NIDA YA AHMAD

6.6K 493 45
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*

*55~56*

"Runtse idon sa yayi yana jin sautin kukan har cikin dodon kunne sa,
yayi mugun hating even a small baby girl yaji tana kuka balle ma ace babba mace,
"ya kasa tsaida ta dagar westing of her precious tires,
"Saida tayi kuka mai isan ta kamin ta rage volume din kuka ta ,tana sauke ajiyan xuciya,in a badly way
"Can ciki kmr maijin kasala,yace What is happen again lubna?,
"Ahkl tana shekar kuka ta furta pls forgive me , i no dat i doesn't deserve it from u by now ,nasan naya maka laifi sosai ,but pls forgive me,i don't know what come near to me My dear har nayi haka Don Allah,,
"kasa cewa komi yayi he is just hearing her amma bai yarda da abunda tace ba,da bai san halin taba da tun kamin ta kai karshe xai yafe mata,yadda take mgn"
"Ganin yayi shiru yaki tanka mata yasa takara sautin kukan ta ,da sauri ya katse ta da fadin da shiiiiii,
"Shirun tayi ,tana jan murya ta tace did u forgive me My soja?cikin wata irin siga tayi mgn wanda lkc guda yana yin Yaya Ahmad ya canxa,
"Wanda har nida ke kwance saman kirjin sa cikin wani yanayi na bakin ciki,
"Najin da wa yake mgn ,lkc guda nashi haushi yaka mani sosai,
"Kara kankame ni yayi sosai har saida naji diyan hanji na sun koka ,naji ya sauke a xiyar xuciya,
"Hatta lubna dake waya dashi saida taji lkc da ya sauke ajiyan xuciyar,gashi kodama da gayya tayi hakan,
"Jin tafara samun nasara yasa ta kara shake murya cike da shagwaba[kodama lubna ba baya ba wurin iya shirita]
"Tace my Ahmad baka ce komi ba pls talk to me koh xanji dadi,
"Babu komi yace a hkl komi ya wuce daker ma yake mgn,
"dgs ?, xanyi miki karya ne, A'a ,gud yafada yana mai fadin did u need something?,ina so nayi bacci,
"Uhm ni bana son kumi ,saide ina mugun kewar ka,kodai naxo ne nasan kaima kana kewa ta?
"Dauke wayar yayi daga kunne sa jin abun da tafad'a ,
"lkc kuma ya kalle fuska ta ,na tabe kamar xanyi kuka,
"Hannu sa yasa yashafe fuska ta ,shi daukar yake yi bacci bakeyi"
"Really? Yap,idan ka yarda sai naxo next week,u must be joking yafada slow wanda iya karsa ma koshi,kamin yace no kiyi xaman ki ,ki kula da aiki ki,
"But waxai kula da kai my man,Shafa gefen fuskar sa yayi kamin yace don't worry about dat,
"nidai kabari naxo tafada a shagwabe,
"komi bai ce ba ya datse kiran,
*****"Kuka tafashe dashi ta d'aga riga da take sanye ta kai hannu ta saman ciki ta tafara mgn kmr xau tatta,
"Natsane cikin nan ,kmr yadda na tsane mutuwa ta,ban so na ganka koh na ganki ba,amma kashh uwata na batun bari na haka ma duk wani jini na duk suna batun bari na,
Duk akan wannan ciki,xan haife ka koh ki badon son rai na ba,mgn take yi wadda bata sanma abu da take cewa ba,
"a kasan xuciyar tana mai jin dadi abunda tace masa tasan yanxu yana cikin whl,
"tabe baki tayi da ta tuna hada cewa xata xo,da tabar aiki ta ta gwan mace ta walwale Aure duk da mugun so da takeyi masa kmr ta mutu,
****"Off din wayar yayi ya ajiye ta saman side drawer,ya gyara kwanciyar sa,nima ya gyara min kwanciya saman jikin sa,yaja blanket ya rufe muna jiki,
"Duk wada naso nayi bacci kasawa nayi ,sai ma hawaye da naji na sauko mun a hkl,na kuma kasa gane hawayen me nakeyi,
"Idan na tuna wayar da Ya Ahmad yayi da matar sa har wani betting naji xuciya ta nayi da sauri da sauri,
