NIDA YA AHMAD

4.2K 319 105
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*BY ASMERHLUV*

*WATTPAD@ ASMASANEE*

*INSTAGRAM@BYNERH_AUGIE*

بسم الله الرحمن الرحيم

*17~18*

"Da safe misalin karfe tara gaba daya mutanen gidan Muhammad Ahmad sun hallara dining table ,don guda nar da breakfast amma banda Ahmad,hankali kwance kowa ke cin abincin sa,,,
"Ahkl yake taku sanye cikin riga da wando dark blue,kallo daya xakayi masa kasan yana cikin damuwa,
"Yaran sa na ganin sa suka ruga a guje suna gaida shi ,saida ya dauke su daya bayan daya yana sakar musu murmushin yake wanda yafi kuka ciyo,,
"Hakan da nagani ba karamin haushi na jiya ba ,,,yadda twins sukayi ,,, axuciya nake fadin har ya saye,..
"Ina jin lkc da ramlarh da zeenarht wadda take a takure musamman idan Ahmad na wurin suka gaida shi,ya amsa musu ba yabo ba fallasa,koh ammy ciki ciki ya gaida,ta amsa masa tana mai masa murmushi,,,
"Ammy tayi saving dinsa tana kuma Saving dinta tabar wurin,zeenarht ta mara bata baya ,koh second 20 ba'ayi ba ramlarh tabi bayan su wurin ya rage daga Ahmad saini,,
"Tun lkc da yaxo wurin ban dago kaina ba duk da jiki na ya bani ana kallo na ,ina famar dirka ma ciki na abinci,lkc da yafito nima ban jima da fitowa ba
"Baiyi aune ba sai numfashi mutum naji yana sauke mun cikin kunne da sauri na jiyo caraf ida nunmu suka sarkafe cikin na juna,,,
"Da sauri na jaye nawa cike da tsiwa nace malam wai lpy nifa ta kura ce bana so ance ba'ayi da mutum ba sai ya kale ni ba na ida mgnr ina murguda masa baki hade da sakar masa harara,
"Maimakon yaji haushin mgn ta saima murmushi ya saki yace , MY Choice haka ake tarbon miji ba da safe ba gaisuwa ba wani abu sai jidali yafada rage tsawon sa yayi gurhani,,
"Mtsw mtsw naja tsaki a tare tuf na tudda yawo gefe ,god forbid kaxamo miji na lkc da kazama kazama amma bada yanxu ba......NI Nabeela sai wan..gaff naji ya buge min lip wanda saida nasa hannu na dafe lip dina da suka dauke sulili,
"Huci yake kmr xaki ,,fadi yake kada fa kiga ina raga miki ki dunga fadamin mgn da duk tafito bakin ki ,,,wlh I can't tolerate it,,,kada kira ina mgn ki sako min xancen wani k'aton banxa a ciki,
Da auren nawa saman kanki xaki aure wani?
"Kuka haushi na fashe dashi ,wai wanda ke so na koma gidan sa ke mun haka lalle karfin hali barawo da sallama,,
"Sannu ubana da xaka hani fadin abunda ke raina nace banayi koh ana dole ne ubana ,wlh kaji nace ni Nabeela bana yinka yanxu sai.....da mugun karfi ya fixgo ni na fada jikin sa baiyi wata wata ba ya hade bakin sa da nawa wuri daya tsotsan lip dina yana hadawa da cixawa,saida ya tabbatar da iya kun burewa ya cire bakin sa daga cikin nawa,amma still bai sake hannu na da ya maida baya ya rike,
"Wasu zafafan hawaye masu xafe ke sulalowa saman fuska ta ji nake kmr na saki ihu koh xan rage jin radadin wulakan ci da Ahmad da yayi mun yanxu,
"Jikin sa yaji yayi sanyi ,,me yasa yayi mun haka yake tambayar kan sa? Abunda tafada maka yasa kayi loosing temper dinka,
"Hannu na da ya rike ta baya ya saki ,ya manna ni sosai saman kirjin sa still idanu na rufe sai silalo hawaye masu xafi ke kara saukowa saman fuska na,
"Saukar muryar sa na jiya cikin dodon kunne na yana fadin,stop dis mana miye abun kuka ,sorry nasan nayi laifi but am apologizing my choice ya ida mgnr yana sakar min iska cikin kunne wanda saida na kara lumshe idona,kinji baby yafada yana raba jiki na da nashi yasa tafin hannu sa ya share hawayen dake kwance saman fuska ta,
"Bude ido na nayi har na juya xan bar wurin na juyo , still shima kallo na yakeyi
"Wani murmushi na saki wanda yafi kuka ciyo,baki na har bari yakeyi nake fadin,,,, Allah ya isan wallahi ,baxan yafe maka ba mugu kawai ,wlh NIDA KAI HAYATAN HAYATAN SAI KALLO DAGA NAISA,ina fadin haka nabar wurin da dan gudu na ,,,
