hospital ya fada yana kokarin mikewa ,hannu sa ta rikoh idon ta na lumshe wa eye lashes dinta sunyi xara tace can ciki ni ni bana jin ciyon komi fa bacci nake ji tafada tana lumshe idon ta still kuma ta rike hannun sa bata ji ma bacci ya dauke ta,
Haka ya hkr,ya cire jallabiya dake jikin sa ,ya haura saman gadon ya jawo ta jikin sa jiki ta yayi raurau da xafi ,shima bai jima bacci ya dauke shi,
A gurguje pls😏 shirye shiryen biki ya kan kama ,har yau ta kama daren suna ,Zeenerht tun ta fowar su bata taba haduwa da Ahmad ba duk da kusan kullun suna tare da nabla ,wani irin manne masa take , bata jin koh agaban wane ta ganta a jikin sa ,idan ta yine bata gansa ba ranar koh parlour baxata fito ba ,yanxu kam Ahmad ya yarda cike ke ga nabla yadda gaba daya abubuwan da takeyi na shagwaba ne da sakalci,gaba daya ta maida kanta baby,har yanxu bata san tana da juna biyu ba,
"Tsana suke nuna ma nabla duk da ta zeenart tafi worst musamman da tasan matar wanda ta riga da tasan ta roller masa ta riga da mumutu a kansa,
"Da ikon Allah kuma sai ta same shi,,,
"Xaune yake saman bed yayi nisa cikin abunda yakeyi ,abu guda ya raya ma xuciyar sa akan wannan kalmar BCW da akayi wa tambari da barewa , a xuciyar sa ya raye wannan kungiya ce kuma bata alkhari bace,,Hanya daya ta rage musu wanda xasu gane abunda akeyi a cikin kungiyar dole sai mutum daya ya saida ransa ya shiga wannan kungiyar wadda basu san abunda ake cikin taba,,,
"A daidai lkc wayar sa tayi ringing Ammar screen din wayar ya nuna,as usual suka gaisa , abunda Ahmad yayi tunanin haka ammar shima yayi ,don shi har ya tura sako ta babba email dinsu kuma sunyi accepting dinsa basu dai duba sakon sa ba ,ya riga ya sadakar shi xaiyi ,ya matsu su gama da wannan matsala,
Jinjina kai Ahmad yayi yace komi sukayi yayi saurin sanar dashi daga nan sukayi sallama,
"Gaba daya ya xurfufa cikin tunanin yana so ya kamo bakin xare yasan duk wa'inda ke da wannan kungiyar manya mutane ,komi sunayin su cikin kwarewa,Abu daya ya tsaya masa call cikin brain ,me yasa FM dinsu bai sanar dasu wannan kungiyar ba ,tunawa yayi da lkc da suka gana yake gargadar sa da jawo abu idan har bashi ya basu ba,ballen har ya sake sa kasa,
"Yana cikin wannan tunanin aka sako masa hannu wa ta wuya koh ba'a fada masa ba yasan nabla ce ,jawo ta yayi gaban sa fuskar sa dauke da murmushi ,ba karamin kyau tayi masa ba cikin riga da siket na material ,rigar ta dan kamata sosai musamman wurin b***b dinta dake kara girma ,ga wanda ke gane ciki da ya kalle fuskar ta xuwa kirjin ta xai gane tana da ciki,
"Rigar ta ya daga hannu sa ya kai samman cikin yana yawo dashi wani nishadi yake ji na ratsa shi ,turo baki tayi gaba ta rike hannun sa , dago da kansa yayi ya axa mata su wanda yasa saida ta lumshe ta ,still bata saki hannu sa ba bude idon ta tayi ciki ciki tace uhm...uhm....Ni..Ni.. bacci nake ji,sumbatar cikin yayi ya jawo hannun nata wanda ke rike da nasa ,ya xaunar da ita saman gado,
Ciki ciki shima yayi mgn yace oya kwanta kiyi bacci yafada yana danne dry sa kmr bai san abunda take so ba,
Kwabe fuska tayi kmr xatayi kuka ta rikoh hannu sa tace uhm uhm kaxo mukwanta tare idan ba hakan ba xanyi maka kuka tafada tana kokarin fashewa da kuka,
"Da sauri yace stop kada kiyimun kuka ana ,cikin childish tace tam ni kaxo mu kwanta idan baka so nayi kuka ,
