NIDA YA AHMAD

4K 362 60
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*IG@BYNERH_AUGIE*

_afuwan afuwan,sorry,sorry,uzuri fans🙏_

~happy  new year in advance💖~

*99~100*

       "A hkl nake ta ku har na fito far farfajiyar gidan(compound)don ganin waye wannan yake kira na,tsaye yake ya jin gina jikin sa ga motor sa yayi folding din hannu sa ga  kirjin sa,tsadadden yadi ne a jikin sa,mai shara shara don har kana iya hango farar singlet din dake ciki ,kansa sanye da hulu,sosai yayi kyau cikin shigar sa ,hannu sa wanda ke sarka fe da wrist watch ,a hkl yake karkada keys dinsa dake rike a hannu sa,
  "Duk da a dare naga wannan fuska ,nd bana tare da na tsuwa ta baxai sa wannan fuska ta goshe a eyes dina ba ya taimake ne a lkc da nafi bukatar taimako ,hk yasa na nufe shi da murmushi yake saman fuska ta sosai muka gaisa dashi kamin na kai sa part din da yaxamo an tanade shi don baki,
  "Nan na kawo masa ruwa da abun motsa baki ,ruwa kawai ya sha ,bai kuma jima ba ya wuce ,inda yace ya biyo ne mu gaisa ,inda ya tambaye twins nace suna nan lpy,,,
  "Satin da yaxo ammy da abbu suka je zaria duk dani ban ma san can suka je ba,inda suka sanar da baffa abunda ya faru da kuma abunda su ka yanke na in xauna in da suke,
  "Sosai baffa ya jingina girman abun ,amma shi bai ga wani laifin Ahmad ba hali ne rayuwa ya shiga,,,
   "Nan ya tambaye abbu ina Ahmad din yake ,
"Shekaran jiya  ya kira ni  yake sanar dani ga jiya xasu bar kasa dashi da matar tasa daya koh akwai wani aiki da xaiyi ,abbu yayi mgnr fuskar shi ba walwala tattare da ita,
  "Murmushi kurum baffa yayi don kara karfafama ma'auratan nan da suka xama kanne gare sa ,
"Yaso ace Ahmad na gari ,ya basa wani addu'a da inshallah Allah idan har wani sihiri ne koma miye ne sai ya karye, 
  "Kwana daya sukayi su ka dawo,
"Lkc da ammy ta kira ni take sanar dani abbu ya samo min  addition a nady university wanda ke nan cikin garin na abuja baxan tsaya ba xan ci gaba da karatu na,
  "Sosai abun yayi mun dadi,gashi na yaye twins yanxu haka basa nan suna gidan aunty samira ,wanda ammy ta fada mata abunda ya faru a atakaice de sunyi mgn tsakanin su,,
   "Anan wurin ammy ma naji ya Ahmad sunyi tafiya ,sosai alkcin naji wani iri na daban ,duk yadda nake so na tusa tsanar shi a cikin xuciya ta na kasa,,,,
******
   HONG KONG 
    "Country ne babba mai dauke da ni'ima da abubuwa masu ban sha'awa,
  "A lkc da lubna taji Ahmad xai xo meeting a Hong Kong  don xasu gana da  shugaban kasar lubna tace xata xo koh xata rage jin abunda take ji a days din nan wa'inda suka  sa ta rame ta rasa na tsuwar ta kallo daya xa kayi mata ka gane bata cikin hankalin ta,,,
  "Bakomi yasa ta shiga cikin wannan yanayi ba sai mgnr da akayi da ita a kungiya sosai tasa abun cikin ranta wanda ya jawo mata shiga wannan hali ,,,,a koh yau she tambayar da takeyi wa
   " kanta shine baxa ta bayar
Mijin ta Ahmad xata bayar wanda take jin son sa fiye da kanta koh yarinyar ta yumna xata bayar wanda take jin son ta a yan kwana kin nan kmr zai hallaka ta ,
  "A lkc da take gida xata tasa yarinyar gaba tana kallon tana jin son yarinyar na ratsa duk wani b'argon jikin ta some times har kuka takeyi,ta rasa wani irin so take wa diyar ta ta ,koh mahaifiyar ta xata bayar ne ,tasan tana son uwar ta so na hakiki ka ta kuma sa bata wadda koh wanda yafi mata mahaifiya , mahaifiyar ta ita ce jigon rayuwar ta ,komi lalacewar uwar tata koh ,
   "Sosai abun ke shigar ta sosai wa'inan tambayar nasa losing hankalin ta (99 day sfor d thief 1 day for d owner) wanda ya kaita ga yin mummumar mafalki mara sa dadin gani da kuma dadin ji,
  "Sosai abubuwan nata ke kara sa Ahmad da muwa a koh yaushe tambayar sa akan ta shine me yake damun ta me take so wani abu yake damun ki ,ki fadamin my heart,
  "A kullun amsar ta shine babu sai ta kara da fadin son sane ke da wainiya da ita,,
  "Kallon daya xakayi Ahmad kasan shi ma yana cikin halin rayuwa ,a duk lkc da yake be shi ka daya yana ratsa na tsuwar sa wani abu da suka xama jigon rayuwar sa yake son tunawa amma ya kasa a duk lkc da yayi wannan thinking yakan rasa na tsuwar sa ya kuma tashi da matsanan cin ciyon kai,,,