Lumshe idon sa yayi yana jin wani abu ya tukare masa makoshi,shi Nabeela ke kira da mugu,furxar da iska mai xafi yayi ya bar wurin,,,,,
•★•★•
"Kisame ni a guest house dina ya yi sending message din,
"Lkc da message din yaxo gare ta ba karamin dadi ta jiya ba, nan take ta saka kaya dama fitowa war ta daga wanka kenan ,doguwar riga ta saka ta atampa da long hijab dinta,
"Akan dadin da take ji kasa shiga motar dake hannu ta tayi ta shiga taxi sai guest house din Ahmad,,
"Tun lkc da ta sanya k'afar ta cikin compound din gidan gaban take faduwa duk wani dadi da take ji ya kau mata hakan ta daure ta danna bell,
"Saida ta dauki kusan 10mint a tsaye wurin kamin ya bude kofar dakin ,daga shi sai nicker da black singlet,
"Fuskar nan tashi tamau da ita ba alamar wasa a cikin ta,
"Bakin ta har rawa yake sakamakon wani dirar tsoron sa da ya dirar mata bakin ta har shaking yakeyi wurin fadi ,....I...Na...yi..ni..,bai amsa mata ba ya koma cikin parlour ,,ganin haka yasa ta mara masa baya,
"Saman cushion yake xaune kafar sa daya saman daya ,kallo daya tayi masa ta xauna gefen k'afar sa ta noke kai kasa tana ,,,shiru baiji tayi mgn ba hakan ba karamin k'ular dashi tayi ba cike dajin haushi ya mike tsaye ya nuna mata k'ofar fita ,
Bana bukatar ki a kusa dani idan baki da abunda xaki cewa fuck off from my house still ya nanu mata k'ofar fita,
"Wasu hawaye masu xafi suka xobo mata,wai yau ita Ahmad ke cewa baya bukatar ta duniya ke nan,
"A hankali tana jan jiki ta dawo inda yake tsaye ta durkushe still hawaye na xobo mata saman fuska tafara mgn,
Ni me laifi ce a gare ka ta koh ina Ahmad,Amma xanso kamin na fada maka abunda ke tafe dani pls ina k'ara naiman afuwa a gare ka akaro a dadi,,
Dallah rufemin baki go to d straight point nd tell me abunda ke tafe dake yafada yana huci,
"A hkl tafara mgn nan take tafara sanar dashi maganin da sukayi masa har xuwa halin da mommy take ciki ta ida mgnr tana shashshe kar kuka,,
"Tun lkc da tafara mgn kalar idon sa na canxa suka koma jawur jijiyojin kansa suka hirda suka fiffito gaba daya ya canxa kala xuwa wani na daban ba Ahmad ba,
"Batayi aune ba sai ji tayi Ahmad yafko ta da iya karfin sa har saida ta saki yar kara da karfi ya manna ta da wall,hannu sa daya yasa ya rike wuyan ta daya kuma yafara wawwan ka mata mari masu xafi koh wane gefe na kuncin ta,
"Saida yaga alamar ya sumar da ita ya sake tayi luuuuuuu ta fadi k'asa ,amma koh dar Ahmad baiji tausayin lubna ba saima gorar ruwa da ya dauko ya xuba mata wanda yasa ta saki wahal taccen numfashi,
"Ba wani digon imani a xuciyar sa ya mikar da ita tsaya ya manna ta da gina yayi mata runfa da fadadden kirjin sa kafar sa duka biyu yasa yana murxa ya tsun k'afar ta cike da mugun ta a wannan gaba kukan lubna tsayawa yayi cak , hawayen dake fitowa cikin idon ta suma suka kafe ,ba abunda take sai fitar da wahalla taccen numfashi idanun ta na birki cewa,
"Mgn Ahmad ya farayi cikin hanlin koh in kula ,,,,lubna ya furta da wata irin gigitaciyar murya,sakamakon ji dacin sunan ta da ya kira,
"Kika rabani da matata duk wannan baiyi miki ba saida kika hada da rabani da jini na ,,,,,ba wani mommy da ta cuceki ,don ni baxan taba yarda mommy xata aika ta abunda kika fada ba ,cin xalun ne irin naki da ya riga ya xamo jinin jikin ki ,,,ban xata abun naki xai iya kai ki har ki canxa uwa ba......amma ni na barki da Allah shi xai muna sakayya ,,, lubna ki tafi na sake ki saki daya bani bake lubna ,wlh wlh wlh kinje narantse aure na dake ya mutu har abada,,yana fadin haka ya sake ta tayi kasa idanun ta suka kakkafe,,duk da haka Ahmad baiji tausayin ta koh dar ba a xuciyar sa ba...... landline dake dakin ya danna nan take aka dauka banji abunda yace ba sakamakon yadda muryar sa ta shake kmr mai mura,
