*NIDA YA AHMAD*
*[ROMANTIC LOVE]*
*WATTPAD@ASMESANI*
*DEDICATED TO REAL MAMAN WALEEDA*
*BESTOWED TO MY BOY AYMAN*
"Gaba daya tafita hayyacin ta ,sai numfashin wahala take sauke wa ,ganin halin da take ciki yasa ,daya daga cikin doc ya fito yana share gumin da ya tsatstsa goma sa,
"A tare mommy lubna da Aunty Aisha da ammy wadda isowar ta ke nan (Mommy su lubna ta kira ta)
"Baiyi musu mgn duk da tambayar da suje jefo masa ,sai nuni da yayi musu da alama su biyo shi,
"Xauna wa yayi saman kujerar da aka tana da don shi,koda ma mommy da ammy ne suka biyo shi can suka baro Aunty Aisha,
"Kujera biyo dake gefe yayi musu nuni da su xauna ,
"Xama sukayi,farin glass dake ajiye wurin ya dauka ya saka ma idon sa , file ya jawo yayi dan rubuce rubuce sa ciki,
"Saida ya nisa kamin yafara mgn kmr haka ,da farko xan fara sanar da ku irin shirmen da yarinyar ku ta aikata , result din ya nuna tayi amfa ni da wani abu wanda ya daure mata haifa wanda hakan yaja ta kasa haifuwa da kanta,wanda duk iya binciken mu mun kasa gane abunda tayi amfani da shi,
"Duk wani abu da xamuyi don ganin ta haifu da kanta munyi amma ba canji ,hanya daya ta rage shi ayi mata C's,don a ceto rayuwar abunda ke cikin ta da kuma kanta,.
"Baxan iya buye muku ba yarinyar ku na cikin mawuyacin hali,
"Peper ya xaro yace idan mijin ta yana kusa ya cika ,su fara preparing din equipment ,a kuma biya bill,
"Ammy ce tayi mgn cike da damuwa tace mijin yarinyar bai kusa amma ita xata iya cikawa,
"Baiyi musu ba ya bata paper ta cika,
"Ammy ita ta biyo bill din komi da xa'ayi,nan take aka fara shirye shiryen shiga da lubna operation,
"Saida aka shiga da lubna C'S ammy ta samu lkc kiran ya Ahmad ,saide abun haushi wayar aka she ,duk number da takira aka she take,
"Alkcin koh Wayoyin sa gaba daya aka she suke,
"Xaune take cikin dakin alk ba ajima da kare mata make up dinda akayi mata ba,tayi kyau matuka , Indian gown ce a jikin ta black nd red ,irin wadda ke matsewa a sama xuwa kasa ta bude(like weeding gown)
"Gashin kanta yasha gyara sosai jelar sa na yawo tsakiyar kanta,net ne aka axa mata saman kai yasa kana iya hango gyaran gashi da style da aki masa,
"Kamshin turare mai sanyi ke tashi a jikin ta,
"A hkl yake takon sa da yaxamo masa jiki ,sanyayyen turare na tashi a jikin sa ,sanye yake cikin ,suit black ,sumar kansa na fitar da kamshi da sheki na musamman,
"Kamshin turaran sa yasa ta jiyo ,jin gina jikin sa yayi da kofa yayi folding din hannu sa ,gaba daya hankalin sa ya bata yana kallon ta cike da so da begen ta a koda yaushe,
"Ware hannu wa sa yayi a lamar taxo gare shi,
"Ahkl ta tako cikin kwanciyar hankali ta fada fadadden kirjin sa ,ya xagayo da hannu sa ya rungume ta sosai a jikin sa ,
"A hkl ya xare ta da jikin sa yasa hannu sa ya rike west dinta ,ya sun koyo daidai tsawon ta tattausar lip dinsa da yake a jawur ,yasa ya lashe red lipstick da aka saka mata tass,
"Kallon shi tayi cikin shagwaba da sakalci harda yarfe hannu tace ,uhm uhm ni kaga ka shanye mun kaya koh? Maimakon yayi mgn sai kokarin maida lip dinsa yakeyi saman nata ,
"Da sauri ta ja baya tana yarfe hannu cike da yarinta tace uhm na yafe maka mutafi ,tafada tana turo lip dinta gaba
"Murmushi ya saki wanda ya kara fitar da xatin kyaun sa kamin ya rikoh hannu ta sufito,
"I don know how I will explain yadda hall din yatsaru ,yadda sukayi decorating din hall black nd red wurin sai daukar kyalkyali yake,what I will just said to u fans shine wurin ya tsaru iya tsaruwa,
"Koh wani table sit biyu ne ,duk abunda aka aje na mutum biyu ne hakan na nufin mace daya namiji daya , wife nd husband or girl friend nd boy friend it means idan baki da daya daga cikin haka baki shiga hall din,
"Tun shigowar su wurin hankalin pupils dake wurin ya dawo kansu,hannu su sarkafe cikin na juna kmr xasu manne da juna,da ka gansu kaga couple masu matukar kwanar juna,
"Nan aka fara gudanar da abunda ya tara su wurin ,lkc da xa'a yanka cake ,alto itace xata yanka cake yasa itace hannu ta ke saman knife sai nashi a sama ,a hk a suka yanka cake ,nan aka sake tafi raffff,ita ta fara debo cake din ta kai bakin sa ,a hkl ya sun koyo ta saka masa very fantastic,wani irin killer smile suka sakarma juna,