a gefen aikin su kowa komi na tafiya daidai sunyi kusan kai ga gab'a
  ******
   "Cikin dan lkc kan kani ni nabla na fara xuwa nady don daukar karatu duk wani abu da nake ji  game da ya Ahmad ba ajiye gefe na mayar da hankali na ka caukan kan abun da na je nai ma wato ilimi,
  "Abu daya ke kawo mi cikasss wato yawan kasalar da nake fama da ita,
  "Wanda na rasa gane tameyi ce sosai nayi fari sai dan ramar da har yanxu bata goshe gare ni ba ,
  "Ranar bayan na fito daga university na dube hannu na dake sar kafe da agogo mai kyal kyali me kyau ,a gogon ya nuna min karfe 3:00 akwai sauran awa daya kamin lkc sallah ,,,,hakan yasa na juya kan sitarin mota da nake ja na nufe wata private hospital,,
  "Ba tare da bata lkc ba nayi wa likitan dake xaune baya nin abun da nake ji tun wan can wata amma nafi jin wannan kasalar hade da tashin xuciya a wannan lkc ,
  "Xaune nake ina jiran result din abunda ke damu na ,
,1 hour later , nurse tayi knocking aka bata ixnin shigo wa,ta mike ma doc result din,
  "Fuskar ta dauke da murmushi tace congratulation madam ur now 3 month pregnant,
  "Tafada tana murmushi sa'an ta miko min result jiki na a wani irin sake nasa hannu na karba ,wani kololon bakin ciki naji ya tukare mun makoshi,ciki duka duka shekaran twins nawa da xa'a wani ce ina da ciki,
  "Cike da dauri ya na yiwa doc din sallama na fita,
  "Driving na keyi cike da rashin na tsuwa hankali na gaba daya baya ga kai na ,ikon Allah kawai ya kawo ni gida lpy
  "Ba kowa parlour hakan yasa na wuce daki na,facali nayi da veil din da nake yafe dashi kan doguwar rigar da nake sanye da ita,
  "Matsanan cin kuka na fashe dashi ina jin kmr na koma hospital a cire wannan cikin , amma baxan iya wannan rashin imani ba,ban sani ba koh daga wannan ba xan kara samon wani ba ,koh ba haka ba baxan iya kashe ran dan mutum ba,
   "Sosai nasha kuka na ,kamin na mike nayi wanka nayi sallah asar koh da na fito ammy saida ta tambaye ni me yake da muna tagan ni some how nace mata ba komi ba abunda ke damu na,,,a daran ranar twins suka dawo,,,,
  BAYAN WATA 4
Nigeria
  "Gwarinfa abuja ,,satin su d'aya da dawo war su daga hong Kong ,kallo daya xakayi ma ka gane gaba daya bata cikin natsuwar ta,,
  "Ba komi yasa ta shiga wannan tashin hankali ba sai don matsowar lkc alkawarin su na kungiya,
"Idan har baka yi mata kallon na tsuwa ba baxa ka dauka ita ce ba ga yadda ta koma,
  "Yumna ce xaune saman lab din ta ,kallon yarinyar takeyi tana jin son yarinyar na shiga koh wace gaba da b'argon jikin ta ,
  "Ta riga da ta yanke hukuncin bayar da ita,ita kadai taji tana iya bayar wa ,baxa ta iya bayar da mijin ta ba haka xalika baxa ta iya bayar da mahaifiyar ta ba,
  ****
   "Gefen oga Ahmad ma duk wani abu akan kungiya BAREWA CULTISM ASSOCIATION sun sani tare da taimakon Najwa EL NASIR don samun cikon burin ta hatta general bikin da xasuyi a sabuwar shekara AHMAD sun sani ,komi na tafiyar musu daidai yadda ya kama ta,,,
  "Gefen ZEENARHT ma ta shirya nata tuggu yanxu haka tana gidan ya Ahmad,,,
  "A cikin watan ni da suka wuce amnah ta haifu inda ta haifi da na miji yaci sunan Abdallah suna kiran sa da yamin yaro dan wata ukku cikin na hadu sosai yaron ya biyo abban sa ammar,
  "Cikin jiki na da idan na kalle sa nake jin wani yanayi na daban yafito yayi mun dagwas a jiki ,saide wannan baiyi girman na su twins ba ,sosai cikin yayi mun kyau a jiki na in da cikin yake wata na 7 yana kokarin shiga wata 8
    "Sosai ammy ke kula dani tun lkc da ta lura da cikin jiki na ,
  "Take bani ,hakan kuma bai shafe karatu na ba,
  "ISMA'IL shi ne sunan wannan bawon Allah da ya taimake ni ,sosai muke shi dashi a yanxu ,har da matar sa FATIMA ya kawo ta inda nake sosai muke shiri da ita yarinya mai hankali da sananin ya ka mata,
  Some time har daukar su abyaz da abyan yakeyi suna fita sosai yake jan su a cikin sa ,suma yaran sun saba dashi har suke ganin kmr shine abbie din su har suke kiran shi da abbie,
  "Idan ya yine bai xoba ranar xan sha fita ,mami ina abbie ki kira shi yaxo mami mami hakan xasu ta fiti nata ,
  "Basa lafamin har sai na kwade su , sa'an xasu kama gaban su,,,
  *BAREWA CULTISM ASSOCIATION......!!!!*

Dis is my birthday month ,any person tell d date dat will be special to me on dis precious month  I will devote dis buk to him/her u can also contact me💖tnx

Vote, comment,follow nd share

FOLLOW ME ON INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE
 

    bynerh for life💖

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now