Kmr mint biyu sai ga shigowar mata guda biyu cikin parlour,,ahkl yake mgn ku dauke ta ga phone dinta xata nuna muku inda area su take ku kaita yana gama barin wurin ya bar wurin,,,
"Cike da tsoro suka kma suka dauke lubna dake sheme kmr gawa,
*******
"Ganin halin da lubna take ciki yasa suka kasa kaita gida ganin suke kmr mutuwa xatayi suka kaita hospital emergency aka karbe ta,
"Sai lkc suka samu damar kiran last call 2 call dinta Aisha don last call dinta Ahmad ne,
"Suka sanar ma ta abunda ke faruwa jikin ta na rawa tayo hospital,,,,
*****
"Gefen Ahmad xaxxabi mai zafi ya lullube shi,jikin sa har cira yake kmr mai faduwa,bai taba tsammanin abun na lubna ya kai hk ba , kwanciya yayi saman gado yaja duvet ya rufe jikin sa yana jin kan sa na masa mugun ciyo hade da sarawa kmr xai tarwatse gida biyu,,,,
*****
"Wasa wasa numfashin lubna yaki dawo wa daidai docs sunyi iya kokarin su nason su ceto rayuwar ta yaci tura numfashin ta sai dauke wa yake yi yana dawo wa , xuciyar ta na halbawa da karfi har idan kana kusa da ita kana iyi jiyo sautin sa fal fal,
"Wasa wasa saida suka kwashe 12 cir sa'an suka samu numfashin ta ya dawo yana tafiya amma tare da taimakon oxygen,
"Lkc Aunty Aisha tasha kuka har ta godewa Allah idanun ta sunyi ludu ludu dasu ,sai famar lallashin ta yan uwan nasu da suka xo suke yi,,,,
******
"Sati daya ba Ahmad ba lbr sa sosai hkl ammy ya tashi amma bata nuna hakan a fili ba ,,,gashi abbu har yanxu bata nan balle ta sanar masa abunda ke faruwa,
"Haka gefen nabla twins da yumna sun matsa mata da ta kira masa abbie dinsu sosai wannan abun ke bayanin rai idan suna saka Ahmad a cikin al'amarin ta ,,,,,,
"Akwai safiyar da akan haka sai da na zane twins xanar da ban taba yi musu ita ba a gidan ,
Kuka nasu da ammy tajiya ne yasa ta fitowa tana tambayar bahasi ,,,,cike da jin haushi nace wai ammy Ahmad fa suke naima kmr wani abun kwarai yake ayya na musu ,ina gama fadin mgnr ta ban ma kalle inda ammy take ba nayi wucewa ta cikin rashin damuwa,
"Ammy hawaye ne suka silalo mata tayi saurin sharewa ta tada su twins tana lallashin su dayi musu alkawarin Ahmad yanan dawo wa ,,,,,
"Duk ta kira shi wayar switch off ake ce mata hakan koh ba karamin daga hankalin ta yake ba,,,,
****
"Acan gefen Ahmad kuwa xaxxabin ne yaki sauka koh sallah daker yakeyin ta ,gashi ba abincin kwarai yake ci ba daga coffee sai ruwa hakan yasa ciyon ya kara samun matsuguna a jikin sa,,,,duk da yasan ammy sa da yaran sa sai sunfi kowa kewan sa amma bayar da xaiyi don baxai iya Kiran ammy a wannan yanayi da yake ciki ba,,,
"Gefen Lubna koh har tsawon satin nan bata bude idon ta ba saide numfashin ta na tafiya daidai don har an cire mata oxygen,hakan ba karamin daga hankalin su Aunty Aisha tayi ba,,,
*******
"Kwance nake saman gado princess na kwance saman kirji na ,waya ce sarkafe a kunne na,, sanyayyen murya isma'il ce ke sauka cikin kunne na,,,,,banyi wani tsammanin jin mgnr da isma'il ke fadamin ba cos na riga da naga take taken sa nasan hakan xai faru,,,a halin yanxu koh xan iya amince wa da tayin isma'il koh don bakan tama Ahmad,bakomi isma'il ke fadamin ba sai kalmar yana so na,,,,,,,,,,,

Hummmmm ajafe xuwa rafi wata rana tulu xai bare inji real hausawa🤣🤣🤣

Hummmm nasan yau zuwairasulaiman nd Aishatuduling yau har ruwa sai kun xuba a k'asa kun sha

Mommy ,mmn amatullah,mmn abulkhairi ,asmau'l husna hummmmm nasan sai kunfi kowa jin dadin page dinnan da kuda fans din nabla,,

Ni'imatullah,mmn amatullah,zara nasan sai kunfi kowa jin dacin page dinnan dani kaina 😭

Meenat anfa ke bansan koh wane gefe kike ba🙄

#nida ya Ahmad
#vote
#share
#comment
#pray
#follow
#so mai tsuma jiki

Ana mugun tare💕💕

Asmerhluv ce💃💃💃💃

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now