"Maimakon ya yanko wani ,uhm sai ya hade bakin su wuri daya ya saka mata na bakin sa,
"Nan aka sakar musu sautin shape of u,,ba karamin burge mutane sukayi ba,
"Sai kusan 1c aka kare party ,
"Ammar ne rike da hannu matar sa amnah koh wannen su fuskar shi dauke da killer smile suka nufo inda Ahmad da Nabla suke tsaye duk wanda xai wuce yana bata special gift,duk wanda xai wuce sai ya mikoh nashi kuma duk kit ne sunfi yawa mutum guda ce ta bada wata pink bag wanda ke fitar da special kamshi,Ahmad ya amshe jikar hakan yabama wanda ta bada jikar da mar haduwar hannu su ,da sauri ya dago kansa ,amma mi har matar ta bar wurin sai bayan ta da ya hanga,
"A daidai lkc ammar da amnah suka kara so,Ammar yayi hugging din Ahmad fuskar shi dauke da murmushi yace man baby mu ta hadu sosai she is so pretty,ya fada yana bashi hannu alamar "congrat"
"Murmushi yake yayi baiji dadin yaba kyau da ammar yayi ba nan take yaji kishi ya turnuke shi,
"D same wurin amnah hugging din nabla tayi,fuska dauke da smile tace happy bufday Mrs AHMAD , murmushi nabla tayi kamin cikin golden voice dinta tace tnx,
"Da yake amnah da Ahmad suna shiri yasa tafara fadin ina lubna friend dinta (bata shiri da lubna ,cos bata son raini ,shi yasa tasu bataxo daya ba da lubna ba,amnah wayayya ta ta karshe)
"Shina aka fake da aiki alhakin honeymoon aka xo , Murmushi kurum ya sakar mata baice mata kala ba,,,,,
"Nan kowa ya shiga motar shi da yake block daya suke,tunda ya shiga mota yake jin gaban sa na bugawa,
"Gaba daya yau baiyi waya da lubna ba ,ko yaya take oho?gashi all phones dinsa na kashe,har suka iso building dinsu,,,,
******
"Cikin ikon Allah akayi wa lubna operation aka fido yarinya mace ,
""Dakin hutu aka kai lubna wadda har yanxu bata san inda hankalin ta yake ba wato bata farfado ba ,
"Nurse ce ta fito tayi musu tafada musu da haihuwar nan sukayi hamdala hankalin su ya dan kwanta ,
"Inda baby aka shirya ta cikin kayan baby wadda aka amso gun mommy. Yarinyar sai karkarwa ta keyi da alamu tana fama da mura,sai sukayi mata duk wani treatment da ya dace kamin akawo musu ita , mommy ba wata kunya ita ta amshe baby ,
"Masha Allah mommy da Aunty Aisha suka furta gani kyau da Allah yayi wa baby dake fidda harshen ta waje still kuma eye dinta a rufe suke,
"Aunty Aisha ce ta nufe ammy da baby wadda ke kara ,hannu biyu mommy tasa ta karbe tana mai ambatar sunan Allah, dum taji gaban ta ya dan buga tsalki ya tabbata ga mahalaccin wannan yarinyar,kamin tace Allah mai iko ,Ba Abunda yarinyar ta baro na Nabla komi na fuskar nabla yarinyar na dashi sai dan abunda ba'a rasa ba ,duk da yarinyar uban ta ta biyo amma idan har kaga nabla baxa kace Ahmad ta biyo ba,,xama kace nabla ce ta haife ta
"Nan take haifuwa ta biye family but gaba daya ,sai famar xuwa duba baby akeyi ,duk da har time din lubna bata tashi ba saide yanxu tana fitar da numfashi,,
"Abubuwa da yawa ammy ke tsakawa a xuciyar ta ba karamin bata mata Ahmad yayi ba,
"Motsin da Lubna keyi da fingers dinta ,yasa hankalin su gaba daya ya koma gare ta ,a hkl ta bude idon ta ta sauke su saman Kowa dake cikin dakin suna jero mata sannu ,bata amsa ba ta kara lumshe idon ta,a daidai lkc nurse ta shigo Aunty Aisha ta sanar da ita tashin Lubna , drip din dake sanye a cire mata tayi mata duk abunda ya kamata,
"Nan tace xa ta iya wanka ,xa'a kuma iya bata abinci like tea,
"Yadda nurse ta fada haka sukayi mata ,ana kare bata tea bacci ya kara dauke ta,
"Time dinda ta tashi daga bacci ammy ta koma gida ,mommy ce xaune rike da baby sai sakin murmushi take wanda na rasa gane ma'anar sa ,
"Ko Karin take ta axama lubna ita saman jikin ta ,tayi saurin cewa Mommy stop tana daga uwar hannu ,muryar bata fitowa sosai,cike da mamaki uwar ta kasa gaba ta kasayi baya,
"Ga wani irin raxananne kuka da baby ta saki,,,,,Did my chapter make sense?
Comment line by line
Vote nd follow
Sincerely speaking I need u prayers fans
Asmerhluv

KAMU SEDANG MEMBACA
NIDA YA AHMAD
RomansaHOT ND A ROMANTIC LOVE STORY,IT'S ALL ABOUT LOVE AND CARE........