"Gefe Ahmad ma kasa bacci yayi ,yana so ya tuna me ya canxa lubna lkc daya?Amma ya kasa gane wa,sai famar yawo yake da hannu sa saman jiki na koh xai samu relive kan abunda yake ji,
"Atare bacci yayi awon gaba dasu,
"Da asuba ma na riga shi tashi har lkc ina kwance a jikin sa ,tsayawa nayi ina kallon kyakyawar fuskar sa wanda ta tafi da ima......lkc daya,
"Har nake jin wani yana yi na daban wanda nakasa gane ko na miye,
"hakan naji sha'awar kai hannu na saman fuska sa,amma sai na kasa ,na daga hannu na kai fuska sa na kasa,
"sai kawai naji hannu na saman fuska sa ,
"Da sauri na dago fuska ta ban sauke koh ina sai cikin kwayar idon sa wanda shima ni yake kallo"
"Wani irin abu naji ya sarkake mun cikin idanu wanda yasa ni dauke ido na da sauri,
"cikin precious voice dinsa naji yana fad'i,oya shafa mana koh ba ita kike so shafa wa ba ?
"jin abunda yace yasa ni juyowa,kashe mun eye daya yana mai dan yin murmushi,
"Da sauri nasa hannu na daya na rufe fuska ta don har lkc hannu daya yana kan fuska ta , naji kunya sosai,
"Dauke hannu yayi ya jaye ni da saman jiki sa ya sauka saman bed din ya wuce toilet,
"Har yafito daga cikin toilet ina na xaune hannu na rufe da fuska,
"Saida ya canxa kayan sa xuwa jalbiya kamin ya fita,
"Saida naji k'aran rufe k'ofa kamin na bude ido na ,fuska ta dauke da murmushi da nakasa gane name ne,
"Mikewa nayi nashiga toilet nayi duk abunda xanyi na tada sallah,har na kare sallah nayi addu'a,
"Na dawo nayi kwanciya ta har bacci ya kara kwashe ni bai dawo ba,
"Saida garin swizland ya haska ke da safiya ,lkc ya Ahmad ya dawo,koda ya dawo gida bai kwanta ba sai ma toilet da ya shiga yayi wanka da duk wani abu da yake buka tar yi"
"Cikin kakin sa na soja ya shirya sai kamshi ke tashi a jikin sa ,gefe gado ya xauna ya saka booth shoe din nasu da sapa"
"Tsaf yafito cikkaken soja mai jini a jiki wanda ke tashe ake kuma yayin sa,
"Wurin da nake kwance ina bacci cikin kwanciyar a hkl ,
"yar guntuwar paper ya ajiye saman side ,daya phone dinsa ya sa ya danne ,
"Sun kuyowa yayi daidai fuska ta,Wanda kamshi da naji kamar ya gauraye wurin yasa ni gyara kwanciya ta,light pick ya sakar min ,kamin ya dawo ya sakar min wani saman tabon goshi na,na sallah da yake tsakiyar goshi na,
"Gashin dake kwance gaban kaina ya shafo a hkl,ya gyara min gashi
"A gaugau ce yafito ,motoci guda biyar ne suka jera ,sai sojoji dake tsatsaye a kame tunda yafito duk inda yabi ana saluting dinsa,
"Saida yafara shiga kamin sauran su shiga sannan suka fita da cikin building din"
"A cikin bacci naji kamar wani abu na tsuwa hakan yasa na bude idona baki na dauke da addu'ar tashi daga bacci,
"Jin har lkc bai bar tsuwa ba yasa na tashi na nufe parlour direct wurin k'ofa na nufa,sai da nafara lek'awa ,sa'annan na bude k'ofar,
"Mata shiyar mata ce wanda baxa ta wuce 27to28 ba sanye cikin riga da wando sai karamin veil da tayana, fuskar ta dauke da murmushi,
"Ganin yadda take murmushi yasa ni mayar mata da na yake,na kuma gyada ita cikin turanci ga mamaki na sai ta amsa min da turanci,tana me fad'i itace wanda sir yace taxo ta kola dani,
"Bance k'ala ba nabata hanya ta shigo ciki na maida k'ofar na rufe,,,,,,,

Nifa comment nd vote dinku yayi mun kadan sosai Allah

Vote
Share
Comment
Follow
#Nida Ya Ahmad

_ASMERHLUV💋_

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now