NIDA YA AHMAD

5.5K 630 46
                                    

*🍒🌺NIDA YA AHMAD🌺🍒*

*[ROMANTIC LOVE]*

*WATTPAD@ASMASANEE*

*COOKPAD@ASMERHLUV*

*DEDICATED TO REAL MMN WALEEDA*

*BESTOWED TO MY SON AYMAN*

*65~66*

"picking call din yayi ya kara saman kunne sa,ya k'ara gaira xaman sa saman cishion,hannu sa yana shafa lausassar gashin kaina dake fidda sheki,
"My soja aka kira da murya a tausashe,bata jira ya amsa ba taci gaba da mgn kmr xatayi kuka,
"Yanxu baka sona Ahmad koh?
"don nayi maka laifi kankani?,
"Baka san halin da nake ciki ba[sun ajiye da baxa,su fada masa da cikin ba har sai ya dawo ya gani da idon sa] ,baxa ka kirani ba har sai idan ni na kiraka,
"Baza kayi yafiya a gare ni ba Ahmad ta karashe mgn ta tana fashewa da kuka kissa,
"iska mai xafi ya furxar har cikin dodon kunne sa yake jin kukan nata,
"cikin voice dinsa mai tafiyar da xuciya ya kira sunan ta,
"bata amsa ba amma ta rage kukan ta,sai shashsheka take sauki cikin salo na daban,
"yace waya ce ban yafe miki ba,
"work ne yayi wa but da kumi yayi settle komi xai dawo normal,
"Gaida kanta tayi kamar yana gaban ta tace nayi missing dinka sosai my man,
"yafara gajiya da mgn sai yace sosaima,ki kula da kanki xan kira ki later,ya datse kiran
"Bata damu ba don duk bason kanta takeyi wannan abu,
"Maida kallon sa yayi gare ni ,wanda tun lkc da ya kira sunan lubna naji wani kunci ya rufe ni wanda nake ji kmr na sake kuka,
"Dauke kaina nayi dake saman lab dinsa nayi kokarin mikewa tsaye jawo hannu yayi na fado jikin sa,har sai da kaina ya buge hanci sa,
"Kallo mint biyar cikakku yayi mun,yana kallo yadda reaction dina ya canxa,
"Yanayi na gaba daya ya canxa wanda kallo daya xakayi mun ka gane tsantsar kishi ne ke wa xanta a xuciya ce,
"tsabar yadda nake ji yasa na kasa dago kaina cos da na kalle shi nasan wannan confound ne sai hawaye sai sun xobo min,
"Na rasa gane miye haka,wata gefen xuciya ta na cewa,kodai wayar da kika ji yana yi ne da matar sa ya baki haushi,
"ban san lkc da k'aramin baki na ya ja tsakin da ni ka dai na ji abuna,acikin xuciya ta ina kry ta abunda tafad'a,
"Dago da kaina yayi ya daura kansa saman wuya na hannu biyu yasa xagayo dasu bayana ,
"Dan guntun murmushi ya saki ya hango tsananin kishin sa a ido na,har yana kin tsima wani abu a xuciyar sa,
"wayan cewa yayi da fadin cikin kunne na cikin wata siga da tasani sakewa a jikin sa sosai yace,my stubborn baby me yafaru kike kunkuni,ya fada yana dan cixon kunne na ,
"baiyi aune ba sai sautin kuka na yaji cikin kunne sa,
"Da sauri ya dago da kansa,yana kallon fuska ta ,ga ma makin sa hawaye ya gani kwance saman fuska ta,
"Dafe kansa yayi ,har cikin xuciyar sa yake jin kukan ,
"tafin hannu sa yasa yana share hawaye yana kuma rolling kansa ,alama nayi shiru,
"He wonder yadda abu lkc kada yake sa baby tasa kuka,
"sai da ya goge hawayen dake kwance saman fuska ta,
"cikin muryar lallashi ,yace oya tell me yafaru kike westing ur golden tears,
"duk da yadda yaso na shaye kasawa nayi batari da na san me nace ba,
"nace banaso nafada ina k'ara kwabe fuska cike da yarinta,
"menene baki so ya Ahmad ya k'ara tmby,
"ba tare da na damu da abunda nake fad'i ba nace ,bana son wannan sunan kuma kuma...ni...ni ...uhm..uhm na kara karashe abun da nake son fadiba
"kallon tsanaki yayi mun kamin yace ki isuwa mana,
"a hkl nace ai na fada,naji kin fada amma me kike so ki fada da karshe,
"bakomi na fada ina murxa yan ya tsun hannu ,
"Dan guntun murmushi ya saki,yadda ya hango kishi karara saman fuska ta,