"Hakan dole ya kwanta gefen ta ,ta shige jikin sa kodama haka take so nan tafara shafa kwantaccen gashin gaban sa tana jin nishadi,,,
"Yau ta kama sunan ,komi kan tsari akayi shi musamman wurin uwar diya duk da baby bata dame ta ba , decoration din gidan yayi kyau su Aunty Aisha sune kan gaba wurin yin komi , Morocco shadda ce maroon tayi mugun yi mata kyau sakamakon farin da ke gare ta ,ba karya lubna tayi mugun kyau,baby ma tayi kyau sosai sai bacci ta take sha,
"Ahmad ma yayi kyau sosai cikin irin shadda da lubna ta saka ,da yake ba gida akayi zanen suna ba a central mosque dake abuja ,inda yarinya taci sunan ammy wato fatima,
"A wani babba hotel akayi liyafar zanen sunan an kumayi taro na musamman,
"Haka ma can gefen lubna sunyi rabon kaya kama daga jika 🛍️ da ta kunshe abubuwa da yawa a cikin ta key holder ,memmo ,e.t.c masu dauke da photo baby wadda sukayi wa nice name da yumna(duk lubna bata so aka sa sunan ammy ba sunan mommy taso asa),anyi photo na anci ansha biki yayi ba karya,nabla kada ce ban gani ba da zeenarht ,mommy larai duk suna can biki yayi baki har kusan 10 akwai mutane,,
"Acan gidan su ammy ma cike yake da kawayen ta da sauran dangi
"Tun da safe ta tashi da kasala hakan yasa ammy tace tayi xaman ta ba sai taje ba haka yasa ta dauke kayan ta ta koma dakin ya Ahmad tayi wanka ta ta sanya yar ficiciyar rigar ta ta kwanta bacci bata jima ba bacci ya dauke ta,
"Zeenarht koh akwai abunda take son aikatawa wanda bata son kowa ya sani,
"Bayan sati biyu yau mommy larai xata koma gida tare da zeenarht amma zeenarht xata dawo nan da sati biyu,,har airport ammy ta rakasu da ita da abbu,,,,
Yau kuma da dare ya Ahmad ya dauke alkawarin xai fadama lubna komi da yafaru,
"Misalin karfe 9 na dare ya shigo dakin ,baby yumna da dai bata da fitina tana kwance saman bed dinta tana bacci nany dake rainon ta ta kawo ta yanxu ,itama uwar gayya tana sanye cikin kayan bacci ta tana chatting da kawayen ta,har take fada musu cikin satin nan xata dawo aiki,kusa da ita ya xauna har jikin so yana gogan juna ,ya amshe wayar dake hannu ta ya ajiye gefe ,ya axa mata narkakkun idon sa wanda yasa taji gaban ta na faduwa kuma tasan tabbasar mgn auren sa ce xai fada mata,
"Har yanxu bai dauke idon sa akan ta son yake yaka she mata jiki sosai ,hannu ta dake cikin nasa yake murxa wa a hkl ,kuma yafara mgn cikin taushi,Duk abunda xan fada miki nasan baxaki ji dadin sa ba baby amma kisani ina kwanar sosai baby don haka kada kisa abunda xan fada miki a xuciya pls ,yafada yana sakin hannu ta ,yamike tsaye ya kwashe komi yafada mata akan aure sa da nabla da tun yaushe aka bashi ta tun tana jaririya bai boye mata komi ba ,saide bai fada mata irin son da yake ma nabla ba,,
"Duk da yadda take ji ,bai hana ta mikewa tsaye ba ta rikoh hannu sa cikin muryar da baiyi xaton ta ba a wannan lkc ba tace bakomi my soja ,Haka Allah ya kaddara ,ba abunda xance saide Allah ya bamu xaman lpy, hadda sun kuyar da kai kasa
"Kallon ta yake cike da mamakin ta da murna baiyi tsammanin xata dauke a abunda sauki ba ,da sauri Ahmad yajawo ta jikin sa ya kankame ta sosai a jikin sa , Albarka kan tasha ta sosai a wurin sa,,,,,,


Muje xuwa

Byneerh for life

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now