"Hannu yasa cikin tafin hannu sa,ya kai bakin sa saitin nawa ya shiga kissing din na in a sexy way,
"saide ya tsotse baki na cikin so da kwana kamin ya xare bakin sa daga cikin nawa,
Bayan 2 week
"Tsantsan shakuwa tsakani Ya Ahmad da nabla ta kara wanxuwa a cikin xogatan mutanen nan biyu,koda yaushe koh wane lkc idan Ya Ahmad na tare da Nabla tana like a jikin sa,saide ba wani abu dake shiga tsakanin su bacin romance wannan kam ba lkc da ba ayin sa saide idan ba,a hadu ba,har tafara sabawa da halin soja na ta
"Ai na hin kyau da hutu ya kara fitowa a duk sashe na kijin su,Tsatsan krm da sukeyi bata faduwa,har rasa wa yafi wani kyau a cikin su,
"Aduk lkc da Ya Ahmad yayi waya da lubna ,rnr nabla cikin kunce xata wuni,a ranar sai yasha shagwaba da yaran ta ,koh wane irin type din lallashi sai yayi kamin ya samu ya shawo kanta,
"Har yana mamakin wane irin kishi nakeyi,Duk da har yanxu ban yarda kishi nakeyi ba,
"black pencil jeans da purple long sleeve ,purple boy friend jacket na aza saman riga ,sai black half veil da na yana saman kaina,
"fuska na ba wani makeup sai dan purple jan baki da nashafa,
"hk yasa fuska na tafi wasai da ita,kamshin designer perfume na tashi a sassan jiki na,
"sanye yake cikin riga fara mai long hand,da black trouser,kayan sunyi mugun fitar da kyau sa,kashin black leather designer perfume ke tashi a jikin sa,
" hannu sa sanye cikin nawa ya jawo ni jinka sosai har ina jiyo bugun xuciyar sa,da ke beating cikin kwanciyar hkl,
"Hanna dake cikin tafin hannu sa yake murxawa ,kallo na yake cike da so da kwana ,kamin yaja karan hanci na yace "u look so beauty my lovely baby"
"ya fada fuskar sa dauke da murmushi,
"nima murmushin na saki,kamin nace but u look beauty more dan me ya Ahmad"
"Murmushi ya saki har saida farare teeth dinsa suka bayyana ,
"Bakin sa ya a xa saman lip dina ya fara lashe dan purple jan bakin da na shafa,sai ya share shi tsab kamin ya tusa tough dinsa cikin baki na ya nawa dashi ,
"dept and hot kissing yake yi cikin baki na mai yuwan fassara sai da yayi iya son ransa kamin ya xare baki sa daga cikin nawa,
"saida ya gara tsayuwan sa ,yada wo cikin ta mu duniyar,kamin ya dauki phones din sa da key yaja hannu na mufito,
"kaya taccen wurine na gani na fada ,wurin shaka tawa ne na musamman ,wanda sai dan wane da wane ke iya xuwa can,
"kallon shi nayi lkc da yayi parking a inda aka ta dana don parking ,koh wurin d'ai abun kallon ne,
"baice mun k'ala ba ya gyada min kai,
"Hannu sa sanye a cikin nawa,na jin gina jiki na saman nashi,
"ahkl nake kallon wurin yadda wurin yake aka tsare,
"tun shigowar mu a hkl na ya kar kata da mata dake wurin,
"yadda sukayi shigar su ,ma hi yawan cin su,daga bra sai pant,tare da samarin su suna harkar su,
"wasu na gefe suna jiran costumer,
"kallon Ya Ahmad nayi naga hankalin sa bayama wurin su,
"wani site muka nufa wanda wurin so silent kamar ba kowa,
"wurin yaji flower's da decoration me kyau,ginin ma wurin kmr da flower akayi wurin,
"yawan flower's din wurin yasa yake fitar da kamshi na musamman,
"ga wani sanyi na daban dake fitowa,
"grass capet ne shinfede wuri,
"but an fida koh wane wuri don xaman mutum biyu an kawa ta wurin,
"ina sanya kafata wurin naji wani shauki ya fixgan wanda yasa saida na lumshe ido,
"hkn take a gefen Ya Ahmad shanyayyin ido sa ya lumshe, na dan lkc kamin
"A tare muka sauke idon na mu cikin na juna,,,,,

Idan kin san baxa kiyi following dina ba kada ki saka novel dina a library dinki sis ban yarda ba

drop ur
comment
vote
share
follow
nd pray

ASMALUV👄

NIDA YA AHMADWhere stories live. Discover now